Labarai
Manyan Malamai sun nemi a hukunta “yar Tiktok din dataci mutuncin mutanan Kano
Manyan Malamai sunyi kira da a hukunta “yar Tiktok dinnan da taci zarafin mutanan jihar Kano.
Budurwar ta bayyana kusan duka matan jihar Kano suna yawon tazubar domin mazajen su suna kasa biya musu bukatar su.
Daga karshe malamai da dama sun bukaci da a hukunta ta domin wadanda suka zagi Gwamna ma ga abunda akayi musu ballantana kuma wadda take magana irin tata mara dadin ji baki daya.
Haka dai mutane da dama duk da ta bayyana ta tuba sukaci gaba da bayyana ra’ayoyin su akan hakan.
Ba tare da bata lokaci ba zaku kallon cikakken bidiyon anan kasa kuci,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!