Labarai

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un Amaryata Mutu a Daren Farko Ana Tsakada ShanSoyayya da Mijin ta Yanzu….

Toffa Babbar Magana Amarya ta Mutu Daren Farko Ana Tsakada

Shan Soyayya Tsakanin ta da Angon ta.

Ana tsaka da soyewa a daren farkon wasu ma’aurata, ciwon zuciya

ya kashe amarya har lahira Masoyan biyu ‘yan asalin kasar Brazil sun

yi aure amma a daren farko amarya ta fara alamun rashin lafiya

Bayan ango ya kira masu taimakon gaggawa, ana kan hanyar asibiti

amarya mai shekaru 18 ta rasu.

Angwancin wata amarya mai shekaru 18 da angonta mai shekaru 29

ya tsinke bayan amarya ta samu ciwon zuciya kuma ta mutu yayin da

suke saduwa a daren farko. Kamar yadda The Sun ta ruwaito,

amaryar ta fara nuna alamun rashin lafiya kuma ta fadi a gidansu

dake garin Ibirite a Brazil a yammacin Alhamis. Ads by.

Lamarin ya faru ne bayan ma’auratan sun yi aure kuma suna wani

shagali a gonar mijin, Pulse ta ruwaito.

An gano cewa amaryar ta fara alamun rashin lafiya kuma mijin ya kira

makwabtansa domin taimako sannan ya tari direban tasi ya kaita

asibiti amma ya ki. Ango ya nemi masu taimakon gaggawa Ya yanke

shawarar kiran taimakon gaggawa daga asibiti. Bayan dogon jira an

kawo masa taimako daga asibiti kuma sun samu matar tana kokawa

da numfashinta, lamarin da yasa suka ce zuciya ce matsalarta.

Amarya ta rasu kan hanyar zuwa asibiti Cike da takaici tare da alhini,

ana kan hanyar kai sabuwar amaryar asibiti tace ga garinku An gano

musabbabin mutuwar amarya Bayan duba gawarta, babu wata alama

ta fada ko wani abu makamnacin hakan, amma wata makwabciyarsu

tace bata ji ihu ko wani sauti ba na nuna alamar ma’auratan fada

suka yi.

Bayan sake duba gawar an gano cewa amaryar tana da matsala a

hanyar numfashinta kuma mutuwa tayi ba kasheta aka yi ba. Angon

cike da alhini da dimuwa ya fada bakin ciki sakamakon mutuwar

amaryarsa wacce ta kasance masoyiyarsa. Ya ce baya tsammanin

zai cigaba da rayuwa a kasar Brazil.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan

Amarya ta Rasa Rayuwar ta Allah Sarki.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button