Labaran Kannywood

Gwanin sha’awa yadda wani Magidanci ya hade kan matan shi biyu ya bawa kowa mamaki

A shafin nan na sada zumunta na Tiktok ne wani fefen bidiyo ya bulla inda aka gano wani Magidanci tare da matansa har biyu suna tare ba tare da musgunawa ko wani bacin rai ba.

Fefen bidiyon ya bawa mutane da dama mamaki duba da ganin hakan abu ne bako ne ba’a fiya yinsa a kasar Hausa ba,harma inda ba Hausa din ba.

Kamar dai yadda muka sani mutane da dama a fahimtar su idan aka ce kishiya suna dauka a matsayin kamar Makiya ko kuma Abokin gaba a rayuwa.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon yadda Ma’auratan sukayi anan kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button