Labaran Kannywood

Bana karbar kasa da Naira Miliyan 1 a duk fim din da nake fitowa,cewar Hadiza Gabon

Fitacciyar jarumar Kannywood Hadiza Aliyu wadda akafi sani da Hadiza Gabon ta bayyanawa duniya cewa ita fa tata tasha banban data sauran,domin kuwa a duk Shirin da take fitowa bata karbar kudi kasa da Naira Milliyan daya.

Jarumar ta bayyana hakanne a cikin wani shiri da take gabatarwa a duk sati,a lokacin data gayyaci jaruma Fati Washa a zauren nata mai taken Gabon Talk Show.

Hausawa sunce daga bakin mai ita tafi dadi,ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon hirar tasu anan kasa,Kada ku manta kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button