JIDDATUL KHAIRNOVELS

JIDDAHTUL KHAIR 35

baki ai Hafsah” Aunty ta mike tace “Bari a kawo maka shayin Aliyu” daga haka ta fita, Maimoon da Safiyya ne suka shigo dakin da sallama, Umma da ta nemi waje ta xauna ta kallesu tace “Ina Jiddar?” Sai a sannan Abuturrab ya daga kai suka yi ido hudu da Jiddah da ta shigo dakin a lkcn, Maimoon da Safiyya suka xauna kasan carpet din dakin suna kallonsa suka yi masa ya jiki, yace “Alhmdlh” kusa da Umma Jiddah ta xauna a kasa tana kallonsa a hankali tace “Ya jiki?”

Ayi min afuwa jiya ban dawo da wuri gida ba… Idan naga da sarari xanyi update later in sha Allah… Thanks for understanding.

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button