Labarai

Masha’Allah Prof Sani Rijiyar Lemu Ya Samu Lambar Yabo daga Shugaban Kasa Muhammad buhari

Masha’Allah Prof Sani Rijiyar Lemu Ya Samu Lambar Yabo daga Shugaban Kasa Muhammad buhari

Allhamdulillah Allah abin godiya Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo ya samu lambar girmamawa ta OON!!!

Wannan amincewa a hukumance da irin gudummawar da Malamanmu suke bayarwa wajen bunkasa ci gaban kasa da zaunar da ita lafiya!!

Muna fatan yabon Allah yafi haka, ya kuma karbi aiyukan alkairi da ake gabatarwa dare da rana A matsayinmu na dalibansa muna godiya wa shugaban kasa Gen Muhd Buhari da gwamnatinsa kan wannan lambar yabo da ta bawa Malaminmu abin kaunarmu da Alfaharinmu!!

Allah ya ja kwana ya kara lafiya da Ikhlasi Malam!! ameen.

Daga Dalibansa.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button