Hotuna:; Su Maryan Yahaya Ansha Kyau Kalli Wassu Zafafan Hotuna
Masha allah jaruma maryam yahaya jikin ta yanata dawowa tabi ta mulmule sai kyau take abunta.
Tin dawowar jarumar sai sakin hotuna a shafukan sada zumunta take inda kwanakin baya ta saka wassu hotuna ma sata dauka a kasar waje ya tada cece kuce a shafukan sada zumanta.
Yau dai jarumar ta dauki wassu hotuna masu kyaun gaske tana rike da waya kirar iPhone 13.