Labarai

HOTUNA: Kiristoci sun yi zanga-zangar nuna rashin amincewa da kisan Deborah

Wasu Kiristoci sun fito kan tituna suna zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da kisan da aka yi wa wata dalibar Sokoto, Deborah Yakubu, bisa zargin batanci ga fiyayyen halitta.

A baya dai kungiyar Kiristocin Najeriya ta yi kira ga Kiristoci da su yi zanga-zanga a ranar Lahadin yau dan kisan Deborah.

A ranar Alhamis, 12 ga watan Mayu ne wasu fusatattun mutane suka jefe ta da duwatsu tare da kona gawar ta a harabar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari bisa zargin ta da aikata mummunan kalamia ga fiyayyen halitta.

Related Articles

  • Ba Za Mu Lamunci Kashe Kiristoci a Bauchi Ba Da Sunan Zagin Annabi, CAN Ta Ja Kunnen Musulmi

    20 hours ago

  • Zagin Annabi: Soyinka Ya Ce Dole a Sauke Maqari Daga Limanci a Abuja Soboda Ya Goyi Bayan Kashe Deborah

    1 day ago

  • Mutum daya ya mutu sakamakon rushewar gini a Legas

    2 days ago

 

Hotunan zanga-zangar da aka yi a jihar Oyo da Badore Ajah a Legas

 

               

[ad_2]

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button