Labarai

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wasu Matasa Kenan da Suka Rasa ransu A Hanyarsu Ta Zuwa Garin Dutse Domin Kaddamar da Takarar Gwamnan Jigawa Jam’iyyar PDP

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Wasu Matasa Kenan da Suka Rasa ransu A Hanyarsu Ta Zuwa Garin Dutse Domin Kaddamar da Takarar Gwamnan Jigawa Jam’iyyar PDP

Allah akbar wasu matasa kenan wanda suka rasa Rayuwar su akan Hanyar su ta zuwa garin dutse dake jahar jigawa domin su hakarshi taron Kaddamar da Takarar Gwamnan jahar jigawa a karkashin Jam’iyyar PDP

Matasan ‘yan garin Turabu dake karamar hukumar Kirikasamma, sun rasu ne sakamakon hadarin mota daya auku dasu a yau muna masu Addu’a Allah yaji kansu da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani.

Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button