NOVELSUncategorized

AHUMAGGAH 9

_*♡AHUMAGGAH????*_ 
   _A nigerian historical fiction_             
   *WATTPAD SURAYYAHMS*_        _Brilliant writers association_  
 _Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_ 

_9⃣-mr sadat Adeel♡_





 Ni kadai a kitchen din inata sake sake don tunanin khaldun na cigaba dayi har na kammala hade haden abinci na.

 Da shike dinner ne ban dafa abubuwa masu nauyi ba,i left the kitchen unkept sai naje site dina,ina shiga daki ban wani bata lokaci ba bayi na shiga na dauro alwala nayi sallahn magrib da isha kafin na nazo na gyara ma simple make up dina zaman sa.

Misalin karfe 7.55pm na sauko da serving trays na aje kan dinning dinsa ko gama jerawa banyi ba na tsinkayo
sallamar sa da tamkar ma kanshi yakeyi.

Na gaishe shi kasan wuyar sa ya amsa with his face bayabo ba fallasa
Direct ya taho zai zauna kan dining chair kamar yadda ya saba,so i quicky compose my self na tara dan karfin hali na ja masa seat kamar sarki ya zauna gently still bai kalle ni ba..!

 Plates na shiga jerawa gaban sa na bude wata mayyar girki mai dadin qamshi, rich spaghetti shingella jolloff mai dauke da fresh brown meat meals..

I notice how he look at the food da gefen idon sa sai nayi boyayyen murmushi

Spagehtin na zuba dan dai dai sai na zuba meat balls guda hudu manya aciki.

Redberries na zuba a wine glass,nasan yana matukar kaunar fresh mango juice shima na aje masa shi agefe.
Daga nan tsayuwa nayi a gefe yana ci,sai dai yau din na lura kamar he is not comportable da hakan daddaya ma yake ci kamar wanda abincin bai masa dadi ba.

Qamshin jiki na ne ya ruda shi,nikuwa Ko kadan ban kawo araina cewa na birkita ogan da qamshin turare na ba,nasan zai iya yiyuwa yana son qamshhin lavender sabida jahan Aarah shi take yawan amfani da shi.

Bandai kawo tunanin komai araina ba,don nasan turarrukan sa aduka arabian designers ne daga qatar, saudi arabia, dubai ko kuwait, 
Idan bai saka su ba toh clive christain ne ajikin shi hardly yake shafa made in srilanka duk dama yana dasu kuma sun hadu.

Kusan rabin awa yau nayi agaban sa ababu ababu sai da yayi rabin cinye duka abincin dake warmer ahaka ma Baima sha beries din ba naga da kanshi yau ya mika hannu ya zuba mango juice ya sha,da cup din ya nufi dakin shi bai sake duban inda nake ba.

Nikuwa a Kullum burge zuciya na yake i so much love his hard nature..
khaldun Namiji ne mai ji da control, karyan ka kagano abunda ke sa shi farinciki cikin sauki bare kuma weak point dinsa.

He is one of a kind,bazan boye muku ba har mafarkin fuskan sa nakeyi most times ko da ba a bacci ba.

Haka kawai Kwana biyu Sai na lura da na dage da aiki na na kula dashi,toh da shike ma yasan yanzu nima yar gida ce kona yi mistake baya ce min komai.

Sai ya dawo tsakani na dashi We are back in the era of few words and blatard queitness.

Yau Kwana biyar kenan ina zuwa site dinsa amma baifi sau daya yayi mun magana sentence daya ba.

Ko ajiki na musamman da na tursasa zuciya ta tunanin sa a kullum 

Gashi inata shirin rubuta waec next month,tunanin khaldun sa’ood gaba daya ya hana ni lura da duk wani abun dake gaba na.

Har da Sadaat mijin anty subayah da kullum sai naga ya zuba min shanyayyun idanun sa yana bina da kallo.

I begin toh dislike him,ban cika ganin yana tarairayar big sis ba amma sai naga sis subaya kamar wacce bata da aikin yi sai nashi .

He is a demigod to her,as she practically worship him.

tsaban so da nuna biyayyar ta a gareshi har bacci abinci bata iyawa sawa abaki inbata gansa ba.

 Shikuma babu ruwan sa,in gaka yana wasa da dariya mai tsayi da da ita to yace taje ta kira ni ne kuma nazo din..

 Na lura da shi Yana so muyi ta hira anma nikam jinina bai hadu da shi ba sam

Akwai indian serie da nake yawan kallo na mance sunan sa but akwai khushi da arnav toh babu maraban wannan sadaat din da mijin anjali wato shyam.

I just dislike his looking attitudes
Shiyasa idan big sis subaya bata kusa nakan yi sauri naje daki na na rufe kaina na ina karatun dole,bana sake saukowa sai ta dawo Haka ma da safe ko da daddare a site din khaldun zan bata lokaci na.

Nidai Sam naki na sake fuska ta wa mijin big sis,har ya kaiga ya fara sata tana biyo ni kitchen din khaldun tana ganin mena keyi

I love her soo much yawanci sai naja ta muyi ta hira har tana tayani girki,ita kuma burin ta bai wuce inna gama muje tare wajen mijin ta muyi hiran ba.

 Hakan da sukeyi na  takurani amma sabida saukin hali irin nata sai na kanje haka zaiyi ta kawo min hirarra ki shidai yana so yaji labarin yadda nake so na gina rayuwata nan gaba

Like makarantar da nake so nayi,my future career and stuff.

Subaya is the lit ana hirar ma sai kaga tana ta dariya abun ta,kullum zuciyar ta daya ne,sam bata lura da cewa mijin ta ya kamu  da yaudarraren so na bane a zuciyar sa 

Nikuwa ayadda nakejin bana son halayen sa,ko a kafata aka daura min shi yarwa zanyi,badon bai cika namiji ba,sadaat ma mugun kyakkwar namiji ne ajin farko kawai halin sa ne sam baimun ba.

 Cikin wannan zaman namu 
Kwasam sai ga Convoys na motoci suna shigowa .

Dama mun fito mu biyu da big sis raka sadaat din ne wai zaije aiki 

Riga da skirt na saka na trim orange satin shirt na yafa karamin mayafi da flair royal blue daga sama na har kasa D&G ne.

I look queit and spoilt,kyau na ya saje da matsayi na.
 Muna tsaye daga farfajiyan gidan Agaban mu Aka jera convoys din motoci

A jerin farko Motocin jeep kirar ford ne dukan su hudu da sojoji
Na biyar din Aka bude kofar Jahan Aarah ce ta fito

Duka murmushi mukayi muna karasowa big sis
Subaya ta riko hannu na muka rungume ta tare muka mata welcome

Jahan AarahTaji dadi sosai Like she was longing  to hear my voice cike da wani irin sanyin murya irin na manya kuma kasaitatum mata ta dan dago haba na.
tana murmushi tace bahiyatul Noor,i hope you miss me? naji dadin ganin ki haka..may ur happiness sway on the wings of eternity 

Murmushi na sosai ya fafadada na amsa ta da ameen ina mata godiya,

Tanbayar ta nayi yaya hanya?
,..wani murmushin tayi ta dan shafa cheek dina kafin ta amsa ni da kar na damu.

Wani lokaci sai nayi ta kallon ta haka kawai…this woman is killing me,gaba daya sanyin dake tafe da Ajin ta na burge ni.

She talks like a real queen yo ko Alhj hamood daya kasance jinin sarauta bazai gwada mata kasaita ba.

The second version of the convoy was motoci masu kofa biyu kirar cadillac xi farare Kar su uku.

Wani saurayi aka bude ma kofa ya fito,baima jira an gama rufewa ba ya taho gaban jahan da murna sa ya rusuna ya fara zuba mata kirari da girmamawa itama cike da jin dadi take yabon sa tana tambayr sa lpyar iyayen sa.

But Who is he?
Na kare masa kallo daga sama har kasa ina tambayar kaina

Naga big sis subaya ma murmushi take 
Har gayen suka gama gaisawa da jahan ya juyo gare mu.

 Wani jahilin murmushi suka exchngin shida big sis He hugged  her lightly,tace welcome Huh?Ashe a duniya zan sake ganinka…?

Sai yayi dariya yace of course bagani ba.

Dogo ne fari kar kamar bature but he is very handsome yana da pink lips blond hair da manyan idanu.

“agarin gulma na unknowlgly His eye caught mine ban kuwa dauke ba ina kallon shi sama da kasa har sanda ya dage min gira,sai yace ma subaya wace ce wannan?

Ya juyo again”Heloo pretty bird..ya mika min hannun shi kamar yaga babyn rubber nikuwa naki mayar masa sai nayi durus da fuska ina kallon shi
Kamar naga tababben zombie.

 Wani unxpected hadiyan tawu yayi ya maida knsa yana sosa keya

Ko jahan saida tayi dariyar mu subaya ta dafa kafadu na tana murmushi tace masa hey shahrul easy.. She is my sister fa..

Jahan tace yeah…enough now.
Ya kamata mu shigo ciki ko m,duka muka ansa da yes

1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button