GURBIN IDO 11

“Nasan ta inda zan bullowa lamarin,ki tayani da addu’a,kiyimin fatan dacewa” ajiyar zuciya mai qarfi yuuma ta sauke
“Allah to yasa a dace,yasa ta silarki marainiya maimunatu zata samu salaama a rayuwarta”
“Ameen ya hayyu ya qayyumu” anni ta fada tana lanqwasa yatsunta,tare da tunanin ta inda zata fara.
Arewabooks::huguma
❤????❤????❤????❤????❤????❤????❤????❤????❤????❤????❤????❤????
ZAFAFA BIYAR din samari ne a rayuwar INAYAH,kowanne a cikinsu akwai wani murdadden Al’amari da ya shata layi tsakaninsa da ita,wawakeken sirri wanda a koda yaushe take kiransa da SANADIN LABARINA
Amma babban abun mamakin a koda yaushe shine,ita dai tasan cewa BABU SO tsakaninsu MEYA KAWO SHI?
Duk da haka tana tunanin yun qundun bala ta fitar da FARHATUL K’ALB a cikin ZAFAFA BIYAR din samarinta,duk da batason su zame mata GURBIN IDO wanda har kullum ba ido bane
????????????????????????????