HEEDAYAHHEEDAYAH COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

HEEDAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

   Tsayuwa tayi tana kallon heedayah da ke mata murmushi, "HEEDAYAH! my little princess, kece? Baki mutu ba?" da gudu sukayi hugging juna "ban mutu ba mummy, ina nan a raye wanda akace su kasheni basu kasheni ba sunyi sparing life dina nd nasan badan komi sukayi hakan ba dan addu'an da kuka ta min ne, I miss you mummy," ta fashe da kuka mummy dake kuka itama ta sakota tare da riqo hannayen ta bibbiyu "I miss you so much more heedayah, my little princess its really you" duk kuka suketayi a dakin, ta kuma hugging nata "habibi! Habibi our princess is home" taja hannun heedayah sukayi dakin daddy da gudu  heedayah tayi kan daddy'nta dake kan wheelchair nasa tayi hugging nasa shima yayi hugging nata back, "daddy am home, i miss you daddy," ta sako jikinta ta goge masa hawaye "stop crying already daddy, am now here in shaa Allah i'll get u the justice you deserve no matter what" takuma hugging nasa sanan mummy ta rakata dakinta murmushi kawai takeyi data shiga dakin yadda komi yake tsaf kamar daman ta na nan, "mummy dakin kamar ana amfani dashy ba kura ba komi," mummy tace "ba wanda yake amfami dashy my princess saidai kullum se an share an yi mopping bayan kowani two-two days kuma se anyi dusting da wanke bayangida" ta qariso gun heedayah "i miss you so much my princess, now kishiga bathroom ki watsa ruwa me kkeso a girka miki?" Heedayah tace "anything will be okay mummy," mummy tace "take care dear" ta fice nan heedayah ta fada bangida saidai har ynxu murmushin fuskarta yakasa gushewa tana fitowa ta shafa mai ta sa daya daga cikin pyjamas nata ta feffeshe da turare sannan ta sauko kasa mummy ta tareta, "kijira kadan ynxu nanny zata gama," heedayah tace "bari mu qarisa tare," mummy tace "but why heedayah? Kin gaji kbr ynxu zata gama zo ki zauna anan" badan tanaso ba tazo ta zauna a tsakiyan mummy da daddy, mummy tace "heedayah how have u been? Am so sorry heedayah nida daddy'nki mun kasa yin komi mu nemo ki," heedayah ta riqo hannun mummy da daddy "no don't talk like this mummy nasan kunyi duk abinda zaku iya kawai Allah ne be bayyana ni ba, we should not worry about that anymore tunda am home now" tareda musu murmushi. Nanny bata jima ba ta kawo dinner kan dining duk suka nufa sukaci abinci bayan sun gama mummy tace "my princess ki bamu lbr what have u gone through?" Heedayah taja numfashy sannan tafara basu labari bata bar komi ba illa labarin kidnapping nata da don moha yayi dakuma labarin rayyan bayan da ta gama, mummy tace "innalillahi my heedayah you've been through so much, Allah ya isa tsakanina da mutanen da suka miki wannan abu in shaa Allah barasu gama da duniya lfy ba Allah sarki my heedayah am so sorry ban iya nayi protecting naki ba forgive me pls," heedayah tace "come on mom lets not talk about this again, am home right?" Mummy tace sure dear, baba aleesha datakula dake kuma Allah ya biya ta da gdan aljannah, yanzu me kke da niyan yi?" Heedayah ta kalli daddy'nta sannan tace "meh date yau mummy?" Mummy tace "20/12/2016" heedayah tace "alhamdulillah right in time 01/01/2017 zamu yi resuming sch a abuja NIGERIAN LAW SCH karatun 4yrs zanyi se in zama prosecutor kinga daga nan se in kama alhj ismail, but bana san kowa yasan am back koda don moha ne" ta dawo da kallonta kan nanny, "nanny ko don moha ne karki gaya masa, kinji nanny?" Nanny tace "in shaa Allah heeedayah." Mummy tace "heedayah inaga bara kibar zancen zama prosecutor dinnan ba? Kinga fa rayuwarki was in danger recently baraki hakura haka ba, mu tura masa aniyansa kawai heedayah," heedayah tace "no mummy, its my destiny, justice must be served, alhj ismail bare gudu da abinda yayi ma daddy na ba" ta qare mgnan tana ma daddy murmushi***
   Washegary da safe mummy ta tada ita tayi sallah bayan ta idar ta koma bacci se around 11:30AM ta tashy tayi wanka tasa wata baqar lace nata da stonework ja ya bala'in mata kyau tazo gaban dressing mirror ta zauna tana kallon kanta can takai dubanta kan cosmetics dake kan dressing mirror din "i miss these babies" nan ta dau daya daga cin lipsticks din ta sa taga wani erin kyan da tayi, "rayyan wherever you are today know that I love you"

[10/10, 8:27 PM] ????????????Salma????????????: ????????????????????????????????????
HEEDAYAH!
????????????????????????????????????
6⃣8⃣
written by miemie????

    GDAN ALHJ ISMAIL; "Daddy don't push me na gaya maka baran auri wannan Aneesa'n ba bana sonta kuma barin auri wanda bana so ba," "toh muhammad wa kakeso ka aura?" inji alhj ismail da fadi, "heedayah daddy, I'll do whatever it takes insamo heedayah cuz i can feel it tana raye har ynxu bata mutu ba," alhj ismail yace "muhammad ni bansan matsalarka ba wlh kalli mustapha fa abbansa ya gaya min yanada tsayayyiya gaisuwa kawai ya rage sukai", don moha yayi murmushi sannan yace "lol daddy knan to waye baida tsayayyiyan? nima inada, banason muna mgn daya kullum na gaya maka inba heedayah ba baran auri kowa ba ya tashy ya fice.   Heedayah na zaune a dakinta bisa gado nanny kuwa nakan sofa heedayah tace "nanny can I still trust you like before?" Nanny tace "eh mana heedayah ta am still the nanny you know," heedayah ta matso kusa da nanny ta rada mata wata mgn a kunne, cikin zumudi nanny tace "ke dan Allah! Dagaske? Am so so happy for you, ina yake toh?" Heedayah tadan mari nanny a baya "kiyi mgn a hankali banson mummy taji," nanny tace "toh ina rayyan din yake?" Heedayah tace yana "Edo state," nanny tace "Edo kuma? Kina nufin inyamuri ne knan?" Heedayah tace "half way, kinga dad nasa ne inyamurin mum nasa kuma fulani in gayamiki kuma bayya kamada igbo ko kadan fari ne tas, kyakkyawa, ga siririn fuska, ga muscles nanny inyana pumping ruwa kinga yadda muscles na hannunsa suke going up nd down.." nanny ce ta bugeta "ke meh haka? Duk san d'an 'inyamurin ne haka?" Heedayah ta maraice fuska "wlh nanny in baki dena gaya masa inyamuri ba zamuyi fada to tell you bantaba ganin handsome dude kaman rayyan ba," nanny tayi gatsine "chab bawanin nan nasan bare kai don moha ba," heedayah tayi kamar batajita ba, nanny tace "ko bakijini ba? Heedayah is like kin manta da don moha how could you? Kinsan kuwa ko da kka b'ata don moha ya zo gdan nan?" Cikin rashin fahimta heedayah tace "yazo nan? Yin meh?" Nanny tace "wace erin tambayace haka heedayah? Of course visiting namu mana yakuma tabbatar mana cewa zeyi everythng in his power yasamo ki, heedayah don moha is ur one nd true love tunda kke karama yakeson ki kema kin sani," mgn zuci heedayah ta soma, "so ka iya playing games haka don moha? Trying to fool my parents kan ba kai kasa ayi kidnapping dina ba lol ur days are about to end too daga kai har daddy'nka a jail zaku qare tunda you tried to kill me, you can fool my parents but not me," nan tabar mgn zuci tace "enough nanny I thought u'll always be on my side ina san kisani don moha is not my one nd true love nd banason in sakejin kina hada ni da don moha clear?" Nanny data rasa wat has gotten into heedayah tace "naji baran sake hada ki dashy ba but pls tell me mesa kkayi changing attitude naki all of a sudden akan son moha ya miki wani abu ne?" Shiru heedayah ta mata nanny tace "tell me kinji heedayah," tace "you'll know when the right time comes nanny."
     2 weeks later heedayah da nanny sun fita unguwa, kasancewar jibi heedayah zata koma makarantar ta dake ABUJA dan haka take bankwana da frnds nata, heedayah ce ke driving din adaidai gaban gdansu zainab bestienta tayi parking, xainab tayi murnan ganin heedayah matuqa dan itama ta dau heedayah ta mutu sunyi hira sosai sannan heedayah tace zasu tafi, sunzo fita knan heedayah taci karo da shams, shams ta zaro ido "heedayah? Kece kuwa? Baki mutu ba?" Mari heedayah ta sake mata tas! zainab zatayi mgn heedayah ta dakatar da ita "nice shams are u suprised that keda accomplice naki baku samu kunci nasara akaina ba? Baran ce miki komi ba shams amman kisani u are a disgrace to all women, kinyi betraying yar uwarki mace sbd na miji? Allah wadar dinki amman thank god ba son sa nake ba so u can have him all to urself," taja tsaki sanann suka fice da nanny, zainab dake cikin duhu tace "shams? Me heedayah take fadi? Dagaske kinyi betraying dinta akan don moha? Amman kinji kunya shams how can you do this to my bestfriend? From now on karki sake tako kafarki nan gdan" taja kofar ta tufe shams da idanunta suka cike da hawaye tasa hannu ta goge "karyanki heedayah, nasan har ila yau don moha na sanki if I can't have don moha then no one will bcuz don moha is mine nd mine alone." Ta fice daga gdan adaidaita sahu ta tsara bata tsaya ko inaba se gdan su don moha adaidai bakin gate din ta tsaya "alhj yace kar in sake matsowa kusa da kofar gdansa amman yazama dole ynxu sbd don moha yakamata kasani heedayah na raye, yakamata kasani cewa she's fooling you also bata mutu ba tana raye" kofar taja taga abude tayi sneaking ta shige gdan side nasu don moha direct ta nufa tayi knocking ba a bude ba kasancewar safyan baya gda don moha kuwa na kwance a dakinsa yana jin cool music a headphone nasa yana bacci, dan haka bayya jin knocking din se can yajiyo knocking kamar a mafarki dakyar ya iya ya tashy yaje ya bude yana ta dura ashar ganin shams ba qaramin tsoratasa yayi ba "ke shams kke ko meh me kke min a gda? Ban hanaki crossing path dina ba? U really want to die huh?" Shams tace...

[10/10, 8:27 PM] ????????????Salma????????????: ????????????????????????????????????
HEEDAYAH!
????????????????????????????????????
6⃣9⃣
written by miemie????

     "Don moha kayi hkr ka tsaya kaji abinda zan fada maka batun..." Don moha yace "lallai yarinyan nan baki tsoron mutuwarki," hannunta yaja yakama hanyan waje da ita "don moha dan Allah ka tsaya kaji batun heedayah ne," cak! Don moha ya tsaya "heedayah? What about her?" Shams tace "ka kwantar da hankalinka xan zazzage maka komi mushiga daga ciki," site nasu don moha suka koma suka zauna kan seperate kujera don moha yace "ehen ina jinki what about heedayah?" Shams tace "heedayah na raye don moha bata mutu ba," "nd how do u expect me to believe a liar like you? if this is part of ur games tashy kibar gdannan kafin raina ya baci in miki abinda baki expecting," inji don moha da fadi, "believe me don moha wallahi ba qarya nake maka ba," yace "nd how do u expect me to believe you?" "Saboda na ganta" tafadi a takaice, ya zabura "kin ganta fa kkace? When? Where? Nd How?," shams tayi wata shu'umar murmushi ka zauna zan bayyana maka komi gu yanema ya zauna nan ta irga masa komi, bayan data gama don moha yace "are you serious? Kinga this is a serious matter," rantsuwa shams tayi sannan ya yarda  "toh naji thank you, xaki iya tafiya." Shams data dau bayan ta gayama don moha sugar gist kamar wannan zasu shirya evrythng will be back to normal taga ashede abun bahaka take ba. Cewa tayi "don moha baraka gdansu heedayah'n bane?" Ya amsa "da zani man, mind ur own business," tayi tsit sannan tace "nima inason in bika kasan bamu wani gaisawan kirki da ita ba ta tafi sbd tana cikin sauri" wani erin kallo ya watsa mata sanda ta diga fitsari a panties nata "bance ki tafi ba?" Jiki na kyrama ta miqe "ka fada" tabar dakin a 360 bayan data isa gda ne ta soma mgn zuci "wlh don moha seka koyi sona, am doing duk abinda yakamata dan ka soni amman ka kasa, ko dashike nasan ko da mutuwa zakayi heedayah bara ta taba sanka ba nasan at the end zaka zo ka gano nice true love naka frm heaven ka fara sona, so goodluck. Gate me gadi ya bude ma don moha ya fita a 360 be tsaya ko inaba se gdansu heedayah bayan yayi parking yafito ya danna doorbell nanny ta bude masa "don moha sannu da zuwa bismilallah" suka kariso parlourn hankalin nanny duk ya tashy sbd kar heedayah tafito su hadu da don moha, "ina mummy?" Nanny tace "ai daxu suka fita da daddy medical check up," "ayyah" ya fadi "daman nazo ne in gaisheta," heedayah da ta fito daga wanka da towel ajikinta iya tsakiar cinyarta daya kuma ta nade gashinta dashy, kofar dakinta ta budo "nanny ina kka kaimin comb dina?" tana maganan ne tana qarisowa gun stairs na parlourn, don moha yace "nanny muryan wace ce kamar na heedayah? Ta dawo ne?" Kafin nanny tace meh heedayah ta qariso kan stairs din ido hudu suka hada da don moha sanda sukayi 2mins suna kallon juna sannan heedayah ta tuna ba kaya a jikinta da gudu ta koma daki "innalillahi! shit! Taya don moha ze ganni? Wat if yakuma trying to kidnap me again fa? Dole in tafi abuja gobe before yasake kidnapping dina, Oh damn it! Yaganni ba kaya mstww naci amanan rayyan bekamata don moha yaganni haka ba, am so sorry rayyan my king" nan ta shiga shafa mai*** don moha yace "kinyi shiru nanny yaushe kuka samu heedayah shine baki gayamun ba? I thought we were a team," nanny tace "we're don moha baraka gane bane, kasancewar ba a san suwa sukayi kidnapping heedayah bane saisa muka yanke hukuncin kin fada ma kowa kan an sameta kaga ko danginta basu sani ba don't think otherwise pls," "but nanny kinsan how much I love heedayah bekamata ki boye min ba", ras mgn ya fada kunnen heedayah sauqowa take daga kan stairs din cikin taqama da isa "nanny leave us two to talk pls," ba tareda nanny tace komi ba ta fice heedayah kuwa tayi bakin kofa ta fita dan haka don moha ya bita bata tsaya ko inaba se garden acan ya sameta yana fuskantar bayanta, ta juyo tare da fadin "well well well" tana tafa hannu "u must be morethan suprised ganina a raye ko? Well sekaje ka kama mutanen da kayi hiring nasu bcuz dey spared my life muhammad!" Cikin rashin fahimta don moha yace "what are u saying heedayah?" Tace "really? Are u kidding me? You can fool my parents amman kasani u can never fool me Allah ya riga ya nuna min true side naka, how could you don moha? Me namaka a duniyan nan daka gommaci kaji na mutu," don moha da yayi mutuwan tsaye yace "my baby ko ke abinda kke fada ya kama miki hankali? if not nasanki for so long da se ince wani abu yasami brain naki ne to think that way," hannu ta daga masa "dakata don moha dont u ever call me ur baby again sbd am not, not before, not now nd not ever nd zancen kana sona ko ka sanni should end right here right now danni baran auri murderer (me kashe mutum) ba, mark this, daga kai har daddy'nka days naku sun kusa karewa sbd d moment nayi gathering evidence akan ka da daddy'nka i will send both of you to jail, the place where u belong nd u won't be able to stop me," tagama mgnan tare da watsa masa harara, taku dai dai yakeyi da kafafunsa suna rawa kamar wanda yasoma tafiya yau ya kariso gabanta yana kallonta tana kallonsa "what? Zaka kasheni ne agdan ubana Kokuma kidnapping dina zaka kuma yi?" Hannunta ya riqo tana kokarin kwacewa amman takasa don moha yace "I can't stop u frm believing what u choose to believe heedayah, sbd its not ur fault anyways, but know that bani nayi kidnapping naki ba I'll never do such a thing to someone I love," dariya sosai tayi harda tafi "lalle fa oga sir! Ure such a drama king, kasan koda ba kai kayi kidnapping dina ba as how u say it, it won't change a thing btw us cuz ni inada boifrnd wanda nayi making up mind dina zanyi spendn the rest of my life with him bayan na dau revenge dina against u n ur dad so the door is open don moha kaje ka gayama daddy'nka am alive ban mutu ba nd that the little 8 years old heedayah is about to take her revenge, ya shirya cuz there is going to be a war btw the weak nd powerful" ta watsa masa harara sannan ta bi ta gefensa ta shige ciki

[10/10, 8:27 PM] ????????????Salma????????????: ????????????????????????????????????
HEEDAYAH!
????????????????????????????????????
7⃣0⃣
written by miemie????

  Da kyar ya iya ya taka gun motarsa ya koma gda, dakinsa direct ya nufa zuciyarsa tana kona tana me masa radadi idanunsa duk sun kada sunyi ja zir! "daddy this is all ur fault, now heedayah is blaming me for crime dakayi committing, dole inyi putting an end to this, I love you so much daddy sesa duk sanda heedayah tazo arresting naka zan barta tayi bcuz i want you to be a changed man inason daddy na nada ya dawo"***   "Heedayah ina don moha din?" Nanny ta tambaya, "ya tafi" ta amsa a takaice, hannunta nanny taja zo muyi wata mgn, bayan sun zauna nanny tace "heedayah mesa bakiya caring about feelings na don moha kin san yadda yakeson ki kuwa?"  "Nanny nifa na gayamiki, bana son don moha, ban taba son don moha ba nd baran taba son sa ba,"  "heedayah we both know thats a lie har mummy tasan kina son don moha, heedayah ure just pretendn nd putting on an act but a rubuce take a face naki kinason don moha why denying it?"  "Enough of this nanny i've made up my mind rayyan zan aura ko kinaso ko bakiso, i thought we are a team but mesa kke siding da don moha? mubar mgn nan ki tayani shirya kayakina kinsan gbe zan tafi" nanny bata kuma cewa komi ba suka haura sama suka soma hada mata kayakinta can da yamma bayan la'asar mummy suka dawo bayan takai daddy dakinsa ta nufa dakin heedayah, sannu da zuwa suka mata sannan ta qariso "har kin fara parking ne princess?"  "A mummy kinsan flight dina na safe ne," mummy tace "haka ne to kiyi kigama seki dan huta in kuma akoi abinda kke buqata sekuje ku siyo miki da nanny,"  "ahh bama komi mummy, i've got all i'll need thank you," shafa kanta mummy tayi sannan ta fice nan da nan suka gama hada kayakin, heedayah ta sauqo ta sami daddy'nta se labari take basa kamar yadda ta saba shikuwa yana ta mata murmushi, dan jikin daddy da saiki sosai ynxu yana iya moving hannayensa freely sedai tafiya da mgn ne har ynxu bai iya yi. 
   Washegary! Tun 6:00AM heedayah tagama shirinta kasancewar flight na 7:00AM ne duk suka fice airport 6:30AM jirginsu ya iso, heedayah da mummy kam ansha kuka sekace tafiya heedayah zatayi barata kuma dawowa ba, da kyar mummy tayi shiru tace "in shaa Allah zamu kai miki visit kinji my princess, bar kuka" tana goge mata hawaye "you should go kun kusan fara boarding" da kyar heedayah ta tafi se rusa kuka takeyi sanda jirginsu ya tashy su mummy suka dawo gda within an hour su heedayah suka isa abuja, taxi ta tsara yakaita daidai gaban makarantansu da map dake hannunta ta iya tayi tracing hostel nasu dakuma dakinta, kwata kwata mutane biyu ne per room ata gefen gadonta ta ajiye akwatunanta bada jimawa ba wata ajebor ta iso dakin itama dagani student ce,  bed dake nxt dana heedayah ta ajiye luggage nata tace da heedayah "you must be a student, am Aesha" tare da miqa ma heedayah hannu, itama heedayah ta miqa mata "yes, am heedayah" aesha tace "nice meeting you," suka deyi formal introduction, girma da tashin abuja aesha tayi tana kuma da hankali sedai yanga kam ta iya first class ce nd haka kawai taji tana son heedayah, atare suka shirya kayakinsu cikin wardrobe nasu, shakuwa me qarfi ne ya soma shiga tsakaninsu, nan da nan sukaji kamar sun san juna da jimawa aesha is so open komi datake ciki ta gaya ma heedayah. Washegary suka shirya suka wuce lecture room tare erin ajebo abuja guys dinnan se kallonsu suke, aesha kuwa in akoi abinda takeso shine maza suna feeling nata tace da heedayah "roomie kinga matsalan abj din knan, maza suta kallon mutum aiko basu kallemu ba munsan mun hadu ko?" Heedayah tayi murmushi sosai "sosai ma frndy" bayan sunfito daga lectures heedayah taga missed calls na mummy dan haka ta kirata bayan sun gaisa heedayah ta soma bama mummy lbr aciki harda new frnd da tayi aesha, mummy tace "hadamu da ita in tana kusa," nan ta miqa ma aesha wayan cikin ladabi da biyayya aesha ta gaishe da mummy, heedayah tasha mamaki ashede aesha nada  tarbiyya kawai de ita akoi san feeling ne nd daman duk wanda yayi girman abuja dole ya tashy haka. Bayan sunyi sallama da mummy aesha tace "muje cafeteria muci abinci," suka fice suna cikin cin abincin aesha tace "roomie keda mummy'nki seems to be so close to each other, how I wish haka nake da mum dina," cikin rashin fahimta heedayah tace "what exactly do u mean?" Aesha tace "I don't get time to spend with my mum kasancewar medical doctor ce kuma ynxu ba'a Nigeria take da aiki ba tana yemen so daya take visiting dina a month we only spend one week da ita kowani month," heedayah tace "ayyah, its for the best frndy, daddy'nki fa?" Aesha tace "his is even worse a shekara befi mu hadu sau 6 ba da nanny na na girma," heedayah tace "I see your parents must be so hardworking," aesha tace "yes sesa a kullum nake missing dinsu tell me roomie mesa kke karanta criminal law?"

[10/10, 8:27 PM] ????????????Salma????????????: ????????????????????????????????????
HEEDAYAH!
????????????????????????????????????
7⃣1⃣
written by miemie????

   Heedayah tace "long story, can I trust you?" Aesha tace "sure roomie ni na daukeki a matsayin sister na haka kawai naji inasonki dearly nd thats why kka ga am so open to you," nan heedayah ta zazzage ma aesha everythng behind her life bata bar komi ba, aesha tace "gaskia roomie u've gone through so much, ba'a iya trusting mutum a duniya cuz baraka san wat he or she is capable of doing ba, but abinda ban ganeba har ynxu shine mesa don moha ze kasheki?" Heedayah tace "nd that I still dont know, I hope bayan na kamasa ze iya gaya min mesa," aesha tace "toh Allah baki nasara roomie," heedayah ta amsa da "ameen kefa mesa kkeson xama prosecutor?" Aesha tayi murmushi sannan tace "akoi wani film da na kalla *city hunter,* yadda prosecutor kim yayi tracing Dr lee as city hunter ba qaramin burgeni yyi ba naga kuma a erin situation da muke ciki yau a qasarmu prosecutors will be needed dan akama criminals erin su former president namu goodluck jonathan thats why," heedayah tace "wow gaskia erinku ake nema a erin wannan rayuwa tamu ta yau Allah bamu sa'a all, ure intentions are so clean," aesha tamata murmushi "lets go ko?" Nan suka biya kudin abincin suka fice.
     Kwanaki, satuka, haka shekaru ma da dama sunja.
   **4 YEARS LATER**

Heedayah is now 26 years old.
Su heedayah suna final year exams nasu wanda zasu gama gobe, mummy da daddy kuwa a kowani semester se sunyi visiting nata sau biyu in akayi hutu kuma heedayah na dawowa gda saidai har yau alhj lawal da alhj ismail basu san heedayah na raye ba. Mustapha dan alhj lawal kuwa har yyi aure abinsa dan haka alhj ismail yasa don moha a gaba kan seya masa aure shima da taimakon mummy ne in bahaka ba da tuni an aura ma don moha cousin dinsa aneesa, shide har ila yau yana jiran dawowan heedayah dan inba itaba bare iya auran wata mahaluki ba. Haka rayyan ma, daddy’nsa yayi yayi dashy yayi aure amman sam yaqi kan yana jiran heedayah ta dawo, tayi promising dinsa zata dawo garesa. Heedayah da aesha karatu sukeyi sosai ba wasa.
Washegary sukayi taking last exams nasu, murna gun heedayah da aesha da sauran course mates nasu bayya misantuwa, mummy takira ta gaya mata mummy ma tamata murna sosai, “so yaushe ne graduation nakun?” Heedayah tace “next week mummy”, mummy tace “tam muma zamu taho miki da biggest suprise of ur life,” “really mummy?” Mummy tace “yes my little princess,” “tam mummy i have to go now aesha tana jirana” nan tayi hanging call din.
One week later su mummy ne suka sauqo daga jirgin su heedayah da aesha ne suka taresu bayan sunyi hugging da mummy sukayi da nanny, se bataga daddy ba dan haka ta ce “mummy ina daddy?” Mummy ta juya ta maida kallonta gun kofar jirgin haka heedayah ma daddy tagani yana takowa without cruches da kafafunsa yana tafiya kamar wanda be taba paralyising ba, ihu heedayah ta daka “DADDY!” kafin ya sauko ta haura sukayi hugging juna, “daddy you can walk!” Daddy yace “yes my little princess,” heedayah tace “nd you can talk also?”Am so happy for you daddy” takuma hugging nasa tightly bata san sanda ta fara zubda hawayen joy ba, “alhamdulillah now is the right time to take revenge daddy,” murmushi yamata “Allah miki albarka my little princess in shaa Allah ynxu dana samu sauki no one will ever hurt you I’ll do whatever it takes nayi protecting naki da munmy’nki” yasa hannu ya goge ma heedayah yar kwallarta aesha datayi mutuwan tsaye tana hawaye, hannu kawai taji bisa kumatunta mummy na mata murmushi, mummy tace “mesa kke kuka ‘yata?” Aesha ta goge hawayenta “ba komai mummy, yadda kuke one big happy family ne kawai ya burgeni how I wish nima parents dina can make it suyi witnessing graduation dina” kamar daga sama ta jiyo muryan daddy’nta yana fadin “who’s that crying angel” tana kai dubanta gun kofar jirgin taga papa’nta da mama a tsaye dagudun ta ta karisa tayi hugging dinsu “papa, mama u made it” sukayi hugging nata back, “taya zamui missing graduation na only daughter’nmu, is it possible?” Mama tace “no its not” tare da goge ma aesha hawayenta, aesha tace “but how comes? Daman kunsan parents na heedayah ne?” Papa yace “ai daddy’nta friend dina ne back then damuke university,” aesha tace “how cute saisa tun time dana hadu da heedayah naji kamar na santa ashe daddies dinmu frnds ne” kowa yayi dariya agun, papa yace “oya oya mu karisa gda am hungry already” nan da nan suka shiga wata range rover’n da aesha ta taho dashy papa ne yake driving har suka isa gida sukayi having lunch akan dining table, ayshr da heedayah sukayi sallama da parents nasu kan zasuje su siyo gown dazasu sa gbe a graduation nasu.
Masu karatu tighten ur belts, the war has just begun!!!
[10/10, 8:27 PM] ????????????Salma????????????: ????????????????????????????????????
HEEDAYAH!
????????????????????????????????????
7⃣3⃣
written by miemie????

      "My princess so you'll return to me," tare da riqo hannayenta heedayah da idanta suka cike da hawaye tuni tace "ofcourse rayyan I promised am now a graduate nazo daukanka ne muje muyi revenging wa daddy" tare da masa murmushi, rayyan ma murmushi yake mata "am so happy for u my princess nayi missing naki like crazy mushiga daga ciki," heedayah tace "wait na taho da parents dina suna waje," rayyan yace "really? Toh muje mu shigo dasu" a tare suka fito tun daga cikin mota daddy ya hangosu yace da mummy "my dear ga son in law namu fa" mummy tayi leqe daga window itama "wow kyakkyawa dashi ashede princess batayi karya ba" nan su rayyan suka kariso ya bude ma daddy kofa heedayah kuma ta bude wa mummy, har qasa ya durqushe ya gaishe da daddy cikin girmamawa "ina wuni daddy?" Daddy yasa hannu ya dago sa "lafy qlou rayyan ba seka sauka har kasa ba ai" ze kuma sauka dan gaishe da mummy tace "a'a rayyan baseka sauqa har kasa ba ahaka ma yayi ya kake ya ayyuka?"  "Alhamdulillah" yace se murmushi yakeyi "mushiga daga ciki" yana leading nasu suka shigo har main parlour na daddy yashiga daga ciki yagaya ma mami sunyi manyan baki da hijabinta tafito tana ganin mummy taga kama sosai da sukeyi da heedayah dan haka tagane mahaifiyarta ce, "oyoyo heedayah" nan sukayi hugging sannan ta zauna "sannunku da zuwa u must be her parents ko?" Mummy tace "sure, ina wuni?" nan suka gaggaisa daddy'n rayyan ma yafito duk suka gaisa, amarachi mama ke kira ta iso ta gaishe dasu mummy tare da hugging heedayah ruwa mama tayi serving nasu mummy dashy. Daddy yayi gyaran murya "ba tare da bata lokaci ba lets get to the main point..." nan ya zazzage wa daddy'n rayyan komi, heedayah da kunya ta cike ta taja hannun amarachi suka bar gun daddy'n rayyan yace shi baida case duk abinda dansa yakeso shi zai masa, haka suka ta sorting out abubuwa da dama, daga karahe daddy yace zasu tafi zasu tattauna  da heedayah duk sanda shes ready se ayi fixing date kowa yayi agreeing da hakan, bayan sun fiffito daddy yaceda rayyan akoi kayaki acikin motan seka fito dasu duk sunsha mamaki ganin irin kayakin da su heedayah suka hado musu se godiya daddy da mama sukeyi.  Amarachi, heedayah da rayyan ne suka ciro kayan tas, bayan da suka gama tace "my king wannan duk naka ne," rayyan yace "really my princess?" Ta gyada masa kai hugging nata yayi "thank you so much my princess, i love you" ta ce "ba komai" hannu tasa acikin side bag nata ta ciro wata pack na zobe ta ciro ta daga hannunsa tasa masa "this is for you my king, don't ever remove it kaji?" Murmushi ya mata "i'll never my princess" wani pack din takuma cirowa acikin jakar nata "nd this id for me" har zata sa knan rayyan ya wabje "ni zan sa miki," murmushi ta masa yasa mata shima "nd you too karki cire wannan" tace "I cross my heart rayyan" su biyu suka fito a tare heedayah tace "mummy da daddy saura gdan baba aleesha, rayyan zamuje tare ko?" Shiru yayi bece komi ba, "kayi shiru rayyan is somethng going on?" Mama ce tace "ai sede kiyi hkr heedayah, Allah yayi ma baba aleesha cikawa shekaru biyu da suka wuce tace min in gaya miki shes sorry for not keeping her promise, nd that tana wishing naki success in life." Ihu heedayah ta fashe da, ta biyosa da "innalillahi wa inna ilaihi raji'un  noo this cant be happening, you can't die baba" tana mgn ne tana sauka kasa rayyan yasa hannu ya dagota mummy ta matso tana bata hkr ina kukan se karuwa yakeyi sanda tayi me isarta sannan tayi shiru for a while, ta bukaci mummy da tana son zuwa gdan aleesha, mummy tace "fine se muje" xno tace zamuje nida rayyan," daddy yace "as u say princess sekun dawo muna jiranku" suka fice ita da rayyan su daddy kuwa suka koma ciki dan jiran dawowarta sun danyi tafiya sannan suka iso gdan baba aleesha hawaye ambaliya suke a fuskar heedayah kofar suka bude gdan na nan kamar yadda yake da a baya saidai komi yayi kura shiga tayi ta zauna bisa tabarman dake dakin tana rusa kukanta rayyan na shafa bayanta yana bata hkr, "rayyan I thought baba will also be by my side wen zanyi taking revenge dina, how could she die?" Rayyan dayake shafa bayanta har ynxu yace "yi hkr stp crying am here, remember? Addu'a zamu sata a ciki, tashy mutafi su daddy suna jiranki," ba gadama ta miqe tare da rufo kofar gdan saidai har ynxu bata br kuka ba, a hanya tace "rayyan pack ur stuffs today gbe zamu tafi kano kaji?" Rayyan yace "sure my princess bar kukan haka kinji?" ahaka har suka isa gda sukayi sallama 5:00PM suka iso htl da suka sauqa saidai heedayah bata bar kuka ba har ynxu. Bayan maghrib ta nufa dakinsu daddy tayi knocking mummy tace "come in," wuri ta nema ta zauna "daddy inason rayyan yabimu kano gbe," mummy tace "yabimu kuma heedayah? Kinsan fa baida passport bareyi ya bimu ba,"  "toh mummy ku katafi by air nida shi zamu biyo bayanku zamu bi motar kasuwa," daddy yace "no if that is what u want my princess se mu fasa bin jirgin duka mubi motar kasuwan,"  daddy yace "noo mota biyu zamu biya kinga se mu zauna comfortably ko?" Mummy tace "toh shknan Allah kaimu," heedayah tace "ameen mummy nd daddy thank you so much," daddy yace "dont mention jeki huta kinji ki gaishe da nanny da gajiya, tell her gbe zamu tafi" ta amsa da "toh" sannan ta fice. Baccin da heedayah batayi ba knan ranan se tunanin baba aleesha take tana kuka. Washegary ta tshy dawata erin ciwon kai karfe 5:30AM su heedayah sukaje suka dauko rayyan dady yabama daddy'n rayyan wata qaramar wayarsa kan in sun isa ze masa waya se suna gaisawa , daddy ya amsa tare da yin godiya, dubu hmasin hamsin daddy ya basu mama each, aaliya kuma dubu biyar, sukayi godiya sosai sannan su heedayah suka fice bayan dogon bankwanan da sukayi, aaliya se kuka takeyi itama taso binsu saidai mama cant bear going a day widout yar autarta, straight suka wuce tasha,   wata mota qirar vectra daddy da rayyan suka shiga mummy da heedayah da nanny kuwa cikin wata golf tafiya me nisa suka yi sannan suka iso garin kano a tasha PA'n daddy yazo ya daukesu a gajiye suka koma gda, wata dakin da ke qasa mummy taba rayyan heedayah kuwa na sama.

[10/10, 8:27 PM] ????????????Salma????????????: ????????????????????????????????????
HEEDAYAH!
????????????????????????????????????
7⃣2⃣
written by miemie????

     Se can 6:15PM suka dawo gdah anyi shopping kam ba dama, dakin aesha suka wuce suka sassauke kayan heedayah tashiga ta watsa ruwa haka aesha ma, "excuse me frndy baranje inga mummy," aesha dake chatting ta amsa da "okay sauran kice da mummy zaki kwana yau," heedayah tayi murmushi "haba ina ni inar frndy na ita kadai, i'll be back soon" ta fice dakin da su daddy suka sauqa ta nufa tayi knocking munmy tace "come in" sannan ta shiga, "ina daddy?" Ta tambaya mummy tace "sun fita masallaci" heedayah tace "ayyah," mummy "I can't tell you how happy I am indeed wannan shine biggest suprise nd gift da ban taba accepting ba, thank you mummy," mummy tace "mu gode ma Allah heedayah da ya bama daddy'nki lfy," murmushi heedayah tayi sekuma tayi shiru, mummy data gano shirun heedayah ta tambaya ko lfy, heedayah tace "mummy akoi wata maganar dana keson muyi" tana meh rufe fuskarta da gyalen dake kanta, mummy ta jawota jiki "come on my princess kunyan mummy kkeji? Gayamun kinji mene?" Heedayah tace "mummy ina..ina..inada sssaurayi," mummy tace "wow great news, news danake expecting tunba yau ba, so tell me waye ne? A nan abuja yake?" Heedayah tace "no mum, baya nan yana Edo state," mummy tace "toh heedayah har can Edo? 'inyamuri fa knan,"  "noo mummy ba 'inyamuri bane kodashike he's sort of kinga daddy'nsa ne 'inyamurin amman fa muslim ne mum nasa kuma fulani ce ta yola ma kuwa nd kinga bayya kama da 'inyamurai ko kadan yanada siririn fuska dogo ne kuma siriri daidai.." mummy ce ta tabata "princess meh haka? Duk acikin san yaron ne haka, ya  sunansa toh?" "Rayyan mummy,"  mummy tace "toh bari in daddy ya dawo se muyi mgn muji opinion nasa,"  "yawwa mumny ta take kiss *muah* after that munmy inason bayan anyi graduation namu mu wuce Edo sbd nayi promising rayyan zan dawo in daukesa," "...wait heedayah ban gane ba dama ba anan abuja kuka hadu ba?"  "Eh mummy..." nan ta labarta wa mummy komi, bayan da ta gama mummy tace "at first I was against this union heedayah amman tunda naji irin halaccin da rayyan ya miki am ready to accept him as my son-in-law ko sbd hapiness na princess dina," hugging nata heedayah tayi "thank you xoxo much mummy,"  "ba komi princess bari in dady yazo muyi mgn am sure shima ze yarda so karki damu kinji dear?" Gyada mata kai heedayah tayi sannan ta fice zuwa dakin aesha. Bayan da daddy ya dawo mummy ta zaunar dashy, "habibi akoi wata mgnar da nikson muyi akan princess," daddy yace "toh inaji," nan mummy tabasa labarain komi daddy yace "ai ba komi dama shi so haka yake, Allah sa hakan shi yafi alheri, kice mata nabata concent dina duk abinda takeso muddin be saba ma addinin muslunci ba zan mata," mummy taji dadi sosai tamasa godiya sannan tafice zuwa dakin aesha ta gayama heedayah, heedayah harda rawa soon she'll be with her rayyan. 
 Washegary! Da safe around 10:00AM acikin hall na NIGERIAN LAW SCH, iyayene, malamai, dalibai, dangi da special guests of honour ne zaune akan various seats nasu bayan opening prayer VIP'n wajen ya bada speech bayan praising makarantan daya farayi, 5 daga cikin best students na sch din aka kira suka bada speech aciki harda aesha da heedayah bayan an kammala aka raba ma kowa certificate da sauran credentials, nasa heedayah da aesha duk second class upper sukeda, iyayensu ba qaramin murna suka musu ba ana gama taron parents nasu suka tafi su heedayah kuwa an tsaya daukan pictures da sauran frnds da coursemates basu suka dawo gda ba se can bayan maghrib duka agajiye toilet suka fada sukayi wanka sannan suka fito one by one, suna cikin cin abinci a dining, daddy daya fito daga dakinsa da mummy yace "graduates harkun dawo ne?" Dariya duka sukayi sannan sukace "eh daddy" a tare, daddy yace "toh masha Allah, my princess I have a suprise for you," cikin zumudi heedayah tace "yes daddy what is it?" Daddy ya kariso ticket ya miqa mata, "here, we will be leaving for Edo state jibi in shaa Allah seki shirya," tsalle ta daka sannan tayi hugging nasa "thank you so much daddy" peck yamata a goshi yakoma daki, a daren ranan kam heedayah takasa zama gu daya se safa da marwa takeyi she cant keep calm a jibi zata ga rayyan nata da baba aleesha. 2days later daidai 9:30AM a airport heedayah da aesha se rapka kuka sukeyi a dole wai su zasu rabu, mama da mummy ne ke lalashinsu da kyar suka rabu da juna su mummy suka fice 11:00AM daidai suka iso EDO state taxi suka tsara suka sauka a wata htl kasancewar yamma batayi ba heedayah ta matsu sam se sun karisa UHUNMWONDE taga rayyan nata, abinku da princess nan da nan suka amince da qudurinta bayan sun watsa ruwa duka sunci abinci suka fita basu tsaya ko inaba se wata babbar mall inda sukayi shopping wa family'n rayyan kamar ba gobe food items ne kayan sakawa ne ba abunda babu heedayah kuwa kayan data hada ma rayyan ko kayan lefen amarya albarka, takalma ne turaruka, wrist watches ba abinda ba ta saya masa ba harda inner wears, taxi din tam suka cika da kayaki sanda suka tsari wani taxi'n daban suka shiga suka kama hanyar UHUNMWONDE. Tafiyar 3 hours da 'yan mintoci sukayi sannan suka iso daidai gabar lungun gdansu rayyan, sam heedayah bata manta kwatancen gdansu rayyan in ta ba. Tace da mummy da daddy "baran shiga inga ko suna gda first" suka amsa da "toh" ta shige ciki, tana shiga a daidai bakin kofar shiga sukayi bumping into each other ita da rayyan yana kokarin fita, d'aga idan da zasui kowanne daga cikin su yakira sunan juna "Heedayah!" "Rayyan!" Hugging juna sukayi ba tare da sun sani ba sunfi 3mins a haka sannan rayyan ya sakota yace...

[10/10, 8:27 PM] ????????????Salma????????????: ????????????????????????????????????
HEEDAYAH!
????????????????????????????????????
7⃣4⃣
written by miemie????

    Bayan heedayah ta watsa ruwa tasa wata atamfarta riga da skirt fitted ya amshe jikinta sosai, tana kwance kan gadonta tayi ruf da ciki nanny tamata sallama da suje suci abinci 'yar powder tashafa tasa pink lipstick ta feffesshe da turare sannan ta yafa 'yar gyale kalan atamfarta a ka tafice, already PA'n daddy ya siyo musu take away a htl duk suka zauna akan dining table daddy na mummy suna fuskanta juna haka heedayah da rayyan ma, ba aikinsu se satan kallon juna ahaka har suka gama cin abincin daddy yayi gyaran murya "rayyan a ina ka tsaya da karatu?" Kafin ya amsa heedayah ta amsa "betaba attendn sch ba daddy," daddy yace "tooohhh daman nayi deciding in samo maka aiki ne amman tunda haka abun yake zan ma PA na mgn anemo coach seya na koya maka yadda ake tafiyar da business bayan kun gama se inyi employing naka a  cikin company dina ko ince na mummy'n heedayah ko?," murmushi mummy tayi "kai habibi wani erin nawa kuma?" rayyan dayakasa rufa baki dan murna se godiya yakeyi haka heedayah ma, daddy yace "ba komi son" sannan yace da mummy "my dear muje mu huta ko?" Ta tashy suka fice yarage heedayah da rayyan, bayan kallonta daya juma yanayi sannan yace "my princess ure looking stunning," murmushi tayi sannan tace "thank you, rayyan business man" dariya yayi "in shaa Allah the first money I earn zanyi amfani dashy in saya miki abu bcuz am forever indepted to u nd ur family, heedayah I love you"  "I love you too" tace masa, hira suka tayi sai kusan maghrib ta haura sama shikuma suka fice masallaci da daddy bayan sun dawo daddy da mummy na dakinsu heedayah ta sauko tayi knocking a kofar dakin rayyan tasowa yayi ya bude hannunsa taja suka zauna a parlour tace "rayyan there isn't time we have to start making our move by tomorrow," rayyan yace "okay yanzu what do you have in mind?" Heedayah tace "kaga evidence yakamata muyi gathering akan alhj ismail firstly files na conpanies na daddy yakamata mu samo after that akoi wata CCTV wanda yake containing duk abinda ya fada time da ya kwace files din gun daddy kaga it is a strong evidence am sure muna presenting nashy a court, alhj ismail ze qare a jail." Rayyan yace "perfect! So ynxu gobe da yaushe zamui making first move namu?" Heedayah tace da "dare, alhj ismail da kai da danka days naku sun kusa karewa"***
  Washegary! Around 11:00AM bayan angama breakfast, TUTOR AHMAD wanda zena taking rayyan business class ya iso bayan gaisuwa shida rayyan suka fice garden inda yafara bayyana masa significance na business heedayah duk tana labe tana ganinsu abinda ta lura dashy shine rayyan is a very fast learner awa daya da rabi sukayi sannan suka gama rayyan ya masa godia sannan tutor ahmad ya fice heedayah ta gudo ciki da wuri dan kar rayyan ya ganta, ya tare ta zaune a parlour tace "my king har angama class na yau dinne, how was it?" Rayyan yace "not bad" heedayah tace "tam all the best baran dan fita," " ina zakije muje tare?"  "Noo don't bother ynxu zan dawo ta fice." A daidai corner dayake kusa da gdansu don moha tayi parking motarta tana me qare wa gdan kallo tafi 10mins a zaune cikin motar sannan ta yanke hukuncin leqa cikin gdan tana fita time din don moha yake shigowa corner'n knan da headphone nasa a kunnensa da P cap a kansa ko ya akayi ya gano heedayah daga baya oho? Ko dashike ba abar mamaki bane dan don moha yasan heedayah tun haihuwarta da sauri ya nufa inda take hannunta ya riqo abinku da prosecutor wanda take da dan training na fada atake ta murda masa hannu ta baya "who are you?" take tambaya kasancewar bata ga fuskar meshi ba dan P cap dayake sake da ita cikin murya me nuni da wahala yace "heedayah don moha ne" nanne ta sako sa hannun har ynxu zafi take masa dan yadda heedayah ta murda ta baya, "don moha?" tace, yace heedayah "yaushe kka dawo?" Da fuskarta a daure tace "why do u care? Kai da kaso kasheni me hadinka da dawowa na da kin dawowa na?" Don moha yace "heedayah what do u want me to do ki yarda kan ba ni nayi ordering a kashe ki ba, come to think of it meh zanyi benfiting aciki in kin mutu? Nothing hasali ma sede inci baya sbd na rasa wife dina..

” dariya tayi “wife? Wace wife dinka? Don moha haven’t I made it clear to you? i’ll never be ur wife, wai ko bakasan me intensions dina bane har yau, open ur ears kaji i will not rest sena ga daddy’nka behind bars muhammad,” don moha yace “it still won’t change a fact btw us heedayah, pls give me a chance to prove myself,” heedayah data yi mutuwan tsaye tace “don moha kana cikin senses naka kuwa? Fadin kanason ka auri wacce takeson takai daddy’nka jail?” Kai ya gyada mata “in har his guilty of the crime kke accusing dinsa its okay by me all am asking is for you to give me a second chance,” wayarta ta ciri kamar wanda zatayi abin arziki pictire’n rayyan ta nuna masa wanda nima miemie bansan sanda ta daukesa picture dinba “for your information this is my boyfriend shine mijin da zan aura, stick that in your head” ta shige motarta ta bar gun. Da kyar don moha ya iya ya karisa gda ya nufa dakinsa “heedayah what do you want me to do ki gane cewa am not responsible for the crime ure accusing me of?”***
3 days later don moha na kwance a dakinsa yajiyo muryan daddy’nsa yana waya ko da wayene oho amman his confident da alhj lawal ne; alhj ismail yace “dan uwa ta dawo fa kace? Ta yaya? Ina wanda kace su kaita can kudu, meya faru?” On d other hand alhj lawal yace “bar yan banza basu kasheta ba qarya suka min, wat if ita da alhj s.u sukayi deciding filing case akanmu a court fa ya zamuyi?” alhj ismail yace “gaskia we shud think of a way nd nasan sarai yarinyan nan barata bar zuwa gda na ba sbd akoi abinda take nema, dama ban taba gaya maka bane amman shekaru da suka gabana a baya, time da muka karbe files na alhj s.u ai akoi wata cctv a dakin wanda na amshe a hannun heedayah am very sure shi take nema har ynxu,” alhj lawal yace “shine baka taba gaymun ba? Amman…god! Ba abin in zageka ba dan uwa taya zaka tapka dolanci haka? Ynxu ina cctv’n yake? Ai in yarinyan nan tasamu namu ya qare, ina yake?” Alhj ismail yace yana inda nake ajiye keys din motocina da bana amfani dasu a garriage,” don moha da ya labe yana jinsu tun daxu ya sako baki tare da zaro ido, alhj lawal yace “to ka barsa a wajen tukuna, ynxu kazo gda na right now musan ya zamuyi,” alhj ismail ya amsa da “toh gani nan zuwa” yayi hanging call din ya duba ya duba be ga kowa ba sannan ya fice. Da sauri don moha ya fito daga dakinsa yayi inda daddy ke ajiye keys din a garriage sede yaga abin bai buduwa se anyi inputting password wanda ko da za’asa wuka a wuyarsa besan meh password dinba
[10/10, 8:27 PM] ????????????Salma????????????: ????????????????????????????????????
HEEDAYAH!
????????????????????????????????????
7⃣5⃣
written by miemie????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button