FITAR RANA

FITAR RANA 4

Ya dade yana zaune cikin motarsa can dai yaja tsaki ya kunnata,Da kyar ya fita acikin tashar sabida cunƙuson motocin yan kasuwa da suke shige da fice,haka kawai yaji ransa yana mugun ɓaci dan abu kadan yakan iya bata mai ransa wani lkci.tunda ya samu yahau kan titi ya rinƙa sharara gudu batare dama yasan ina ya dosa ba.ahalin yanxu baijin kuma zai iya komawa gida.tsaki yakeja aransa shikadai yana furxan iska ta bakinshi yana fetsarwa waje gaba ki daya ya rasa meye takamamme ya ɓata masa ransa.
Tsakanin jiya da yau sai yakejin kamar igiya aka sa aka daddaureshi.
He is willing to do anything for his parents sake wholeheartedly amma saiyaga kamar haɗiye abun acikin zuciyanshi da kamar wuya..Aure fa? Auren ma da nine years old child.

Cikin wani irin yanayi ya limshe idanunsa snn ya bude a hankli. hannunsa dake kan stirring ya buga slighly yace “damn it”..this is damn serious. daf yana kkrin shan kwanan anguwar GRA wayarsa ya dau ruri wanda hakan ne yajanye hankalinsa.da gefen ido ya kalle wayar da kamar bazai kulashi ba can dai ya dauka a gaggauce domin yaga me ƙirar
Kallo daya yay ma wayar yaga Unknown caller ne akan screen,tsaki yaja snn ya jefar da wayar agefe yy banza da ita tacigaba dayi yana driving dinshi ahnkli.after like 2 more misd calls ya juya ya kalli wayar feeling strange a zcyarshi,ajiyar zciya ya sauƙe Cikin samar makansa nitsuwa snn ya sassauto da tuƙin dayakei sosai ya jona wayar da speaker.
ba sallama ba komi muryansa a makurar shaƙe yace”Who is dis?..daga dayan bangaren aka fashr da dariya “TEJ…marar mutunci kawai..lumshe kyawawan idanunshi yay ya saki malalaciyar murmushi datazo mai a bazata bayan ya dago muryan mai maganan. babban abokinshine saheeb Bala madugu, his one nd only best friend in the whole wide world sassauto da voice nashi kasa yy kamar bashi ya shaƙeshi yanxun ba,”jajayen labbansa ya matsa ahnkl snn yace heyyyyy mr
Saheeb..my guy how far na,Wallh yanxu nake tunanin nemanka,.”

daga dayan bangaren saheeb yaja tsaki mai tsayi acikin yanayin dariyar daya jima yanayi “taher Kaidin ne kake tunanin nemana?spare me d horror asifff i dont knw u,waye baisan kaba TEJ?Mama boy kawai. yana fadin haka yy yar dariya mai ƙarfi dan yasan da easiest way to annoy him is to call him dis name “mama boy” dan ya tsana.
..jin baima kulasa ba yasashi cigaba da maganan sa normaly dan inda sabo ai ansabayin hakan.yace”so how far na.. kana ina ne?yanzu yanxun nan na diro nigeria fa, and there is serious problem mama boy u need to see me Asap kasan gidanmu ana taron siyasa baza a barni na fito ba,dan Allah kaxo ynzu kaji mamaa boyyy,ajyr zxcy TEJ ya sauƙe cikin shanye shirmensa yace”kai kana inane ynzu?..kafin ya amsa shi cikin datsar numfashinsa yace just send me ur location gani nan xuwa gidankun nima dama akwai wata muhimmiyar maganan danakeso mu tattauna akai..,da mamaki a yanayin saheeb yace really?okay amma lpya daiko i hope is not abt mummy. bakinsa ya taɓe a akasalance irin in nazoma aizakaji,murya kasa kasa yace sainazo kawai with much sight relieve saheeb yace aright sai kaxo toh ina gida ina jira,baice komi ba ya katse wayar.

Ajiyar zuciya ya sauƙe cikin tunani har ynxu dai wayar tana hannun shi ya riƙe duk tunanin yazai fara tattauna fears dinshi da saheeb akan batun auren nan,he needs someone to talk to he just need to lift it up his chest,ya jingina bayanshi da kujerar motar ahankli yy resting mind dinshi for a litle bit,after like 3mins of silent thoughts yaja nunfashi tare daa murxa kan stiriing motarsa a slow ya nufi hanyar gidansu saheeb yana tukin a hankli kamar bazai yi ba.

after 30 mins of driving ya iso kofar gidan.

Babban gidane na zamani ƙirar gidan yan siyasa an ƙerata ta ƙeru gidan yaji security ciki da waje.sannu a hankli taher ya iso wajen lokcin duk yan ƙoram da mabarata sun mamaye kofar gidan ana kwalema dasu da jamian tsaro da Alama yau baban su saheeb din ya dawo nigeria.saheeb dan gidan masushi ne,iyayensa suna da abunda ake ƙira kudi da gata mahaifinsa both businessman/ politician ne. he is curently a member house of represntatives kuma babban matsayi yake jagoranta.

Shiyasa yau gaban gidansu babu matsaka tsinke ancikka koina da motocin yan siyasa Ana jiran fitowarsa

horn Tej yyta doƙawa domin a bashi hanya ya wuce amma yaga bawanda ma ya kulashi Wani space yagani agaba yana Allah Allah yabi wajen ya wuce wani hilux cike da gayu suka datseshi,frm no wher yaji kiii iiii har ansha gabansa aanyi parking,baki bude yana kallon su suna dira da sanduna da adda “sai oga…sai oga…sai oga abamu hanya kai,tuni samaruka suka cikke kan hanyar da kyar yaja baya baya baya harsanda yaji yakai karshe “shit, ransa a mugun bace ya danna horn da ƙarfi cikin masifa shikadai yana cewa “what sort of rubbish is dis? Wani runtse idanunsa yy snn ya bude ya ƙara danna horn mai ƙarfin balai tamkar zai tsagawa kowa konne “bunch of idiots!!!Ya leƙo ta windon motarsa ya furta hakan cikin masifa kamar zai tashi sama meye haka Da Allah kubawa mutane hanya su wuce…garori kawai!”daga masu kallon sa a gatse sai masu maida masa martani acikin yanayin neman ayi dasu..dan kusan dukan matansan a buge suke,bai tsaya jinta kowa ba ya koma cikin motarsa yay winning glass ya cigaba da danna horn,Tuni yy drwing attention security da mutanen dake wajen kowa najan tsaki sabida dashi..”wani dan bura ubane wannan?babba daga cikin matasan ya fada”dan kutumar babban bura ubansa zai gwada mana danyen kaine eeehhhh waye wannan….dan gidan uban waye shi,marasa kunyan ciki tuni suka taho suka zagaye motarsa….bammm bamm bammm yan tarar aradu da ka suka hau bugamai jikin motarsan da karfi yay kamar baijins “malam Dallah kana cikamana kunne,yadda kaxo nan fa haka kowa ma yazo ubanwa zai aje maka hanya?inkasan kacika marar kunya ka bude motar kafito mana who are u dan ubanka? Aranshi yace”who want to know who i am,..
wayarsa ya xaro ya cigaba da kira layin saheeb still akacemai not reachable,Kyam yy cikin car din idanunshi a lumshe hannunshi nakan horn din”Baidena danna horn din ba,is not dat he really wanna see saheeb but aranshi he is feeling soo desperate,he need somone to talk to kuma a duniya yasan baida kowa sai iyayensa sai amininsa saheeb.
cikin matsuwa ya cigaba da cikama musu kunne shide kawai abasa hanya ya wuce and he wants it right now saboda wann jinin izza da mulƙi dana taurin kai dayakei mamaya ajinin’ jikinshi akwai wani natural abu dayakesa shi ji dakanshi..he thinks he is the big deal shiyasa aransa baijin tsoron kowa,irin girman kan nan da sumtimes u feel too big at certain level abt urself,but not proud just being too reserve,
sumtimes if he wants sumtin. he wants it to go his way nd nothing else…

Securityn dayazo kansa yasa yay ya winning glasss suyi magana amma shiru yay baiko kulasa ba,gayu suka ce ai akwai yan sanda da sojoji aciki kawai akiramai su suci ubansa,kusan kowa hakan yake murmuring lkcin kusan kowa ransa ya gama baci da ƙaran dayake cikamusu kunne dashi, ana cikin haka saiga tawagar mata da tsofaffi sun faso a bus din gwmnati da alaman yau ranan rabone Ganinsu yasashi dakatawa da abunda yakeyi yabi motar da kallo har ya tsaya a inda zai tsaya abuda da mata sai a hankli kyabe bakinsa yay yay tsam

1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button