GURBIN IDO

GURBIN IDO 7

“Ban sani ba ko son maimunatu ma dai kake yi a taqaice,idan sonta kake ai gwara ka fito ka gayamin,saika hadamu mu duka ka aure”

“Idan ke mahaukaciya ce ni da hankalina” sai ya qara gaba kawai ya fice yabar mata gidan,ya tabbata idan ya tsaya yaci gaba da biye mata zasu raba abun fada ne gaban ‘ya’yansu,wannan ba komai bane a wajen furera.

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button