BUZUWA

????1⃣
Zaune yake akan motar shi dake k’ofar gidan su sai danne-danne yake a wayar shi inda kira ya shigo dayar wayar dake kusa dashi, dubawa yayi ganin mai kiran yaja karamin tsaki sannan yayi picking call din yana dagawa yafara magana a cikin sanyi murya wanda shi a ganin shi fada yakeyi “Malam in za kazo muje kataho mutafi in ba hakaba zan koma gida abina kacemin ga kanan zuwa amman sama da 25 minutes ina zaune a waje ka wani shanyani haba ai koh shanya kayi ya isa ya bushe” bai jira abin da dayan zai fada bah yakashe wayar yana Kara jaan wani siririn tsaki ba afi 10 minutes ba sai ga ABK ya karaso “I am very sorry aboki na wlh har zan fitoh hajiya tace in dan mata lissafin wasu kudi shiyasa kaga na dade” Yasir kallon shi yayi yace “dan rainin wayo to basai kakira ni ka fadan min ba aman kashan yani a waje kowa ya taho saiya karemin kallo toh wai ma ina motar kane na ganka a kafa?
ABK yace wlh duk tayi datti kuma Daddy baya gida bare na dauko tashi kasan ta Mommy kuma tayi kalar ta mata shiyasa na barta a wanke min” Yasir yace “OK saboda ka rainamin wayo ni kake so nazama drivern ka kenan” yana sakkowa daga kan motar hade da jefawa ABK Key din motar “gashi nan sai kajamu in ba hakaba wlh in fasa rakiyar kilama inje Inga yarinya yar ficiciya bata fi a raineta ba duk wanan rawar jikin da kakeyi a kanta” dariya ABK ya tuntsire da ita ta shakiyanci yace “au so kake in nemi uwar mata wadda in an shigo gdana za’ana doubting akan matar gidan ce ko babar me gidan ai ni bazan auri irin yan matannan da suka gaji da boko ba kai dai da kake da wannan ra’ayi Allah ya baka sa’a amma ni nafi gane ma yan shila wanda basu gama sanin mecece rayuwa ba inyi tarbiyar ta da kaina yanda zan…..” maganar ce ta makale masa sakamakon yarinyar da tazo wucewa muryar tace ta doki kunnenshi tace “ina yini” cikin zazzakar muryar ta kamar ana busa sarewa tasa hijab dinta mai ruwan blue black yawuce gwiwa wanda yakara fitoh da tsan_tsan kyawun ta da hasken fatarta ga Al,kurani a rungome a kirjin ta ABK baki narawa yace “lafiya lau” bata kara cewa komai ba tai cikin gidan a bin,ta
ABK yace “Abokina kar dai kacemin yarinyar buzayan gidan kuce ta girma haka?”
Yasir yace “mai idon ka ya nuna maka mayen mata” murmushi ABK yayi hadi da sosa kai yace
“Kai abokina wlh dan kawai na riga nawa Hasina al,
‘kawarine wlh da nan zan dawo ayi yar gda gaskiya Allah yayi halita a nan kodai-kodai Abokina
shiyasa kaki kula kowace yarinya in akai magana kace har yanzun kai bakaga matar Aure ba ashe kai kasan mai kaboye a cikin gida gaskiya na tayaka murna abokina” ABK ya fada hadi da dariyar shakiyanci irinna abokai ya mika mishi hannu alamar su gaisa yana mishi murna wata uwar harara Yasir ya sakar mishi hadi dajan tsaki tamkar zai tsinka harshe yace “lallai ka rainamin wayo me zanyi da wanan yar mitsitsiyar yarinya wace koh wanka ba agama mataba balle har tasan me kalmar aure take nufi” ya karashe maganar yana hararar ABK
baki bude ABK yake kallon shi yace “kasan mai make fada kuwa Yasir in wasa kake ma ka daina dan nayi maka sha’awar yarinyar nan da a kalla zatakai 17 years dan bazata wuce shekarun Hasina ba wlh mutumina zan baka shawara ka ajiye girman kai a gefe ka bada kai bori ya hau dan kar garin kallon ruwa kwado ya maka kafa kana gani wani yazo ya dauke ta ya barka da cizon yatsa” wanin wawan tsaki Yasir yayi hade da kaiwa ABK duka a kafada yace”wai akan wanan abin kake magana to abinda kake ta hankoron ganowa ni ban ganshi ba kaga Malam in zaka wuce mutafi ka wuce in kuma zakaci gaba da zuban,ne sai kai tayi ni inada abinyi,ya fara karkata akalar shi zuwa get din gdansu da sauri ABK ya riko rigar shi yana haba abokina wuce muje motar ABK yashiga sanan Yasir shima ya shiga yaja motar sai da suka hau titi sosai ABK yace “Yasir”uhmm Yasir din yace dan yasan maganar da ABK zai fada tana da mahimanci a gunshi tunda ya kira sunan shi,kara gyara murya ABK yayi sanan yace abin da nakeso in fadan maka game da yarinyar nan wlh karka zauna ruwan ido a maka abin dabakai zati ba kai da bakin ka kafadan min yar kanwar daddy tafitoh gaba daga tace Sanka take da aure sanan kai da bakin ka kace bakasan,ta saboda rashin tarbiyar ta kuma kasan in daddy yaji wanan magana ba abin da zai hana auren ka da itah sai mutuwa tunda kasan yanda daddy yake ji da kanwar nan ta amman kaga in kace kana sanan wanan yarinyar ta gidan Ku koh da maganar MARYAM ta bullo zai San abinyi aman in ba hakaba ina gujemaka shiga matsala nan gaba saboda tabbas in MARYAM tai tai da kai taki samun kanka ka amen CE da soyayyar ta zata fadan ma maman ta ita kuma kai tsaye zata fuskan,ci daddy da maganar kuma zai na’am da maganar sanan yazaman,ma dole ka aure ta aman kayi tunanin sosai a maganar ka Dan nasan in dai akaci gaba da haka tabbas abin da baka tunani zai faru
Muje next page
By yar Mutan KD
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????
*_BUZUWA_*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
*_STORY & WRITTEN_*
*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*
*_Editing_*
*_by_*
*_SISIN MAMA_*
*_????KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*????
“`{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} “`
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
*_Fisabilillah_*
*_Ina mai fama da ciwon asima ga magani da yarda Allah kisamin garin habatu sauda da man tafar nuwa koh garin,ta kowane cokali biyu garin cokali biyu aman tafarnuwa koh gari cokali biyu sai kisami Zuma mai kyau sosai sai ki kwaba da garin nan da man tafar koh garin sai kisami ruwan lifton koh ruwa mai zafi sai ki zuba wanan garin da kika kwaba da Zuma babban cokalin Cin abinci guda biyu a cikin wanan ruwa zaki sha dasafe kafin kici komai sanan haka zaki zauna sai yakai awa daya dasha sanan zakici abinci_*
_sanan kisa ruwa a tukunya in ya tafasa sai ki zuba garin habatu sauda ya zamana kina sirace dashi in sha Allah Allah zai kawo lafiya_
????2⃣
“Aniyarka ta bika”
Yasir yace “wai meyasa Dan Allah kake yawan yimin mugun bakine to bari kaji ko mata sunkare a duniya mai zanyi da wata MARYAM ita kuma wanan yarinyar ba karamar yar raini hankali bace da kake ganin ta,kaga dai yanzun gashi a gaban idonka kai kadai ta gaisar tai wucewar ta kamar Allah baiyi ina wajan ba saboda tsabagen ta rainani haka take min duk sanda ta ganni ,to a haka mafa
bance Ina son taba dubi abin da takemin in nace ina sonta ai nakade dan wlh ba karamin rainani zataiba ni kuma abin da bazan taba dauka ba kenan yar ficiciyar yarinya ta rainani saboda bansan raini shiyasa kaga koh irin,su bana sha’awar kulawa dan ba karamin jinake da mutunci naba shiyasa rannan da su Yusuf suka zo nace a kawo musu abin dan tabawa gashi yar aikin mommy bata nan little ma batanan mummy tasa takawo daman da kai da Yusuf jirgi daya ya kwasoku zo kaga yanda yake rawar kafa a kanta wani irin bakin cikine yakamani Wanda bansan na menene ba haushin ta zanji koh na Yusuf da badan na taka mishi birki ba wlh da yasa ta gama rai nani dan haka kaima ka daina min maganar su dan in ba hakaba wlh zan fasa rakiyar haba” shiru kawai ABK yayi yana kallon ikon Allah wanda ya tabbata gaba kadan abokin nashi zai gane me yake nafi ABK yace “duk da haka kai tunani sosai a kan maganar nan dan gaba nake jiye maka”
Kallon shi kawai Yasir yayi ya kauda kai dan shi maganar da ABK yakeyi bata masa rai take abune yake fad’a da bazai taba faruwa ba a dai-dai nan sukayi parking waya ABK ya dauko call din Hasina yayi “baby gamu mun karaso muna bakin get” banji metace ba yace “OK ki fitoh lafiya” koh 5 mint basuyi ba sai gata ta fitoh
Yasir yace ai daman nasani ta tsuniyar gizo bata wuce koki Dan Allah dubeta ashe duk daya suke dan wannan bazata girme little ba ABK in ban da murmushi yana kallon,to ba abin da yake’yi wani maganadisun kaunar ta yana taso masa,da sallama Abakin ta karaso wajan amsawa sukai Yasir sai wani dan cin magani yakeyi gaisheshi ta Farayi “barka da zuwa abokin mu” murmushi dole ya kakalo “yace yauwa barka da fitoh wa kina lafiya ya mutanan gidan? ” lafiya lau tace sai yau Allah yayi zan ganka ganin ka yafi jinka my love sai cewa yake zai kawo ka aman shiru sai yau Allah yayi gaskiya yau ina da babban bako” murmushi yake yakeyi, a zuciyar shi yace lallai abokina ya ebo parrot dube ta koh kunya bata ji a gabana take cewa my love yar ficiciyar ta da itah bata tafasa ba zata kone.
Muryar ABK ce tadawo dashi daga balaguran tunani da yatafi
Mushiga daga ciki koh kasa Yasir yayi da murya kai Dan rainin wayau ba inda zani ABK yace haba abokina karka min haka mana Dan Allah pls help me kaga in bamuje ba wlh bazata ji dadi ba” tsaki Yasir yaja muje maye karka cinyeni a gobe ma rana ce sai dai ka nemi wani ya rakoka wajan jaririyar nan,baby Muje koh Dan duk maganar da sukayi bataji komai ba gaba tashige sukuma suna binta a bayan har suka karasa palon baki gaskiya tamusu tarba ta musan man Dan ga kayan ciye ciye nan kala kala sai da tagama hada musu komai sanan tace ina zuwa taiciki abinta da Yasir kaman bazai ciba aman da yafara sai da yakusan kau da bin da ta hada musu
Ya kalli ABK wanan da ga gani ba ita tayi ba “wata uwar harara ABK yayi mishi yace aman ka lau da komai bari kaji wanan da kake rainawa ba abin da bata iya ba sanan…sallamar tace yasa ABK shiru Yasir ba yabo ba falasa yace godiya meke sanan yacero bandinr din yan 200 yata yace wa ABK in kagama kasame ni awaje bai jira godiyar da take mishi ba yayi gaba