INAYAH 21-30

Muryarsa a sanyaye yace”
Morning baby,
Kin tashi lfy?
Yaya shirye shiryen da hayaniyar su Anty Hafsat?
Murmushi kawai tayi Tana cewa”
Idan anty Hafsat tajika Zata sa a ‘daga tafiyan Amarya yau sai wani satin.
Wat? aikuwa Dana tare a gidan Abbi Nima.
Dariya tayi tana cewa”
Zan kaiwa Abbi breakfast zankiraka idan nafito
Kisses.
Murmushi kawai yayi Yana kashe wayar gabaki daya muryarta ta kashe Masa jiki yayi sanyi sosai,
Jin yayi har zuciyarsa na yin sanyi.
Daukeda tray ta nufi hanyar palon Abbi tana murmushin wayar data Gama da Heart.
Knocking kofar tayi ahankali tareda budewa ta shigo da sallama tana kallon palon da Babu kowa sai Sanyin AC dake aiki da Qamshin turarensa daya Gama Kama koina na palon.
Hanyar bedroom dinsa ta kalla tana ajiye tray din kan table.
Tabaro wayarta bare takirasa ta sanar Masa tana Palo Dan haka tana ajiyewa ta juya ta fice.
Breakfast ta tadda duka kowa nayi wasu a dining wasu a dakin umma yaganah Dan haka tayi joining Dinsu itama tana cin Doyan da aka soya kadan.
Har qarfe Tara ta buga da mintuna Abbi Bai fitoba sbd baisan ta Yaya zaifara cewa su Inayah su shiryaba zasu bar qasar ayau datake ganin ranar Daurin aurentane.
Yarasa ta Ina zai fara,
Ta Ina zai tarbo wannan rikitaccen matsatsen yanayin.
Innalillahi wainnan ilaihrrjiun.
Gashi jama’a da dama manyan tunanensu sai kiransa akeyi ana tayasa Murna wainda bazasu samu damar zuwaba basa qasar dama wainda suna qasar uzuri bazai basu Daman halartaba.
Kansa Neman bugawa yakeyi,
Duk wannan masifar damuwarsa da tashin hankalinsa na Inayah ne da Zata shiga mummunan hali daga lokacinda aka Kuma fasa aurenta dakuma wannan mummunan labarin da har abada baya kaunar tajisa cewan bashine mahaifinta Wanda ya haifetaba,ko alaqan Jini basuda a taqaicema baisan mahaifinta da mahaifiyarta ba Dan zuciyarsama badan ya tattabar akansaba cewa uwa na iya yafe danta da bama zai yarda da cewan Hadiza ce ta Haifa Inayah ba Dan uwa Bata iya Yar da ‘danta
To Amma hakan tafaru dashi sbd tasa uwar ta yafesa sbd zarginsa na aikata abinda Bai aikataba bayajin ma zai taba iya aikatawa.
Tayaya zai Bari Inayah tasan wannan ‘datacciyar Gaskiar?
Baya fatan ko kadan ta ‘dandana ‘daci Mai kaifin gaske da ciwon uwa mahaifiyarka ta gujeka sbd wani dalilin banza Wanda Koda bakada uba tunda qaddara ta Samar da Kai baka cancanta hakanba.
****Hadiza Koda safiyar ta waye tagama fita nutsuwa da hayyacinta,
Bata ji Bata gani matuqar ba ‘yarta Ayshatouh AA MAJEED yadawo Mata da itaba,
Tayi gangancin rabuwa da yarta shekarun baya Amma yanzu ko zaisa a daureta asibitin mahaukata sbd arzikinsa wlh bazata yardaba saiya Bata yarta tadawo hannunta ciki kuwa harda Koda Zata qaryata kanta agurinsa da cewa ba itace ta Haifa Abdulsamad ba idan yaso a daura auren su tafi da Inayah Adamawa suna zuwa can ta fada Gaskia a Raba auren ‘yarta dai tadawo hannunta.
Wannan rubabben tunanin shedan ya qissima Mata ta tashi hankali tashe Musamman ganin lokaci na tafiya tasan rasai AA MAJEED din zai bar qasar da inayah kafin lokacin daurin aure Dan haka a rikice ta iya watsa ruwa ta kimtsa kanta sbd kada Wanda yagano halinda take ciki na firgici da tashin hankali.
Da mamaki su Haj balaraba suke kallonta lokacinda ta fito dakinta a shirye tsaf harda gilashin fuska sbd kada a gano tsananin kumburin da idanuwanta sukai
Gashi iyaye maza yanne da qannen mahaifinsu Abdulsamad din sun iso yanzu da safen daga Adamawa suna hanyar isowa gidan kafin lokacin daurin auren yaqarasa Amma ta fito tana cewa zataje karbo saqo tadawo.
Kafin Haj balaraba data saki bakin kallonta tayi mgn umma Hadizan ta wuce hannuwanta na rawa sosai keys din motar ma daqyar ta iya damqesu suka tsaya a hannunta ta Isa motar ta bude ta shige da gudu tabar gidan tana kallon agogo.
A daidai wannan lokacin Abbi yagama yanke shawarar tura Inayah da umma yaganah su fara wucewa qarfe goma Sha daya jirginsu zai tashi shikuma zai tsaya ya bawa mutanensa dasuka zozzo hakurin fashin auren batareda Inayah tasan fashin auren akaiba idan yaso Bayan kwana biyu zai samesu acan yasan yanda zai rarrasheta ya fahimtar da ita fashin auren ta wata hanyar.
Dan hakan Kai tsaye yakira umma yaganah a waya ya sanar da ita ta shirya itada Inayah akwai Inda zasu qarfe Sha daya kafin lokacin daurin aure.
Yana fadan hakan ya kashe wayarsa sbd kada tayi Masa tambayar komai.
Agogo ya kalla yaga qarfe goma da kusan rabi Dan haka ya miqe ya nufi toilet yayo wanka cikin nutsuwa.
Daure da Brown towel mai kauri a qugunsa ya fito farar fatarsa sai tsiyayar ruwan wanka takeyi so freaking fresh.
Gaban mirror ya nufa ya tsaya ahankali Dan baya Zama gaban mirror kaman mace saidai ya tsaya a tsaye yayi komai.
Lumin body moisture ya shafa tareda fesa spray din Paco Rabanne
Yayi brushing sumar kansa tareda sauran Shirin daya saba yagama ya wuce closet din tarin kayansa.
MAMUH
MARRIAGE/INAYAH.
ZAFAFA BIYAR
INAYAH
MamuhGee
GURBIN IDO
Safiya Huguma
SANADIN LABARINA
Hafsat Rano
FARHATAL QALB
(Miss Xoxo)
BABU SO
Billyn Abdul
Littafi daya 300
Littafi biyu 400
Littafi uku 500
Littafi hudu 700
Littafi biyar 1k
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070
Shedar biya????
07040727902
MTN card????
09134848107
[10/26, 8:45 PM] Sweet sis: 29
Arewabooks@Mamuhgee
Qarfe goma da minti arbain su Umma yaganah da Inayah suka fito tana shirye cikin Tsadadden red Australian lace mara nauyi dinkin fitted gown daya zauna jikinta da kyau
Shafaffen cikinta zuwa hips dinta dake Dan baje sun fito da kyau cikin kayan ta yafo 3D veil dinta kayan touches na lace din.
Zallan qamshi Mai sanyi da nutsuwa take fitarwa
Kyakkyawar fuskarta sai sheqin farin cikin dake ranta take fitarwa.
Suna fitowa harabar gidan Abbi ma na fitowa Sanye cikin wata fitinanniyar farar shadda Mai tsadar gaske da laushi.
Basu taba ganinsa da babbar rigaba sai yau shima sbd Inayah data nace abbin saiya saka Kaya masu babban Riga a aurenta sbd kada mutane da dangin mijinta su ringa cewa babanta Bai manyantaba sosai.
Qamshinsa ne ya gauraya iskar gurin suka zuba Masa Ido dukkaninsu Musamman Inayah dake washe bakin farin ciki tana cewa Abbinta na Musamman ne aduk Inda yaje.
Neesah kuwa dasu Safnah take kowaccensu taji da Abbi matsayin yayan Inayah ne ba mahaifiba Babu abinda zai hanasu aurensa.
Umma yaganah ma cikin kulawa da farin cikin ganinsa cikin Shiri da adon auren Inayah a hankali tace”
Masha Allah laquwata.
Allah yaqaro girma da ‘daukaka
Yabaka tsari da kariya
Yayi maka albarka tareda kawo dawamammen farin ciki rayuwarka data zuriarka.
Amin”
Su Safnah dasuka jita suka amsa suna dauke idonsu daga kallonsa sbd grima da kwarjininsa.
Ahankali ya kalli fuskar Inayah ganin farin cikin dake tattareda kowane irin yanayinta,
Ta Bangare daya baisan tayaya zai Samar dasuba qasar zasu Bari yau.
A natse fuskarta daukeda murmushi tace”
Abbi you look handsome,
and…
Katseta yayi a nutse da cewa”
Inayah kuje karkuyi latti Inda zaa kaiku.
Kallonsa tayi a natse tana cewa
“Abbi Ina zamuje?
Dan rufe idonsa yayi ya bude tareda kallonta cikin tsananin kulawa yace,
“Idan kunje Zaki gani.
Da murmushi akan fuskarta tace”
Okay.
Umma yaganah ya kalla sukai gaisuwar safe d basuyiba tunda ba haduwa sukaiba.
Su Neesah ma da Safnah cikin girmamawa sosai suka Masa Ina kwana kafin ya kalli umma yagana a natse cikin Dan takaita magana yace”