Home1

 • BABU SO 83 END

  BABU SO 83 END

  83 End* ………Matsalar ba’a raye-raye bane kawai ko abinda bai dace ba ko mara amfani. Akwai canja abokai, dan dole ne yay abokai a wannan yanar gizon, tun ana ƴar nesa da juna har a kai ga haɗuwa, bai san tarbiyyar waɗan can ba ko inda suka fito, sai kiga an koya masa sabuwar ɗabi’ar …


 • BABU SO 82

  BABU SO 82

  82* ………Ranar wata alhamis dake dai-dai da saura kwana ɗaya cikar shekarar Muhseenah ɗaya a duniya su Abie suka iso Nigeria domin halartar bikin Amrah da angonta Muzzaffar. Anaam tayi farin ciki matuƙa, dan itace taje tarbarsu da Shareff da Muhseenah. Anaam ce ke tuƙi Shareff na kusa da ita Muhseenah a cinyarsa. Sai gwaranci …


 • BABU SO 81

  BABU SO 81

  81* ………Da asuba yay wuf ya koma nasa ɗakin, lokacin da Abie ya sakko ƙasan har yayi shirin massallaci suka fita tare. Koda suka dawo anan falo suka zauna shi da Abie suna tattauna abinda ya shafi company har gari yay haske.Mamie na Kitchen tare da mai aiki suna haɗa breakfast Anaam ta fito. Da …


Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button