JIDDAHTUL KHAIR 28

[indeed-social-locker sm_list=’fb’ sm_template=’ism_template_6′ sm_list_align=’horizontal’ sm_display_counts=’true’ sm_display_full_name=’true’ unlock_type=1 locker_template=2 sm_d_text=’
This content is locked
Share This Page To Unlock The Content!
‘ enable_timeout_lk=1 sm_timeout_locker=40 delay_lk=1 sm_delay_lk=4 reset_locker=1 locker_reset_after=1 locker_reset_type=’days’ ism_overlock=’default’ ]
aure? Fita ki ban waje kada in fasa maki ido algunguma” Jiddah da ta rufe idonta da hannunta taji kuka ya taho mata ta juya da sauri ta bar kitchen din jikinta duk cabbage da suka makale, dai dai nan Abuturrab ya shigo parlon, durkusawa tayi nan parlor ta fara kuka kamar an aikota, kallon hanyar kitchen din yayi yaji muryar Aunty tana cewa “Sai yanxu na ke sake yarda cewar da gangan yayi komai da ya faru, har sabida ke xai walakanta min Aneesah, to in dai nice wllh xai sha mamaki, ba mu xai kawo ma gayyar tsiya family ba…” Karasawa yayi gun Jiddah ya dagota, kuka kawai take ya kakkabe jikinta ya kama hannunta suka fita parlon, nan balcony ta saka takalminta sannan suka fita compound xuwa gun motarsa, har suka bar layin kuka take kamar xata shide, ya hade rai yace “Ya isheki haka nan, me yasa baki tsaya kitchen din kin mata kukan sosai ba?” Bata ce komai ba ta hade kanta da gwiwa tana shessheka, har suka isa gida hawaye na xuba idonta, bayan yyi parking yana kallonta yace “Baki ji ki daina kukan ba?” Ta dago kai cikin rawan murya tace “Ce min tayi wai muna yin iskanci fa” Ya dinga kallonta kafin yace “Da wa ku ke yin iskancin” Cikin kuka tace “Wai kai” Dauke kai yayi da farko, can ya juyo yace “Ai ban san wani irin iskanci take nufi ba” Tana hawaye tace “Tace iskanci muke yi da kai a gida” Ya buda ido sosai yace “Toh fa, ni iskancin da na sani shine ace mutum bashi da kirki ko baya jin maganan mutane…” Da sauri Jiddah tace “Ba shi bane” Yana kallonta yace “Toh wanne ne?” Cikin rawar murya tace “Kilan ta xata kana ta6a ni” kallonta ya dinga yi, can ya kai hannunsa ya kamo nata yana caressing dinsa gently yace “Haka take tunani?” Da sauri Jiddah ta janye hannunta ta saida kukan tana kallonsa, ya daga kafada yace “Don an kama hannun mutum shine iskanci?” Ta girgixa kai tace “Tayi tunanin muna kwana a daki daya” Yace “A kano ba a daki daya muka kwana ba? Sai ace wannan iskanci ne” wasu hawayen suka sauko mata tace “Aa ba haka ba” Yace “Toh ya ne?” Tana goge idonta tace “Tana tunanin muna kwana waje daya” Yace “Toh me ake yi idan an kwana waje daya da ake kiransa da iskanci” Kin cewa komai tayi, ya bude motar ya sauka, ya nufi cikin gidan, bude motar tayi ita ma ta bi bayansa tana goge idonta, Tun da ta shiga dakinta bata fito ba har bayan isha, ita iskancin da Aunty tace take yi ne ya tsaya mata har da ce mata karuwa, wanka kawai tayi tasa rigar baccinta ta shige cikin duvet da ta tuna sai taji hawaye ya
taho mata. Karfe tara ya bude kofar dakinta, duk da tana ji bata motsa ba, ya isa inda take ya bude bargon, suka hada ido hawaye ya gani idonta, yace “Ohk kukan kike yi har yanxu kenan” ta gyada masa kai wasu hawayen na taruwa idonta, yace “Saboda ance kina iskanci kike kuka har yanxu” ta mike xaune ta hade kanta da gwiwa tace “Toh ni ae ban ta6a iskanci da kowa ba” yana kallonta yace “Toh ae gwara kawai kiyi ki san kinyi ko?” ta dago kanta da sauri tana kallonsa, ya rungume hannunsa shi ma yana kallonta, tace “Inyi iskanci fa kace” yace “Ehh, ko hakan xai sa abun ya daina damunki, kinga kinsan kinyi kenan ko an fada baxai maki ciwo ba” Ta wani ja gefe daya ta hade rai tace “Allah ya kiyaye ni ba yar iska bace” Dariya ta basa, amma bai yi ba, yace “Amma ko jiya kin kama hannuna ai” da sauri ta juyo a tsorace tace “Ni??” Yace “Ehh” ta hade rai ta hararesa tace “Ni ban ta6a haka ba wllh” karasawa yayi daya side din da take yace “Ni kike harara haka?” Saukowa tayi da sauri ganin ynda ya hade rai tace “Ni ban harareka ba wllh” Ya fixgo hannunta tana ganin haka ta rufe fuskarta a jikinsa tace “Don Allah kayi hakuri ni ban harare ka ba” daga sama har kasa yake kallonta, ya d’an rufe ido sae kuma ya rungumeta tightly to himself yace “Yanxu me ake kiran wannan?” Kwace kanta take son yi amma ta kasa yana jin ynda xuciyarta ke bugawa kamar yanda nasa ma ke bugawa, lkci daya kuma ya saketa, ta juya da sauri ta bar wajen, a mugun tsorace ta juyo tana kallonsa, ba tare da ya kalleta ba yace “Kinga maganar Aunty ya fito, don haka idan tace kina iskanci kada ki sake damun kanki tunda gashi har rungumeni kika yi ynxu, ko bayan wannan akwai wani abu da ake kira iskanci?” Juya masa baya tayi xuciyarta na bugawa sosai, daga sama har kasa ya dinga kallonta, riga ne da wando red color na bacci a jikinta rigar ce kadai barrier din skin dinta, dauke idonsa yyi ya nufi kofa ba tare da ya kalleta ba yace “Ki sakko kasa ki dau abincin ki, kuma kar ki yrda in dawo baki sakko ba” daga haka ya fita, ta bi sa da kallo har sannan xuciyarta na bugawa, bayan kusa minti goma sbda tsoron kada ya dawo kamar yanda yace, ta dau Hijab dinta a sanyaye ta saka har kasa sannan ta sauka, kanta a kasa ta shigo parlon, ta durkusa jikin kujera taki kallonsa a hankali tace “Ni ba yunwa nake ji ba, naci abinci a can gidan” Yace “Koh?” Bata ce komai ba, kuma bata dago kanta ba, ganin ya mike ita ma ta mike da sauri tana kallonsa, da alamar ta tsorata da shi, dariya ta basa amma ya fuske yace “Ohk, da ni mijinki ne haka xaki dinga yi idan na ta6a ki??” Ta kasa ce masa komai, yace “Ki bani amsa” Ba tare da ta kallesa ba tace “Toh ai kai ba mijina bane” Kallonta kawai yake yi, can yace “Toh amma mijin na ki baxa ki dinga yi masa haka ba ko” A takaice tace “Nima ban sani ba” yace “Dauki abincin ki” tace “Na koshi” yace “To tafi” juyawa tayi ta wuce sama, ya bi ta da kallo, xaunawa yyi ya jinginar da kansa jikin kujera, daga karshe ya dau wayarsa ya kashe wutan parlon ya wuce sama xuwa bangarensa ya kwanta, Aneesah ya shiga kira, sai da ya kusa katsewa ta daga amma bata ce komai ba, yyi lumshe ido yyi kasa da murya yace “I know i did what is uncalled for, but… I hope u aren’t among d set of pple that believe ban saketa ba ko?” Tace “How will i believe you Aliyu bayan abinda ka min a kanta jiya?” Ya kwantar da murya yace “What if na auroki kika shigo gidan kika gani ma idonki cewar ba matata bace?” Tace “Then i will believe u 100%” Yace “Ranan juma’ah daurin auren Ahmad, kafin uncles dinmu su koma xa a kawo gaisuwa da kudin saka ranan gidanku ranan lahadi in sha Allah” Kamar xata yi kuka tace “Are you for real Aliyu?” Yace “Sure” Farin cikin da Aneesah tayi a lkcn baya misaltuwa, lkci daya duk ta mance abinda Aliyu yayi mata jiya, amidst d joy yace “I am missing you seriously, vid call?” Tace “Sure, amma kar ka wani kashe wuta” yace “I have to” bai jira cewarta ba ya katse wayar ya kashe switch din dake kusa da gado sannan ya shiga kiranta vid call…. Washegari Abuturrab na dawowa masallaci ko azkar bai tsaya yayi ba ya dawo gida a stairs suka kusa cin karo da Jiddah xata sauka kitchen, da sauri ta juya masa baya don bata sa hijab ba, bata yi xaton shigowarsa a lkcn ba, ta koma sama da sauri ta shiga dakinta, bangarensa ya nufa ya shiga daki ya kashe wuta ya kwanta. Kiran Ummi ne ya tashesa wajen karfe takwas da rabi, ya jawo wayar a hankali ya daga coz she’s been calling him since yesterday har ma da Aunty, ya kai kunne hade da sallama, Ummi tace “Don walakanci Jiya ka dawo ka tafi da Jiddah babu sallama??” Ya mike xaune da sauri yace “Ummi yau xan kawota dama, bak’i nayi a gida…” ummi