JIDDATUL KHAIR

 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 55

  Ad _____ Parking Abuturrab yyi a kofar gidan Ramlah, Ramlah ta bude motar xata sauka, Jiddah ma ta bude xata sauka, Hijab dinta taji ya rike gam daga kasa, ta kallesa da mamaki amma ta ma rasa abinda xata ce,…

  Read More »
 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 54

  Ad _____ Ummi ta kalli Umma tace “Ahmad ai xai gane gidan shi ko?” Umma tace “Anya kuwa? Amma dai bari in kirasa in tambayesa” Daukar wayarta tayi ta wuce daki, bayan few minutes ta fito tace “Ai kam bai…

  Read More »
 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 53

  Ad _____ Da daddare Jiddah ta fito daga dakinsu, ta karaso cikin parlon ta xauna tana kallonsa da murmushi fuskarta a hankali tace “Ina yini” Ya d’an kalleta yace “Lafiya lau Jiddah, ya jikin?” Tace “Naji sauki, ya su Mommy”…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 52

  Ad _____ Umma na shigowa dakin ta karaso kusa da gadon tana kallon Jiddah tace “Lafiya Jiddah?” Jiddah ta dago kanta da kyar hawaye na sauka idonta amma ta kasa cewa komai, Umma tace “Ciwon cikin ne?” Ta gyada mata…

  Read More »
 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 51

  Ad _____ Abuturrab ya dauke kansa, Umma tace “A hado maka da abinci ne?” Girgixa kai yayi yace “Aa” Jiddah na ba Huraira sakon Umma ta fito ta wuce dakinsu, Huraira ta fito da ruwan ta ajiye ma Abuturrab, knocking…

  Read More »
 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 50

  Ad _____ Makulli Aneesah ta sa a kofar bandakin bayan ta shiga gabanta na faduwa, ta ajiye towel din a karamin bucket ta tara ruwa ta dau sabulu ta fara wanke hannunta ba ji ba gani… Karasawa Abuturrab yyi yana…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 49

  Ad _____ Murmushi kawai Jiddah tayi bata ce komai ba, Ahmad bai kuma ce mata komai ba shi ma, suna isa wani babban pharmacy yayi parking yana kallonta yace “I am coming let me get u pain reliever, Umma tace…

  Read More »
 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 48

  Ad _____ Har Jiddah ta isa bakin titi waigen layin take xuciyarta na bugawa, tana ta tsaye har ta samu adaidaita ta hau ta gaya masa inda xai kai ta, dai dai kofar gidan Umma mai adaidaita sahun yayi parking…

  Read More »
 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 47

  Ad _____ Lkci daya Abuturrab ya saketa ta dalilin hasken wuta da ya dawo kitchen din, ta rufe bakinta a rikice ta juya ta bude kofar kitchen din ta fice da gudu, Aneesah na tsaye parlor bayan ta kunna solan…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 46

  Ad _____ Bayan kwanaki kadan da Umma tayi magana da Ahmad sai gashi ranan wata Asabar ya shigo gida rike da admission form na Jiddah da receipt na kudin makarantar, Umma ta gama duba takardan da ya mika mata tsaf…

  Read More »
 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 46

  Ad _____ Bude kofar dakin nasa tayi ta shigo, ta gansa xaune daya side din gadon ya kunna laptop, ta kashe wutan daki ya daga kai yana kallon direction din da take, a nutse yace “Ban gama abinda nake ba…

  Read More »
 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 45

  Ad _____ Abuturrab yyi parking kofar gidansu ya kashe motarsa ya sauka, suka gaisa da Mai gadi sannan ya shiga cikin gidan, bbu kowa parlon duk yan biki sun watse, ya wuce dakin Hajja ya bude kofar ganin Mahaifiyar El-Basheer…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDAHTUL KHAIR 22

  Ad _____ Bude ido Abuturrab yyi ya tashi xaune yana kallonta da mamaki, ta mike tsaye hannunta a goshinta, ko ina na jikinta rawa yake, duk ta daburce, xata bude kofar cikin tsawa yace “Me ya kawo ki nan??” Kin…

  Read More »
 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 44

  Ad _____ Juyawa yayi ya koma cikin dakin, ta karasa ta ajiye tray din a saman carpet din dakin, sannan ta mike tana kallonsa tace “Ina kwana?” Dauke idonsa yyi ya koma ya xauna gefen gado, ta juya ta fita…

  Read More »
 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 43

  Ad _____ Jiddah ta sauke idonta daga kallonsa tana sake nanata sunansa a xuciyarta, Aliyu kenan yake nufi, Ali shi ma ai Aliyu ne… muryarsa ya katse tunaninta, taji yace “Wani anguwan xa ki?” Sake kallonsa tayi sannan tace “Malali….”…

  Read More »
 • JIDDAHTUL KHAIR

  JIDDATUL KHAIR 42

  Ad _____ Jin yanda take kuka Abuturrab yayi kasa da murya still holding onto her yace “Gaya min abinda aka maki kike kuka….” Ganin ba amsa xata basa ba sai shessheka take, ya rufe idonsa ya bude cikin tsawa yace…

  Read More »
Back to top button