GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL
Ta miqa masa wayar tana cewa “Allah sarki Baby sarkin aiki ai naga gdan tsaf dashi kaima har wata qiba kayi” dariya yayi sosai yace “to ba dole nayi qiba ba babu damuwarki a kaina kin tafi da kayarki” batayi mgn ba taja hanunsa tace “tashi muje muci abinci yunwa nakeji” miqewa yayi suka jera suka fito tun daga nesa Umaimah ta zuba musu ido tana kallonsu tanajin wani tuquqi na taso mata daga cikin zuciyarta kawar dakai tayi saboda kukan da yake neman qwace mata tayi saurin hadiyewa ta dago tana murmushi tace “masha Allah nice family” murmushi yayi sosai tare da daga mata gira yace “to you Baby” sosai Sadiya tayi dariya tace “kukam bakwa rabo da abinda dariya banda abinka Uncle Baby kam ai gdan wani zata mune dai family ita a wani gdan zata zama family din” murmushi yayi a ransa yace “sakarya kawai tun yashe ma tazama” amma a fili sai yace “sorry madam na manta ne”
Bayan sunyi dinner yaran suka tashi suka shige dakinsu itama ta miqe ta shiga nata dakin ta fada saman gadonta da tunani fal zuciyarta juyi kawai ta rinqayi a gadon ita kadai duk jinta take babu dadi ta fara sabawa da dumin jikin yayan nata da salonsa me rikita mata lissafi bata iya runtsawa ba sai wajan daya na dare, shima a bangarensa yayi tunanin Sadiyan zata nemeshi amma sai yajita shiru har wajen sha biyu ransa ya sosu sosai alwashi yaciwa kansa shidai da kansa ya daina nemanta saboda haka yayi kwanciyarsa gabadaya hankalinsa yana kan Baby cikin sati biyun ba qaramin sabo yayi da ita ba donma har yanxu tana dari² dashi kiran sallar asubane ya farkar dashi tun Kiran farko yasan idan bashine ya tashi Sadiya ba ba tashi zatayi ba musamman yau da yake asabar saboda haka shima bai tashetan ba ya nufi dakin Umaiman ya sanya key ya bude ya shiga da sanda ya qarasa gaban gadon ya haska fuskarta da wayar hanunsan ta fara qifqifta ido yasan dole ta bude idonta tunda tun tana qarama idan yaje gdansu lkcn iyayenta suna raye haka yake Mata idan zai tasheta daga bacci yasan batason haske kusa da idonta ko cikin baccinta hakan kuwa akayi bude idonta tayi tare dayin miqa ta gantsaro masa qirjinta zuciyarsa ta wani harba da sauri yakai hanunsa ya shafo qasansu tare da zama kusa da ita yace “breakfast dina kenan yau tashinki fah nazoyi amma kinjamin sai janyo ruwa wlh”
Miqewa tayi zaune ta sakeyin miqa yabi hammatarta da kallo da take aske tsaf take fitar da wani hadaddan kamshi, hanunsa yakai yayi mata cakulkuli a gurin tayi saurin sauke hanunta tare da dariya tace “meye ya kawoka dakina yanzun Uncle Aunty fa ta dawo don Allah kada kaja mana matsala ka daina shigowa dakina tunda da ba shigowa kakeba zata zargi wani abu” matsawa yayi ya riqe qugunta kamkam yana jijjigashi yace “babu ruwana wlh data kula dani aida bamu kawo wannan matakin yanzu ba da sai nanda shekara uku zan daukeki na kaiki sabon gdanki da na gina miki a Zingeru road” kallonsa tayi yana qara matsawa jikinta har ya kwantar da ita tace “dama kanada burin mayar dani dadironka kenan duk sanda kake buqatar barin madara kazo kayi a jikina gsky Uncle wannan qazamar rayuwar ta isheni bai kamata ace ni dakai muke aikata wannan zunubin ba plz Uncle Hameed mu daina don Allah kaji”
Iska ya rinqa hura mata a fuskarta yace “waye ya fada miki zaman dadiro muke? waye ya fada miki zunubi muke aikatawa?? Ba haka bane ki cire wannan tunanin a ranki ba haka bane niba mazinaci bane Baby” yana fadin haka ya tura hanunsa cikin gashinta ya sanya harshensa yana lashe fuskarta bazata iya hanashi ba saboda haka yayi komai da yake buqata ya shiga bathroom a gaggauce yayi wanka ya fito ya bude wadroop dinta ya dauki kaya yasa ya bude qofar ya fice zuwa masallaci saunan matarsa tanacan tana baccin asara itama miqewa tayi tayi wanka ta tayi sallah sannan ta shafa mai tadan gyara fuskarta ta fito ta nufi kitchen ta dora musu breakfast sanda ya dawo ya jiyo qamshi a kitchen yasan aikinta ne kai tsaye kitchen din ya nufa ya tsaya a bakin qofar yaga yanda tasa dankwalin ta ta daure hancinta ya jima yana kallonta kafin ya shiga kitchen din yaja gashinta data hada ta daure yake lilo a bayanta yace.
“Morning lovely wifey” juyawa tayi ta kalle ta mayar da hankalinta wajan juya stew din da dake soyawa matsowa yayi ya zagaye weast dinta da hanunsa ya dora habarsa sama kafadarta yace “yada daure hanci haka Babyn Uncle?” murfin tukunyar ta dauka ta rufe ta juyo tare da cire dankwalin tace “wlh banason qamshin soyuwar kayan miyan ne Uncle” murmushi yayi me sauti yace “ah lallai dakyau barshi na qarasa miki jeki kwanta kema ki huta” bata dauki komai ba tace “haba Uncle aiba girmanka bane kaidai kaje ka kwanta kada Aunty tazo ta ganka…” rufe mata baki yayi yace “kinsan banason musu kije kiyi abinda nace miki idan lkcn break yayi zan tasheki”….
UMMUH HAIRAN CE…✍????
????RILLIANT WRITERS ASSOCIATION ????
( Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)
GIDAN UNCLE
( Love and romantic story)
SHORT AND TRUE LIFE STORY
MALLAKAR
????????
FAUZIYYA TASI’U UMAR
®FAUZAH
Wattpad???????? realfauzah
www.fauzahtasiu41@gmail.com
PAGE EIGHT
Juyawa tayi ta fice daga kitchen din ta shiga dakinta ta kwanta da gaske kuwa baccin takeji don tana kwanciya ya dauketa me nauyin gaske bata farka ba sai goma ta shiga bathroom tayi brush ta fito ta nufi parlourn saboda wata mahaukaciyar yunwa da takeji bude qofar tayi ta fito suna parlour yana zaune ita kuma tayi matashin kai da cinyarsa kawar da kanta tayi taje zata gifta yace “barka da fitowa na kiraki ki fito muyi break naji shiru kawar dakai tayi tace “aunty Ina kwana ya gajiyar hanya” amsa mata tayi da faraar ta tana kallonta tana mamakin yanda duk ta canza mata cikin yan kwanaki ta zama wata cikakkiyar mace, zama tayi a dinning din taja tea flast ta hada tea ta farasha ji tayi yana hautsina mata a ciki kamar zai dawo dole ta ajiye cup din ta dafe kanta da hanunta biyu.
Kallonsa Sadiya tayi tace “Uncle Saddiq ya sakeyimin mgn akan Umaimah don Allah kayi mawa su Daddy mgn a turo ayi mgn inyaso sai ta cigaba da karatunta a gdansa” wani mugun kallo yakeyi mata yanajin wani mugun kishi na taso masa janye qafarsa yayi daga jikinta ya miqe a fusace zai bar gurin tayi saurin riqosa ta miqe tace “ni narasa me kake nufi da yarinyar nan Abdulhameed duk Wanda yazo neman auranta sai kace kayi mata miji bayan babu wani miji da kayi mata idan Saddiq ne bazaka bawa auran Umaimah ba to ai ga Nasir ga Bashir kabawa wani dama ya fito mana…” daga Mata hanu yayi a fusace yace “ya isheki haka Sadiya wai a kanki Umaimah takene da kika damu dasai anyi mata aure na fada miki an riga anyi mata miji lkc ne baiyi ba dazai bayyana kansa” yana fadin haka ya fincike hanunsa ya fice daga gdan a fusace daga ita har Umaimah suka bishi da kallon mamaki hawaye ne ya zubowa Umaimah na tausayin kanta, dafata Sadiya tayi tace “kada wannan ya dameki kinsan zafin zuciyarsa zaima sauko ne aidai dole wataran ya aurar dake” ajiyar zuciya tayi ta nufi dakinta ta kwanta.
Bai dawo gdanba sai dare tanajinsu shida matarsa sunata hayaniyar su akan qanin nata da yakeson auran Umaimah shikuma ya kafe akan bazai bayar ba zuciya tayi ta shige dakinta da qudurin zataje ta samu Daddy da kanta da mgnr tunda bashi kadai yakeda iko da Umaiman ba tsaki yayi shima ya shige dakinsa ya shiga wanka bayan yayi ya kwanta zuciyarsa tab da tunanin ta inda zai tunkari iyayen nasu da zancen Umaimah matarsa ce saboda yanada yaqinin basu sani ba tunda lkcn da kakansu ya aura masa ita dagashi sai abokinsa Yusuf sai malam Isa abokin kakan.