
“Hajiya Sa’a tace, gwaggo ai wannan basai na tsaye gyaran taba dan kinga ba kamar Fatima ce ba”.
Gwaggo Maryam tace “kin tabbata ko?”.
Bayan sunyi firar dasukeyi Hajiya Sa’a sallam tayima Gwaggo ta koma gidan ta.
Tunda tashiga jirgi takife kai da gwaiwar ta, take ta kuka, har sauka bata saniba, sai da akafara fita wani saurayi dake kusa da ita yaga alamun batasan sun sauka ba dan haka ya É—an buga seat É—in da take zaune, kana taÉ—ago kanta wanda yake mata masifar ciyo, idonta sunyi jawur kamar garwashi, yace subuhanallah, yace wai dan Allah mike damunki? ” tunda kikashigo cin jirgin nan kike kuka har yanzo”.
Batace dashi komai ba dan ita batamasan miyake cewa ba saboda ko gane batayi sosai saboda kanta dakemata matsanan cin ciyo.
Dayaga alumun bazatayi magana ba jikarta yaÉ—aukar mata “yace muje ko”.
Kamar wata sauna haka tabi bayanshi har suka sauka.
Daddy ko tunda yaga jirginnsu yakusa sauka yakarasu airfort ya zauna yake ta jiran jirgin su yasauka yakusa minti talatin kafin jirgin yasauka, tunda mutane suka fara saukuwa yake ta zuba ido amma bagan taba.
Sai can yagan ta har tasauko sun jera ita da wannan saurayin, dasauri Daddy yatashi yaÆ™arasu wajan dasuke, Daddy kiran sunanta yayi da karfi, yace “Fatima”.
Cak tatsaya ita batayi gababa ita hatayi baya ba, saboda tagene shi, da sauri Daddy yakarasu kabanta yace Fatima baki ji ina kiranki ba? “.
Batace dashi komai ba sai wannan saurayi dasuke tare ne yayimasa magana bayan ya gaisheshi, yace inganin kamar bata da lafiya dan tun ajirgi take kuka”.
Ajiyar zuciya Daddy yasauke kana “yace masa nagode”yace bakomai jikarta yamiÆ™a ma Daddy yayi musu sallama ya wuce warsa.
Hannuta Daddy yaje yace Fatima muje gida kisha magani sai ki kwanta”binshi tayi batari datace masa kalaba har suka kawo wurin da motar shi take, budemata gidan gaba yayi kana shima yazo yashiga suka wuce gidan dayake zaune aciki.
Sai da yayi picking sannan yafito yazo yaɓuɗe mata ta fito, tana fitowa jiri yaɗibeta sauraka kaɗan tafaɗi dasauri ya tare ta tafaɗo jikin sa ita batama saniba saboda kanta dake mata matsanan cin ciyo.
jikinta yaji yayi zafi sosai “yace fatima dama baki da lafiya ne?”.
Bata ce masa koma ba dayaga alamun ba magana zatayiba, yarufe mota suka fara tafiya alamu yaga bazata iya tafiyar ba dan hak cak yaÉ—auketa kamar wata Æ´ar tsana bai tsaye da ita ko ina ba sai bedroom É—inshi kwan tarda ita yayi yafara koÆ™arin rage mata kayan jikin ta alamun taji kamar zaicira mata hijab, bashiri tasanya masa kuka tana cewa “Daddy dan Allah ka kyaleni banda lafiya” tana mai sanya mishi kuka.
“Yaci to naji” wayarsa yaÉ—auka yakira doctor.
Aikowa tanajin yakira doctor taÆ™ara sautin kukan datakeyi tana cewa, “nibanason doctor yazo” lallashin ta yafarayi yana bata hakuri yana cewa “ba allura zamikiba dubaki kwai zaiyi yabaki magani”.
Suna cikin hakan yaji kamar anayi masa knocking yace “mata ina zowa” tashi yayi yaje, kodayaje yaÉ“eÉ—e kofa doctor yagani, bayan sun gaisa yayima doctor iso har wurin datake kwance.
Akowa tana ganin yashigo da doctor takara Æ™arfin kukan datakeyi tana cewa Daddy na warke, kace yatafi yarsa pls”.
Da Æ™ir ya lallasheta ta tsaye doctor yadubata magani yarubuta mata sanan yace ma Daddy adaina sata cikin damu yanzo haka damuwa tayimata yawa”.
Daddy “yace, insha Allah” sallama doctor yayima Daddy kana yawucewar sa.
Daƙir Daddy yasamu taci wani abu tasha magani, batajima dashin maganiba bacci yayi awon gaba da ita saboda acikin magani da yarubuta har dana bacci akwai.
Daddy yanaganin tayi bacci ajeyar zuciya yasauke kana yatashi yashiga tolit ya watsa ruwa yafito bayan yatsane jikinsa daga ruwa bayan ya kammala abun da zaiyi godon datake kwance yaje yahau yace shama bari yaÉ—an kanwata kafin tafarka danshima a gajiye yake bayan ya kwanta jikin sa ya jewota yayimu rufa da bargo baijima da kwanciyaba bacci yayi awun gaba dashi.
Zainba koda tafarkar taji jikinta yasake bakamar jiyaba dan haka tana gama sallah tashi tayi taje kitchen ta haÉ—amusu brekafast bayan ta kammala abunda zatayi taje tayi wanka tashirya tafito falo kuda tafito har su Momy da Nabila da Kulsun da Ummi sun fito ita kaÉ—ai sukejira afara brekafast, tana karasuwa ta gaida momy da Nabila suma su Kulsum suka gaisheta, zamatayi suka fara berakfast.
Bayan sun kammal Zainba da Ummi suka dauke kayan da suka ɓata suka maisuwa kitchen, bayan sundawo suka zauna sukafara fira yaushe Daddy zaidawo.
Suna cikin firar sai Momy tace, “Zainba nace wai Fatima har yanzo bata turumikiba? “.
Zainba tace, “Momy kyaleta ni yanzo ko magar ta banaso saboda abunda tayimin jiya ya É“atamin rai, amma nasan ko inatake zatadawo kuma wallah sai tagane kurinta”.
Sai Momy tace, “nasan kodama bazata gayamikiba” Zainab tace” Momy kobata gayamin ba ai zata tabbata agidan Hajiyar su Mufida ba”.
Nabila tace kubarta ai nasan kafin Daddy yadawo zata dawo hmmm zata ci ubanta aigadannan”.
Zainba tashi tayi tace ni wallahi ko zancinta banasun anayimin dan sai naji zuciya ta na kuna”.
Momy murmushi cin nasara tayi kana itama tatashi ta koma part dinta….
Muje zuwa
Commet
Nd
Shere
1/23/20, 11:48 AM – +234 706 211 8047: 💦💦💦💦💦💦💦
💦💦💦💦
💦💦
*KAWAR* *'YATA* *CE*
®�
GASKIYA WRITERS ASSOCIATION�
{ Gaskiya É—aya ce daga Æ™inta sai É“ata, burinmu mu faÉ—akar da al’umma domin ribantar duniya da kuma lahira. }
🎠```G•W•A```ðŸŽ
GASKIYA DOKIN ƘARFE•ðŸ‡ðŸ¼
Story & written
By
Sumy
BISMILLAHI RAHAMANR RAHIM
.
Page1�7�
Tana shiga wayar ta taÉ—auko ta kira k’anwar mahaifiyar ta Hajiya Shafa, tagayamata abinda ke faruwa.
DaÉ—i taji tace saura yanzu auren Alhaji sulaiman muji mizai wakana.
Momy tace,”ai wannan auren baza’ayishi ba, Amma kisa ido kiyi kallo”.
Haka sukasha firarsu daga baya sukayi sallama.
Kamar amafarki yaji wayar sa sai ruri take, tashi yayi daniyar yakashe wayar.
Sunan da yagani ya bayyanane yasa shi yin picking batare da yashiyar ba.
Sallama yayi mata, bayan ta amsa masa Hajiya Sa’a tace, “Fatima tasauka?”
Alhaji yace, “Hajiya dan Allah kiyi hukuri bankiraki nagaya miki ba,”
Cikin b’acin rai tace,”ni ban tambayeka dogon turanci ba, tasauka ko bata sauka ba?”
Alhaji cikin rashin Jin dad’in abinda Yayi mata yace, “tasauka Hajiya.”
Bata bari taji mi zai ida cewaba ta yanke kiran.
Wayar yabi da kallo ya d’an yi murmushi yace, “Yaya hukuma, Allah ya huci zuciyar ki,ajiye wayar Yayi ya koma barcin sa.
Wani mafarki ne tayi mai ban tsoro za dan haka afigice tafarka da addu’ a abakinta, gabanta nata dukan uku uku.
Tashin datayi afirgice yasa Daddy yafarka, yana cemata, miya faru lafiya?” batayi masa magana ba tunanin mafarkin datayi takeyi.
Wani katon maciji ne yake bin ta, duk in da tayi sai yabita, dataga haka gudu tafarayi dan neman wurin b’oyo.
Aikuwa shi d’inma saurin ya k’ara yi yana biye da ita har takawo bakin Ƙofar É—akin su Zainab.
knocking tafara yi musu iya k’arfin ta.
Tana cikin knocking d’in Zainabu tafito da sauri taÉ“uÉ—e mata Æ™ofar.
Aikuwa tana ganin Fatima ce ta haÉ—e fuska tace, “lafiya kikemana knocking yanzon nan?”.
Fatima cikin saurin magana tace, “Zainba maciji ne yabiyoni, har takai Æ™afa É—aya É—akin da sunan tashiga, Zainba tasa dukkan k’arfinta ta turo Fatima waje, tamai do Æ™ofar tarufe, kuma dai dai lokacin da macijin nan ke kawowa.