
Ta wallafa a shafin nata cewa ya Allah ka rabamu da sharrin mutum da aljan da sharrinsa mahassada da kuma sharrin masu wayar Android.
Wassu daga cikin mabiyanta suka fara matarni marasa dadi dan wassu na cewa Allah musu tsari ga masu nuna tsiraici da sauran su.
Ya Allah Ka Rabamu Da Sharrin Mutum Da Aljan, Da Sharrin Mahassada, Da Sharrin Masu Android phones ????????????AMEEN ????????
— Rahama Sadau ✨ (@Rahma_sadau) May 16, 2022
Ga kuma kadan daga cikin martanin wassu daga cikin mabiyan nata.
Hajia kudin screen din wata Android din zai sayi wayar hannun ki???????????? https://t.co/PWf2yGIXC2
— Ibrahim Mohammed Gali ???????????? (@cannavaros10) May 17, 2022
Kut !
Malama Rahama maye haka Kuma, Hadda wani masu android phone.
So if you don’t know lemme told you,
Those people with iPhone sun shallake masu android Sharri, if you don’t know.
Za kuma mu barki dasu,Allah ya barki da sharrin masu iPhone. https://t.co/I20arn40Fu
— الحسين محمد (@Alhussainm6) May 16, 2022
Dafarko danaji kalamanki nadauka me hankalice Ashe kema Yar uwar dayar ce???????? https://t.co/1R0VAJ79bR
— Yusuf Yusuf (@YusufYu22970127) May 17, 2022
Amen Allah yatsare daga shariin yammata London use. https://t.co/Ms3LlGRA4L
— POGBA Jr (@Gaddafi10394970) May 17, 2022
[ad_2]