GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL

Haka rayuwar taci gaba da tafiya duk yanda Umaimah taso fansa akan Hameed yaqi bata dama har ya gama yi mata shirye²n tfy California suka daga nan ne taga jarabar Hameed wadda ta canza salo yanzu saiya kwana biyu bai shigeta ba amma kullum cikin tsotse² yake da lashe² a cikin wata biyun da tayi a California tare dashi wata irin qauna yake nuna mata mara misali Hameed soyayyarsa dabance baya iya boye so a gaban kowa sosai ta lura yanajin twins a jikinsa don ko shopping suka fita kafin ya siyawa Maliha da Shuraif abu daya sai yasai uku idan ta tambayeshi na waye sai tace na twins ne da qanin twins tunda ya fara fada mata haka ta fara tsorata don tasan da wuya idan ba ciki ya dirka Mata ba ilai kuwa hakane tunda tazo California so daya tayi period gashi har suna wata na uku murna a gurin Hameed baa cewa komai ji yake kamar ya hadiye Umaimah lamarinsa har dariya yake bata idan sukazo kwanciya idan yanajin feeling sai yace Mata “inyi kadan bloody?” takanyi dariya tace “kayi da yawa ma ba kadan ba shima saidai yayi dariyar a cikin watansu na hudu ne ta matsa masa su taho semester tayi nisa.

Haka suka dawo 9ja tun ranar da suka dawo da dare yaje ya debo twins da kayansu gabadaya amma fir Hajiya ta hana Maliha da Shuraif tacd itama tanason abokan hira.
Ba qaramar murna Umaimah tayi ba ta rungumeshi tanayi masa gdy yayi murmushi ya shafa kanta yace “inajin twins fiye da yanda nakejin Shuraif da Maliha bloody badon komai ba saidon sudin amanata ne Umaimah duk da ni abokin dabin mahaifinsu ne amma hakan bai hanashi yabona da bani amanar yayansa ba wannan kadai ya isa yasani kobadon keba na riqesu matsayin yayana na cikina”

Soyayya shaquwa itace takejan ragamar wannan ahli na Hameed Adam Hameed Shuwa yasan duk ta inda yabi ya mantar da Umaimah Sulaiman saidai addu’a kawai tsakaninsu watannin cikinta takwass sukayi graduation sukayi hutu a lkcn ne Allah cikin ikonsa ta sake haifo yayanta biyu dukka maza amma saida akayi mata C.X wai aikuwa zo kuga hauka gurin gogan naku kamar zaiyiwa Umaimah sujjada saboda farin ciki ranar suna yara sukaci sunan kakansu da kakan iyayensu Adam da Abdulhameed suna kiransu Yassar da Ya’eesh.

Babu irin magiyar da bata yiwa Hameed ba akan yabari ta samu tazara sosai Yaya biyu sau biyu aita zazzagu amma yaqi yace saidai su rinqa azalu hakanan ta hqr sukeyi amma fah dan qaniyar bai yarda ya zubar da sparm dinsa a waje ba saidai ya bata ta shanye data gaji tace ita ta daina sha shima yace ya daina planning din haka kowa ya hqr sai rigima har gaban Hajiya daqyar aka shawo kansa akan zaayi mata nasu na gargajiya sannan ya yarda Hajiya da kanta ta shirya taje Maiduguri ta hado Mata maganin tsaida haihuwar na gargajiya donta samu ta huta.

Amma fah lamarin Hameed yana bata tsoro tunda ta yaye su Nawwas ruwan nononta bai daina zuba ba gashi suma su Ya’eesh din tare sukesha da ubansu tayi fadan tayi boren har qararsa takai wajen Hajiya amma kai tsaye yace shi wlh ya riga ya saba duk abincin da zaici idan baisha nononta ba baya qoshi kunya kamar ta kashe Hajiya da Daddy hakanan aka babbata hqr shikuma aka fada masa yabar yaran su qara girma kamar yaji amma suna komawa gda yaci gaba daga inda ya tsaya qarshe ma order madara yayi musu wadda zaake basu hakan ta hqr ta shayar da yaya ta shayar da ubansu sauqinta daya jarabarsa ta ragu yanzu barshi dai da wasanni wannan kam duk dare sai anyi koda yake shi babu ruwansa da dare ko rana saidai idan baiji yana feeling ba musamman daya debesu suka koma California yasa Nawwas da Nawwarah makaranta sukuma qananun ya dauko musu me raino daga 9ja.

Duk wani abu da mace ke samu a gurin miji Umaimah ta sameshi harma da qari saboda Hameed ya sakar Mata ragamar komai na dukiyarsa tayi duk yanda takeso dashi ya bude mata babban shopping Mall a Maiduguri da Kano ya kaita hajji tayi umara sannan ya cika Mata burinta na zuwa Istanbul.
Lkcn da suka dawo daga Istanbul ne take samun lbrn mutuwar Salma wai ta gudo daga gdan mahaukata babbar mota tabi ta kanta ta niqeta kuma me motar ya gudu sosai jikin Umaimah yayi sanyi tayi mata fatan samun rahamar ubangiji ita kuwa Sadiya duk da yanda takeson shiga jikin Umaimah fir Hameed yaqi yace shi yanzu bazai qara yarda da mutum ba musamman mace yace mutum mugune.

Tammat bi hamdullah

Nan na kawo qarshen wannan lbr daya faru a gaske na gdan Uncle domin sharhi shawarwari da qorafinku ina jiranku ta number WhatsApp dina kamar haka .
09013718241 ;

Insha Allahu nanda wasu gajerun kwanaki zan fara sabon littafina me taken A DANDI wadanda ke buqatar jin yanda lbrn yake to suna iya fara biyan kudinsu daga yanzu domin akwai adadin da nakeson dauka idan ya cika to saidai kallo

Kada ki manta VIP five hundred regular two hundred saina jiku

Taku a kullum mai burin baku nishadi madara

UMMUH HAIRAN CE… ✍????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button