KAUYEN 'YAR KADDE COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

KAUYEN ‘YAR KADDE COMPLETE HAUSA NOVEL

“” Ai ba kyauta kakeyi ba bare k……….”” Sai kuma tayi shiru tana cije le’benta.

Kwnan da zatai gida ta had’u da Isah, kallon ta yake kamar maye dama a haushi take kawai sai tace “” d’an iska lafia kallon? “” “” ni kika cewa d’an iska?, eh ance d’in idan ba d’an iska bane kai meye na bin mutane da kallon iskanci?””.

Zuciya ta ciwo isah, kawai sai ya biyo ta, guduwa tayi ya bita yana cewa “zan nuna miki isancina yau dan ubanki, zanga uban da ya tsaya miki a garin nan, wawuya banza, akwai d’an iska ma irrin uwarki?, ina ubanki yake?, ba cikin shege uwarki tayi ba ta gudo garin mu? wa yasan asalin ku?””.

Tsaya wa yayi cikin ba’kin ciki da kuka “” tace Kaine d’an iska ba uwata ba, banza wawa shashsah ‘kazami……..”” kif ya kifeta da mari.

“” Shegiya angaya miki bamu sani bane, to agari nan ta haifeki, banza yau sai naci uban ki, ke uwarki zance domin baki da uban. Kuzon an taimaka muku ba’a karaku ba shiyasa kikewa mutane tsiya da iskanci ko?””.

“” To yau zannu na miki ni cikakken d’an island,yau zan maida kwad’ayi na, inga uban da zai ‘kwaceki duk fad’i garin nan “”.

Yace yana janta tana tirjewa, kafiyan tsiyan da da miskilanci ta yasa ta’ki neman taimako duk da tulun tsoron dake cinta.

‘Dukan ta yayi cak yayi bayan gari da ita, tafiya suke yana ta surfa mata zagi tana ramawa, sai faman kiciniya take domin ‘kwatan kanta amma ta kasa.

Ganin suyi nisa ba kuma mutum ko d’aya nane cikin ta ya d’uri ruwa.

Sai asanan ta kama ehu, amma babu mai jinta.

Nan ta yanke shawaran basa ha’kuri, sai dai ta makara, domin lokacin ne ya kawota dajin da babu maceci sai Allah.

****Auwal kuwa bayan wuce wansu yayi tsaki da cewa “” ni kika harara ko beb……….. “” sai kuma ya kasa ‘karisawa, “”zaki zo ki sameni yau sai kin gayan idan ni sa’anki ne, sai na gara miki zama, har ‘yan iskan kayan dakike sawa sai kinbar skasu badai uwar taki bata ba, hmmm har ciki zanje sai an’kona kayan duka””.

Yana nan zaune sai ga uwan ta dawo da allama wani abu tazo d’auka domin bai isa ace har taje ta dawo ba.

“” Sannu da dawo wa” “” yauwa Auwal ban maje ba, mantuwa nayi na dawo”” tace tana shiga gidan ta.

“” Joy, Joy, shiru d’aukan jakanta tayi tafito tana mamaki rashin ganin ta a gidan, “kuma war haka Aisha na makaranta bare nace tana gidan su, kuma bata shiga indai Aisha bata sai da ‘kau’karan dalili””.

Yana zaune ta fito, ya gama tunanin ina tayi sai ga tambayan madam Gloria.

“” Doctor nace don Allah bakaga yarinya taba?, bata dawo ba bayan wuce war mu?”” tana tambayan tanjin fad’uwan gaba.

Shima fad’uwan gaba ne ya ziyarce shi.

“” A’ah gaskiya, bata dawo ba”” yace yana mai dafe zuciyar sa.

“” A’ah ina tayi?, bata yawo fah, kuma baka a shigan ta gidan nan ba?”” tace tana nuna gidan su Aisha da kallo.

Kafin ya bata ansa sai ga ‘kanin Aisha ya fito daga gidan.

“” Yauwa Muhusin abokina Joy tana gidan kune?”” cewan Auwal, “” a’a bata”” Muhusin d’in yace.

Kallon mai mashin d’in da ya kawo ta tayi tace “” malam ko zaka tafine? zanje neman yarinya na””.

Duk da Auwal na cikin damuwa bai hansa dariya ya’ke ba yace “” kije kawai madam nasan ba nisa taiba ‘kila ki ganta yanzu, baza ‘bata ba insha Allah “”.

“” Nagode yarona, bari naje, idan ta dawo kace mata kada taje ko ina, ta jirani na dawo please kaji””.

Gyad’a mata kai yayi, ita kuma ta hau suka wuce.

Kasa cigaba da zama yayi zarya ya farayi “” ina yarinyan nan tayi?””.

Gaban sa nata cigaba da fad’uwa ya tashi ya rufe gidan sa, ya jawo masu Joy ‘kofar su yabi hanyan da suka bi.

Duk taku d’aya fad’uwan gaba sa na ‘karuwa ne.

               ***

Kokuwa suka kama, ya yayyaga rigan nata, ganin na shanun ta awaje madai daita dasu sai faman wal’kiya suke, yasa kwad’ayin sa ya sake tasowa, kamo ta yayi tare da fara shafosu.

Dukan sa take tana ehu tana basa ha’kuri amma a bazan, kai tamkar ma tana ‘kara zuga sa.

Laushin su ya gigitashi, “” beby dama haka kike, gaskiya beby zaki dad’i, ashe ba banza ba muje birin wurin kawuna ‘kato dashi yake cewa matar sa beby ba””.

Kai bakin sa yayi kan nata ta gantsara masa cizo, ehu yayi ya sake ta da sauri.

Tashi tayi ta fara gudu, binta yayi yana cewa “” shegiya bazan ta’ba bari daman nan ya wuce ni ba “”.

Gudu take yana binta, ranan ko kamar an hana mutanen garin fitowa.

Babu kowa har ta kusa da barin bayan garin, gajiya tayi jiri ya kamata ta yanke jiki ta fad’i.

Hamdala yayi tare da rufa mata.

Shafata yake ba’ka’k’kautawa, ganin hakan zai ‘bata masa lokaci sai yakai hannun sa maran ta.

Cire mata……

Comment & share please????????????????

Luv u all my fan’s????????????????????
[11/5, 9:50 PM] Safeeya Aliyu: ????????????????????????????????

‘KAUYEN ‘YAR KADDE

????????????????????????????????

 (Ta'kai taccen labari)

Story & written by: Safiyya Aliyu Wakili

????DA BAZAR MU WRITER’S ASS????

We are here to make you happy, smile, educate and realized that we are best among all…….. DA BAZAR MU MUKE TUN’KAHO

LITTAFAN MARUBUCIYAN:-
MASAUKIN SO
SHI NAKE JIRA
BA JINSIN MU BACE
HAMDIYA DA HAMNA

Bismillahir Rahamanir Rahim

????1⃣3⃣to1⃣4⃣

Neman keta mata had’i yake da gaske, cikin tsoro tace murya a sha’ke “please kaji tausayi na, na daina ma rashin kunya” ina bai san ma tanayi ba, ‘ko’karin cinkan burin sa kawai yake. Kuka take kamar ba gobe ta ciza ta yakusheshi ina basan ma tanayi ba, ya ciro abinsa zai zurma kawai yaji an buga masa ‘katon itace a kai.

Ehu ya saki tare da fad’uwa gefe, ita ko idon ta dake rufe ta bud’e sakamakon jin ‘karan da taji.

Ganin shi yashe gefe tayi hamdala a zuciyar ta tare da yun’kurin mi’kewa.

Ganin Auwal tayi tsaye ya juya mata baya, ta gane shine saboda kayan jikin sa.

Kasa mi’kewa tayi domin ta wahala wurin yun’kurin ‘kwace kanta a wurin isah.

Wani marayan kuka ta saki, baiko waiwayo taba ya fara tafiya ransa na masa ‘kuna.

“Please ka taimakeni na tashi” ya tsinci maganan ta, kamar bazai tanka ba, tama cire ran zai taimake ta sai taga ya mi’ka mata hannu sa, kallon sa tayi sai taga ko kallon ta baiyi ba.

Mi’ka hannun tayi, taimaka mata yayi ta mi’ke, tana mi’kewa ya fisge hannun sa.

Tare da fara tafiya yana tangad’i.

“Bazan iya tafiya ba, don Allah ka kamani” cikin zafin rai ya waigo yace da ita yana jifan ta da mummunan kallo.

“Arniyan banza da hofi kidaina had’a ni da Allahn da ya haliceni, kinsan Allah ne? ai kafirai basu sanshi ba, da kinsan shi da baki rin’ka shigan karuwai ba” yace yana mai tofar da yamu.

Tafiya ya farayi ba tare da ya sake kallon taba.

“Wayyo mama, mama kizo ki taimakeni” tace cikin mawuyacin hali.

Dawo wa yayi tare da sake mi’ka mata hannun sa d’aya kamar d’azu ta kama.

Tafiya take da’kar, shiko hannun ta dake nasa ji yayi kamar an watsa masa garwashin wuta.

“Na tsani ‘kyauyen nan gaba d’aya” yace a zuciyar sa yana mai share hawaye dake shirin zubo masa.

Har sunyi nisa sai ya d’an saci kallon ta, gani yadda take yayi matu’kar firgita sa, ga wani malulun ba’kin ciki da ya rufesa.

Kamar wada akama dole yace yana mai zame hannun sa daga nata “don iskan a haka kike nufin zamu tafi da yagaggen riga? ko dama ai ba damuwar ki kayan mutunci sukayi ba, ansaba, hakan ya nuna baki tubaba, baki saduda ba. Hmmm” yaja ga garumin numfashi.

“Bazan iya tafiya dake a haka ba gaskiya, in anbinci kama kekika gayyace shi, kila bai miki yadda kike so bane shiyasa kike neman wani. Toni ba d’an iska bane, sanan ban mu’amala dasu, tir, fasi’kanci baiyi ba Sam, Allah tsare mu ya kare mu, amin”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button