Labarai

Innalillahi wa’inna ilaihi rajium, wani mutum ya daure matarsa sadiya tsawon shekara da shekaru

Sadiya yar asalin jihar kano ce wanda aure ya kaita jihar yobe garin giro, wanda mijinta Ibrahim wanda aka fi sani da bature ya aure ta iyayen yan asalin Maiduguri.

Ya auri sadiyar ne a dalilin ya zauna a unguwar su a kano a gidan wani yayansa mai suna Ibrahim wanda a dalilin wannan makwabtaka yasa har soyayya ya shiga sakaninsu wanda aka ga mutumcin yayansa aka bashi damar aurenta saboda zaman mutumci da aka yi da yayan.

Abin takaicin ba aure ba, mijin nata ya daureta ba tare da bata abinci da ruwan kirki ba kuma baya barin a ganta tsawon shekaru da dama

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button