Labaran Kannywood
Masha’Allah Matar Ado Gwanja Yanzu Hankalin ta Ya Kwanta Tayi Kiba tayi Bul Bul
Masha’Allah Matar Ado Gwanja Yanzu Hankalin ta Ya Kwanta Tayi Kiba tayi Bul Bul
Matar Fitaccen Mawakin nan Kuma Jarumi a Masana’antar Kannywood Ado isah Gwanja watau Maimuna tayi kiba tayi kyau tun bayan rabuwar su da Mawakin.
A yanzu zaayi Kimanin shekara daya bayan rabuwar su da Mijin nata ado gwanja amma kafin rabuwar su Allah ya Azurtasu da Haihuwar diya mace wacce yasa mata suna asiya.
Kalli Cikakken vedion yadda tayi kyau tayi kiba fiye da yadda take ada.