Labaran Kannywood
Masha’Allah Fitaccen Marubuci Kuma Jarumi a Masana’antar Kannywood Dan Baba (Kamaye) tare da Diyarsa ta Cikinsa.
Masha’Allah Fitaccen Marubuci Kuma Jarumi a Masana’antar Kannywood Dan Baba (Kamaye) tare da Diyarsa ta Cikinsa.
Ɗan Azumi Baba Chediyar Ƴan Gurasa wanda akafi sani da (Kamaye) ya kasance fitaccen Marubuci, Darakta Sannan Kuma Jarumi a Masana’antar Kannywood tun a lokacin baya.
Diyar tasa itace wacce ta wallafa hotunan su tare dashi a a Shafin ta na Instagram.