CIWON SO COMPLETE NOVEL

CIWON SO COMPLETE NOVEL

[1/7, 7:36 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????

    Na

Hafsat ( Hafsy baby)

Da sunan Allah mai rahama mai jinkai.

1

Yan Mata guda biyu sunata shiri zasu school adauki wannan A shafa wannan cikin sauri Meenat tadauko kaya tasa Amma safeeya batada niyyar tashi A bakin mirror har Meenat tasa cikin fada Meenat tace Amma kinsan yau muda lecture din Dr Ahmed kuma shine first, kuma kinsan idan ya shiga class babu wadda zai Kara shiga Amma kintsaya sai wani lindar fuska kike. Safiyya tace sorry, sis yanzu Zan tashi kikara hakuri. Tana idarwa ta wuce ma’ adanar kayansu(wadrope) tasawani red din material Masha Allah tayi kyau Abinka da farar Mace suka fito suka iske umma da Abba bisa dinning table domin break fast suka hada baki morning umma, morning. Abba, umma da Abba suka ce lafiya twins din Umma da dady. Sukaja kujera suka zauna sharp sharp sukayi break fast. Suka mike umma nd Abba muntafi school. Suka A dawo lfy. Suna. Fitowa safeeya tace pls, my sis kiyi driving zuwa school banason bata kwalliya na. Meenat tace chabb!! Sai dai muyi late sai inatukamu cikin fuskar rarrshin safeeya tace pls my sister nandai ta rarrsheta sukaje ( ummaru musa yar aduwa university).bayan sun isa suna shiga Suka nufi class suka zauna ko 5 minutes baayi ba saiga Dr Ahmed.ya shigo nanda kowa ya shiga hankalinsa yan Mata kuwa kowace jiki yace morning class. Sukace morning sir, yarubata test bisa Allo kowa ya firgita da hakan 30 mints yabada kowa yagama. Nan safeeya ta kalli Meenat masu niyya suka Fara masu maida hankali Akan Abinda Ake saffiya ta tambayi wani question tabata ganeba Dr Ahmed ya Lura da itah yace ke get out, tace pls. Sir Am sorry yace I say get out cikin sanyi jiki ta tashi tabar class din.
[1/7, 10:48 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????

Na

Hafsat ( Hafsy baby)

02

Safeeya na fita ta nufi wani wajen da babu mutane sosaitazauna tayi tagumi tafada tunani zuciyata meyasa kikayiman haka nafada cikin son Dr Ahmed mutumin daya tsane ni bayason ganina ba batasan sadda hawaye ke tsiyaya da fuskar ta ba saboda CIWON SO Dr Ahmed kedamunta kullum kara yawa yake tare da itah. Kamshi wani turare taji mai kamshi ya ziyarci A hanci tadago fuska ta ga waye sai sukayi Arba da Dr Ahmed ya wuce da barandar datake zaune. Can taji wasu yan Mata na gulmar suna cewa keh Aseeya wallahi Dr Ahmed ya hadu Amma ya cika miskilanci. Rannan naje office din Amma kinga fuskar yadda kikasan bataba dariya haka yadaure fuska nayi sallama nashiga nace sir inayini cikin daure fuska ya Amsa yaceman meke tafe Dani nacemasa Dama wutowa nazo yi nace bari nashigo bebari na ida ba ya kwasaman wata. Tsawa yace nabarmishi office dinshi cikin sanyi jiki. Nafito nagayamiki. Safeeya taja wani tsaki tana takaicin wasu matan dake bada Kansu ga wasu mazan domin ita ko ciwon so zai kasheta bazata taba tarar dr Ahmed tace tana sonshi ba. Can kuwa bayan Meenat sun fito tana ta neman safeeya. Tarasa can tagasu wadda. Suke gaisawa. Ta tambyesu sunga safeeya suka ce tana baya can tanufa ta iske ta zaune. Tace shine zaki bani wahala ko tace sorry sis Meenat ta nemi wuri ta zauna tace wai sis mekika yima Dr Ahmed yake miki haka ne safeeya tace wallahi sister bansan Abinda nayi masa yakeman haka. Tace yanzu yazakiyi da test din datawuceki tashi ne yau. Kizo muje office dinsa mubashi hakuri safeeya tace. Sister kinsan hali Dr Ahmed bazai yiba tace kedai tazo muje. Cikin sanyi jiki ta tashi suka nufi Amma sai sukayi rashin sa’ a office din kulle yake.
[1/8, 12:04 AM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????

Na

Hafsat (hafsy baby)

03
Cikin damuwa Meenat tace kinga bayanan ko sis safeeya tace Eh mujuya gobe nashigo dakaina da munshigo school din nabashi hakuri suka juya suka koma cikin makaranta bayan sun idar da lecture din dasuke da itah suka hau mota suka nufi gida suna isa gida suka nufi dakinsu suka wasa ruwa Dama lokacin sallar Azahar yayi suka sallah Meenat ta Lura yau safeeya bata cikin walwala sosai bata surutun nan Nata data Saba tace wai sister meke damunki na Lura tun school bakya walwala meyafaru ne ko tun abinda Dr Ahmed yayi miki baki manta bane. Safeeya tace yazaayi na manta sis mutanan yatsaneni ban San Abinda nayimasa sister Abinka kadan ya zan masa ya disgani cikin mutane kina kallo yau fa bani kadai nayi magana Amma nikadai ya hango yafiddo ni. Bata Ankara sai hawaye shar shar. A fuskarta domin wani ciwon so Dr Ahmed ke tasomata A zuciya Meenat tace safeeya meyakai na kuka safeeya tace Abinda yakeman yasani kuka( batasan ciwon so Dr Ahmed bane yasa safeeya (Hawaye. Tace kiyi hakuri taso muje kinsan Umma batasan dawowar mu ba suka nufi daki umma su suka isketa zaune bisa darduma tana lazimi sukayi sallama suna shiga tagama laximin bayan ta idar tace yan biyun umma Andawo Eh, umma mundawo har munyi sallah ma tace toh madallah kuje ga Abicin kucan bisa dinning koh. Sukace to umma suka nufi dinning safeeya tura kawai take domin batasan Meenat tafahimci halin datake ciki. Bayan sun idar suka tashi suka nufi dakinsu.
Bayan sallar isha’ I suna zaune falo da suna kallon labarai da Abba su duka dai. Har wajen karfe goma. Sannan sukayi ma iyayen nasu sai da safe suka nufi dakinsu. Meenat naxuwa tafada gado domin bacci takeji sosai. Safiyya tabi bayan ta Amma takasa Bacci tunani Dr Ahmed kawai take sai juye juye take.har dai bacci yadauketa. Asuba tagari

Washe gari
Abba yashiga kwankwasa kofar su safeeya domin sallar Asuba domin kullum dayatashi sai yaxo yatadasu shikuma ya nufi masallachi. Bayan sun tashi sunyi sallah sai kuma su shiga kitchen domin shirya break fast domin umma batada yar Aiki bata bukatar ta daga itah sai yayanta. Bayan sun kamallah. Sukaje sukayi wanka nanfa suka hau shirin school. Safeeya tajawo wata Arabia gown tayi rolling da blue din gylen Masha Allah gaskiya tayi kyau domin sai da Meenat tace Kai sister kinga kyan dakikayi KO sai kace balarabiya. Safeeya tace Kai sister banason zolayafa tace Allah kuwa kin wanku. Nan suka yan Mata biyu kyawawa dasu suka gaida iyeyensu sukayi break suka nufi school cikin motarsu. Suna parking suka fito suka nufi class. Sungama daukar lecture ta farko sai kuma karfe 2:00 pm bayan sunfito. Safeeya tace sis bara naje office din Dr Ahmed naji yazamuyi dashi game da test din jiya Meenat tace muje tare mana safeeya tace A, a bara dai naje naje ni daya kinsan halinshi fa nan Meenat tace shikenan kije ki iske ni inda nadaki jiya . Safiyya tace OK , tajuya ta nufi office din Dr Ahmed cikin sa’ a ta iskeshi bude gabanta na faduwa tayi sallama ta shiga.
[1/8, 12:08 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????

NA

hafsat ( Hafsy baby)

04
Safeeya nashiga ta iske Dr Ahmed bisa table yana rubutu tace sir Inayini bai dago fuskar yaga waye ba yace lafiya lau yacigaba da rubutun sa ta kusan 15 minutes tsaye sannnan yadago fuskar sa cikin daure fuska yace meke tafe dakene. Nan kwarjinin sa yayima safeeya yawa domin ya tsare ta da manya idanuwansa. Tace sir hakuri nazo baka Akan test din dakayi jiya kayi hakuri kasakeman wata. Yace sai dai kiyi hakuri kitari wata. Domin nawuce wannan Kuma. Kisake laifin haka nakara koranki. Ya sunkuyar dakanshi ya cigabada Abinda yake. Cikin sanyi jiki safeeya tafito ta nufi inda Meenat tace ta sameta can ta tanufa ta iske Meenat tana duba wani book. Tace yane sis kindace tace A, a yace saidai natari wata kuma nakara Abinda nayi nakara fita. Sister narasa abinda nayima Dr Ahmed yatsaneni haka. Nan tafashe da kuka domin zuciyar ta wani zafi take Mata Meenat nace kiyi hakuri ki kyaleshi sister kinji ko nan ta rarrsheta. Lokacin shiga lecture dinsu yayi suka tashi suka shiga. Bayan sunfito suka nufi gida Amma kowaya san yau safeeya bata cikin walwala daki tawuni yau.
Washe gari kamar yadda suka Saba sun isa school suka nufi class Amma me suna shiga suka tarar da Dr Ahmed ciki yafara lesson . Amma yabada baya cikin sanda suka shiga suka zauna Joyowar dai zaiyi saiyaga safeeya. Zaune yace keh!!!! Bakisan dokokina ne ba fita kibarman class har Meenat ta mike zata bita yace kan yajuyo kwanta yace badake nakeba ita kadai nake. Cikin fushi safeeya tatashi tafita cikin wani irin kuka mai ban tausayi tafita taji ma ta iya tsaya cikin school ba fitowa tayi ta tsaida nepep tanufi gida. Umma kawai ganni kawai tashigo tace lafiya safeeya kika dawo yanzu cikin dauriya tace umma bana lafiya ne tace subhanallah!!! Meyasameki tace zazzabi ne tace jeki daki bari nadauko miki magani safeeya tanufi dakinsu ta wurgar da mayafin da jakar tafada gado ta kwanta bata jimaba saiga umma da magani takawomata tace maza sha gabana nasan ki da kin magani. Nan tasha umma tace to Allah sawwaka tajuya tafita. Can kuma Meenat tafito daga lecture Dama yau daya garesu. Taduba duk inda take tsammani safeeya Amma bata Gantaba. Sai kawai takira wayanta. Safeeya tace tatafo gida. Meenat kawai tashiga mota tanufo gida. Ba. Inda tazame sai dakinsu ta iske safeeya kwance tace sis baki lafiya ne tace inafitowa wani zazzabi ya rufeni kawai sai na tafo. Meenat tace har kinsa hankalina ya tashi wallahi. Meenat tace gaskiya Abinda Dr Ahmed yakemiki yayi yawa. Kodai ki manta Akwai Abinda yahadaku ne. Safeeya tace Wallahi sis babu Abinda nayimasa.Tsane ce kawai. Amma gobe bazan duba kwarjini dayakeman Zan tunkareshi naji menayimasa ya tsaneni haka.
[1/9, 12:07 AM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Leave a Reply

Back to top button