Matar Hariji Romantic Hausa NovelNOVELS

Matar Hariji Page 21-30

  ________????Ɗagowa yayi cikin yanayin tashin hankali yace “amma Mal itafa yarinyar tana sona don Allah kuje ku nemamin aurenta idan suka ganku ƙila su yarda da gaske nakeyi ba yaudarar yarsu nakeyi kamar yanda suke zato ba da gaske Mal inason yarinyar wlh jinta nake a ƙarƙashin zuciyata”

Shiru Mal Yahaya yayi kana yace “shikenan kaje insha Allahu zaayi abinda ya dace amma kaima ka dage da addu’a don wlh tsoron sharri da kaidin waɗannan fulanin nakeyi”

Godiya yayi sosai ya miƙe ya tafi gdansa zuciyarsa taɗan sake yayi parking ya nufi cikin gdan da sallamarsa suna zaune a dinning suna break, gabansa ba ƙaramin faduwa yayi ba da ganin irin kallon da Mubaraka takeyi masa ya dake ya sanyawa kansa ƙarfin hali da juriya ya matsa kusa da ita yayi kissing kuncinta yace “wife kin tashi lfy”

Ajiyar zuciya tayi tare da kwantowa jikinsa tace “aa Lameer feel dinka nakeji kusan wata uku an tafi huɗu baka kulani nikam don Allah yau kayi wani abu”

Zama yayi kusa da ita yana wasa da hannunta yace “gashi ina sauri zan tafi Lagos ki bini bashi idan na dawo zanyi miki yanda kikeso kinji tawan?”

Miƙewa tayi a mugun hassale tace “kullum abinda ka iya faɗa kenan kullum kai a cikin kawo uzuri kake Lameer waini kai kafi kowa uzuri ne a duniya ko kuwa me kamayar dani babufa dole a cikin auren nsn matsawar bazaka iyaba nikam dai na gaji Lameer dolene wlh a yau dolene kodai ka saukemin haƙƙina ko kuma duk abinda zai faru ya faru”

Hannu ta ɗora aka ta rushe da kuka tare da sakin Fadwah dake hannunta tace “nikam nashiga ukuna wai wanne irin miji nake aurene Lameer na gaji gaskiya na gaji”

Yanda take mgnr yayi matuƙar sanyaya masa jiki a ransa yake raya abubuwa da yawa miƙewa yayi ya isa gareta yasa hannu ya ɗauketa cak ya nufi ɗakin baccinsa dake sama ya azata bisa gado ya sake fita ya ɗauki Fadwah ya kaiwa nannyn ta ya koma saman gabansa na faɗuwa saboda sometimes idan tayi masa wannan tujarar dasun fara zatace ita kawai jagwalgwalata yakeyi baya iya gamsar da ita, wannan ne yasa yakejan jikinsa daga gareta.

Juriya ya aro yasawa kansa ya nufi dakin ya cire rigarsa ta wani kafesa da ido har wani lasar lebe takeyi saboda a buƙace take dashi, kyawun surar mijin nata yana mugun ɗaukar hankalinta takanji dama shine Allah ya bashi ƙarfin ƙaninsa da tafi kowacce mace saa.

Haurawa yayi gadon ya janyota jikinsa abin mamakinsa hatta cire komai nata tasa hannunta a gabanta sai wasa takeyi dashi, shima sanya hannunsa yayi akan nata ya tura yatsansa ciki yana juyawa a hankali yana matsa nononta tare da murzawa yana hura mata  iska a kunnenta.

Haka ya rinƙa sarrafata da ƴan dabarunsa har saida yaga ta fice daga hayyacinta alamun gaf take da release sannan ya buɗata ya shigeta taja wani numfashi tanajin wutsiyarsa har ƙirjinta komansa na jarumai ne hatta joystick  ɗinsa itama ta jaruman maza akayi masa amma ina babu fus.

To wannan karon yayiwa Mubaraka abin arziƙi tunda yayi nasarar sata tayi release a cikin minti biyar ɗin daya takura kansa yayita saboda ƙarshen gejin daɗewarsa kenan akan network.

Ƙamƙameshin da yaji tayine ya sanyaya masa rai yasan yau ya ciri tuta yau babu tujara.

Miƙewa yayi ya koma gefe jikinsa na rawa ya lumshe idanunsa yana ayyana abubuwa da yawa a ransa mafarkinsa kawai ranar da zasu kasance haka da Hauwansa ranar da zai shayar da ita daga ruwan jikinsa itama ta shayar dashi ranar da zai bare dal a kwali shikam wannan rana wanne irin farin ciki zai kasance a ciki?

Abinda yaketa saƙawa kenan a ransa har zuwa wani lkc daya gama hutawa ya matsa jikinta yace “bakicemin kin gode ba” wani takaici ta shaƙa tace “dan kanabin mutum bashin million ɗaya ya dauki dubu ɗaya ya baka shine zakayi masa godiya?”…………

________????Kwanan Jiddoh uku tana kwance batada lfy saboda baƙin cikin abinda Baffa yayi mata sannan ta fara murmurewa, ranar data fara samun sauqin ranar baffanta yace saita dauki nono ta fita talla.

Babu yanda zatayi haka ta dauka tana tafiya tana hutawa har ta isa inda ta saba zama ta zauna cikin saa kuwa tana zama wani driver yazo ya siye nonon nata ta sake daukar hanyar komawa gdan yanzun ma hutawa takeyi.

A qofar gdan ta tarar da wasu manyan mutane su hudu jikin wata mota, Dan tsayawa tayi daga nesa tana qare musu kallo itadai bata hango wani idon sani ba don haka ta nufi qofar gdan a tsorace.

Har taje zata shiga taji an Kira sunanta ta tsaya cikin faduwar gaba tare da juyawa, ajiyar zuciya ta sauke tace “Kabiru ya kwana biyu bana ganinka a tasha?”

Murmushi yayi yace “qlau wlh Ina birni ne yau din ma rakiya nayowa wadannan iyayen nawa gurin baffanki kuma tun dazu muna jiranshi bai fito ba”

Kada kai tayi tace “Allah sarki sannunku da zuwa shanuwa zaku siya?” Muneef ne ya zuba mata ido yana kallonta tun daga sama har qasa yanajin wani abu na sukar zuciyarsa game da yarinyar.

Ganin yanda ya kafeta da ido ne yasata saurin janyo dankwalin kallabin dake kanta ta rufe qirjinta itama tana kallonsa yana fuzgar kama da Kadonta saidai yafi Kado hasken fata shi farine Kado kuwa wankan tarwada ne.

Numfashi ta sauke tace “Bari na kira muku shi qila yana galke ne” juyawa tayi ta shiga ciki tana juya jikinta daya zama halittar ta Alh Ali mahaifin Lameer yayi murmushi yace “Banda fitina irinta Lameer duk matan birni ya rasa wacce tayi masa sai wannan yar mitsitsiyar yarinyar wannan shekara nawa zaiyi yana rainonta kafin gidadanci ya saketa”

Murmushi Alh Yahya yayi yace “amma ai yarinyar takai asota din ta qeru sosai nikam zanyiwa dana murnar samunta” lkcn da Baffa ya fito yana muzurai lkcn muneef ya hadiye wani yawu me daci saboda samu da rashin daya gani a take qiri² ga kayan dadi yagani amma babu damar ci tunani yakeyi wai meye yasa guy dinnan yakeyi masa shigar sauri haka shi duk wani abu me kyau nasane?

Kamar abin arziqi baffa ya saukesu a bukkar baqinsa harda damo musu fura suka shiga suka gaisa suna kallon kallo tsakaninsa da Alh Yahya duk da Baffa yana kokwanto kan kasancewar shine ko akasin hakan.

Gaisuwa sukayi ta mutunci kafin daga bisani Mal Yahaya ya nutsu yace “Ardo Jibo nasan ni ba boyayye bane a gurinka kasantuwar kasanni tunda jajayen sawu lkcn da na nemi auren qanwarka kuka hanani to alhmdllh mun yarda matar mutum kabarinsa ba tuntuntunin bayane ya kawomu ba,

Yanzun ma wata alfarma mukazo nema ta gaisuwa gami da roqon iri, wato Allah cikin ikonsa ya hada danmu Muhammad Lameer da Yar wajenka Hauwah har soyayya ta qullu sukaji suna buqatar zama da juna a matsayin ma’aurata wannan dalilin yasa yaron nan Lameer yaje ya samemu akan muzo mu sameku idan Allah yasa bakuyiwa Hauwah miji ba kuma yanada rabo to a yarda ya shiga sahun masu neman aurenta mudai a shirye muke damu bawa danmu damar auren yarku badon komai ba saidon yauqaqa zumunci da kawo qarshen wannan sa’insa da taki ci taqi cinyewa”

Wani mugun murmushi Ardo yayi ya murza gashin bakinsa ya furzar da iska yace “kambale amma kukam kwai yan neman tsiya to daɗa ɗannaku bai faɗi muku abinda yakeyi da ɗiyata ba? Nikam naga bala’i to bari kuji nidai bani bawa watsattsen yaro kamar ɗanku yata hasali ma nayi mata miji ɗan asali kuma idan birnin ma takeso shima ɗan birnin ne tunda acan yake neman kuɗinsa, ba irin ɗanku watsattseba daya lalatamin ɗiya ba saboda  janta da yake yana lalubeta yana koya mata iskanci gashinan kuna gani yarinya ƙarama me shekaru goma sha huɗuta ganɗame ta zama uwar mata dubi uban nonuwa kamar a tatsa a siyar dubi iyayen mazaune”????

Kuka ya farayi harda sanya hannu ya tare idanunsa yana fullanci yana faɗin “daɗa Allah ya isa tsakanina da wannan yaro kuma aradun Allah ku hwaɗi masa babushi babu Jiddoh idan ba haka ba zaiyi ta ransa tarnatsa bakwai wai yaron nan har kuɗi ya bawa yarinyar na jaka dari uku da hamsin nidai kam aradu ya cuceni dayace yanason irina kuma ku ƙara fada masa matsawar bai haƙura ya ƙyalen ɗiya ba to zan haɗashi da hukuma nariga nayiwa yarinya miji yazo duk ya dagulam komi….”

Yanda yake mgnr ya lalata masa yarinya yayi bala’in ɗaurewa iyayen Lameer ɗin kai harma da ƙaninsa Muneef musamman Muneef da yasan gwaramar dake tsakaninshi da matar ɗan uwan nasa, shima mahaifinsu Alh Ali mamakine ya hanashi mgn kasancewar shekaran jiyan nan hajiya take cewa dashi ya nemawa ɗansa magani indai zai ɗaure masa gindin ya ƙara aure saboda shiɗin ba namiji bane.

Ficewar da Baffa yayi ne yana faɗin idan kun gama ku rufo nikam nayi nan innah tagaida assha.

Suma miƙewa sukayi kowa zuciyarsa babu daɗi amma banda Muneef da yakejin kamar sallah saboda murna yana ayyana ta yanda zai fara zuwarwa Jiddoh shima ya kwashi nasa rabon, mota ɗaya Kabiru da Muneef suka hau Mal Yahya da ƙaninsa Alh Ali suma daya suna tafe suna tattaunawa Alh Ali yace.

“Amma nayi mamaki matuƙa da wannan bawan Allan yace Lameer ya lalata masa yarinya naga shi ba yarone me kwarafniya ba dama Muneef ne toda bazan jaba duk da baa shaidar ɗan yau amma zaka iya gane halin kowa ”

__________Shikam baffa yana fita gidansu Madi ya nufa yayi saa ya tarar dashi a ƙofar gida yana ganinsa ya ɗaure fuska amma ko a jikin baffa ya matsa ya zauna kusa dashi yace “yaro kayi hqr a rufawa juna asiri ka auri Jiddoh har shanuwa zan baka da bujumin sa kada ka tsaya duba cewa idanta ya buɗe kaima ai idonka a buɗe yake ince kaine kayiwa indodo ciki ta gudu burni har kake binta canɗin ince ɗanda ta haifa kaine ka shaƙeshi ya mutu saboda yayi kama dakai”

Miƙewa madi yayi cikin hassala yace “to seme idan nine ƴarkace aradun Allah bazan aura ba duk mazan garin nan sun santa sun dumbuli nononta gashi ta girma ta ganɗame a gabanku tasan komai sannan wannan ɗan burnin ya gama ƙwaƙuleta kwanaki a gabana ya rinƙa sumbarta yana mulmula nononta sannan kuma ni a kwaso a liƙamin ragowar wani wama ya sani ko yanad ƙanjamau ya liƙa mata nima ta mannamin”

Miƙewa Arɗo yayi yace “ba zuwa nayi kacimin mutunci ba koda yake Jiddoh ce tajamin kada ka damu madile zanje na samu Arɗo Bukar nasan shi dama yafison auren irin waɗannan yaran ina faɗi masa zai saki wata cikin matansa ya bawa Jiddoh ɗakin”

____________????Tunda suka dawo gda Lameer yake Kiran Alh yaji yanda sukayi da Ardo jibo amma sai yakeyi masa hanya hanya yake cewa dashi ya bari ya dawo tukunna sai suyi mgn.

Todai yana zaune ne a Lagos amma bayajin dadin komai zuciya taqi nutsuwa.

Shikuwa Muneef duniya ta samu Yaya bayanan yana yaye matar Yaya dashi da Mubaraka duniya sabuwa, ko aiki ta daina zuwa saidai idan gari ya waye a shirya Fadwah akaita gurin Hajiya aja labule a zuge ita da qanin mijinta yaita aikatata yana aika Mata da wutsiya.

Idan ya gama ta zai tafi kuma ta cika masa aljihu da kudi, mafi yawan lkc ma a gidan yake kwana su kwana suna ihun dadi sy kadai a gda sai yanda sukayi.

Yauma suna falo sun baje babu komai a jikin Mubaraka sunata lashe lashensu suna zuba soyayya kamar baza  mutu ba suck dinta yakeyi na tashin hankali tana nishi tana qara bude masa shikuma yana qara tura kai yana mulmula nononta ya dago kansa yace.

“Baby kinsan wani Abu?” Kada masa Kai tayi da shigar rashin mayar da hankali yayi murmushi yace “ashe bamu kadai mukasan dadin harka ba shima mijinki yana tabawa shiyasa baya kulaki”

‘Dagowa tayi da sauri tace “me kakeso kacemin Muneef?” Hannunsa yasa ya qara kwma nipples dinta yace “wai bai fada miki yana neman aure ba?”

Zaro ido tayi da sauri tace “What?” Murmushi yayi yace “tabdi Amma mijin nan naki yakai maci amana to wallahi aure yake nema wata kucakar yarinya yar fulani baki gantaba yar shila da ita da kadan tafi Fadwah shekararta 14 babanta yace amma ya gama da ita ya budata bakiga manya kaya ba nononta daya yayi naki biyu ga duwawu ga hips gata kamar ita tayi kanta ke nifa da naganta wlh penis dina wani tsalle tayi ta miqe nafi awa biyu bata kwanta ba…..”

Hankade tayi ta miqe zatabar gurin yayi saurin janyota jikinsa yace “haba beb kada muyi haka dake keda kike Dani meye na damuwa da wannan ragon mijin naki…..” Daga masa hannu tayi zuciyarta na tafasa tace “ya isa haka Muneef ni dama na dade Ina zargin haka na dade Ina tunanin Lameer cin amanata yakeyi shiyasa bai damu dani ba musamman yan watannin nan”

Sake riqota yayi yace “to kema ai cin amanarsa kikeyi sai me yayi kiyi kadai ki manta dashi muci gaba da shagali itama waccan qaramar alhaki. Idan ya kawota nasan ni ya aurowa saboda da ganinta zata kawo fire”

Wannan rana dai Muneef kasa samun kan hajiyansa yayi sai daqyar ta yarda sukayi sau daya saboda kishin mata ya motsa shikuma yana qara zugata akan tayi masa rashin mutunci kada ta yarda da wannan cin amanar abinka da wanzami baison jarfa take tadau saiti harda daukar waya ta Kira Lameer.

Bugu uku tayi ya daga tace “hello Lameer yaushe zaka dawo?” Cikin yarda da kuma sanyin jiki na alamun damuwa taci rabin jikinsa ya sauke numfashi yace “gobe Insha Allahu Hauwah me kikeso na taho miki dashi? Gurinki zan fara zuwa wlh nayi missing dinki fiye da tunaninki”

Tashin hankalin da bata taba shigaba taji ta shiga batasan sanda tayi jifa da wayar ba tace “Hauwah kuma wace Hauwah Muneef?” Cikin nuna rashin damuwa yace “bafulatanar karuwarsa mana kinga hakan ya isa ya tabbatar miki bakya gabansa itace a qasan qalbinsa ko yarku bai tambaya ba Hauwah yake tambaya gsky matarnan kina ruwa har saman goshi”

Miqewa tayi ta shiga safa da marwa tanajin wani tuquqin baqin ciki yana taso mata “komawa tayi ta rushe da kuka tace “Muneef akwai matsala aure Lameer zaiyi amma Hajiya ta munafurceni bata fadamin ba saboda ba ita ta haifeni ba ashe soyayyar da take nunamin ta banza ce hqrn da take cewa nayi duk naa cuceni ne ina bazai taba yuwuwa ba Muneef dole asan abinyi idan yayi auren nan asirinmu tonuwa zaiyi….”

Rufe mata baki yayi yana murmushin gidan boss yace “saidai naki ya tonu amma ina tabbatar miki ni nawa a rufe yake kuma murna zanyi idan kin tafi gantalun bin mazanki shi kuma ya tafi nemomin kudi ni inada wata a gdan zanzo kota qarfi nayi ban ruwa”

Yana gama fada mata haka ya miqe ya sake cafkota kafin tace zata kwaci kanta ya fara caccakarta babu yanda zatayi haka ta biye masa sukayi aikinsu suka gama.

Sukayi wanka ya dauketa a mota saboda cewar da tayi zataje taga Hajiya, har harabar gdan suka shiga yayi parking ta fito shima ya fito suka jera kamar shine mijin suka shigo ciki Hajiya na ganin haka ta daure fuska don batason shigewa junan da sukeyi gudun abin Allah wadarai saboda sarai tasan halin Muneef yanzu ma fama takeyi dashi akan neman Mata.

Zama sukayi yace “bansan meye yasa Hajiya bakya sona ba babu dama ki ganni da matar Yaya sai kin kawo wani Abu a ranki an fada miki ni Dan akuya ne da yayana zaiyi fito nima nayi haba haba Hajiya meyesa kika gurbata tunaninki akaina ne?”

Shafa fuskarta tayi tace.

“Autana kai dinne rawar kanka tayi yawa nikam kafidda mace mu killace ka” dariya yayi yace “wa waini? Haba Hajiya aini saidai a auro min” bata gane me yake nufi ba ta tafi ta kama Ina ka saka Ina ka aje da Mubaraka ta cika Mata gabanta taf da kayan ciye² sannan ta zauna tace.

“Ashe kina tafe yanzu mukayi waya da ja’irin yaron nan me neman mgnr tsiya baicemin zakizo ba?” Turo baki gaba tayi tace “dama ya zaayi yace miki zanzo yayimin laifi” rushewa tayi da kuka nandanan hankalin hajiya ya tashi ta shiga sallalami tace “meye ya faru yarnan na shiga uku ni jikar me sabulu”

Karkacewa Mubaraka tayi tace “ashe Hajiya wulaqancin da Lameer yakeyimin ba banza bane ashe mace ya ajiye a duk inda yake zuwa jiya Muneef yake fadamin sunje nema masa auren wata yar fulani babanta yana cewa ya lalata masa ya da dare na kirashi muryarsa cikin wani yanayi yakw cemin Hauwah abin qasanki da dadi wlh saina aureki babu uban daya Isa ya hanani yana nishi yana cakal² dazu kuma na kirashi wata ta daga take cemin bacci yakeyi Hajiya Yaya zanyi me nayiwa Lameer yakeyimin wannan izayar…..”

Ta qarasa mgnr cikin gunjin kuka na son ita sai an gasqatata, sallalami Hajiya takeyi tare da Dora hannu aka tace “naga takaina ni jikar me sabulu dama biri yayi kama da mutum ashe abinda yakeyi kenan shiyasa ya massheke TV abar adon gida kawai yanzu abinda Lameer ya koma kenan”

Shiru ce ta ratsa kafin daga bisani Hajiya tace “to yarnan kodai bakida dadine”???? saurin dagowa sukayi tace “eh kinsan akwai abinda idan dandano bayi masa ba baya miqewa nidai naga abar Lameer da kaurinta da tsayinta to bayan ya girma ta lalace ne ko kuwa a gurinki ne qur’anin Allah kota auta batakai tashi ba balle ta yayansu dake England shikam tashi yar quininiyace”…………….

___________????Da sauri Mubaraka da Muneef suka kalli juna Muneef yace “haba Hajiya ba wannan zancen kawai dai kiyiwa danki fada yasan darajar iyalinsa kuma yasan girmansu yamayar da hankalinsa kansu ya daina leqe²”

Numfashi Hajiya ta sauke tace “shikenan ki tashi kije idan yazo zai gamu dani har ubannasa da yake daure masa gindin iskanci zaizo ya samene ba bagulatana ba ko rugace sai taci ubanta a gurina”

Miqewa Mubaraka tayi ta shige dakin Hajiya ta dauko yarta ta fito ko sallama batayiwa Hajiya ba saboda takaici itakam ta rasa wacce irin uwar miji ce da ita da indai ka kawo Mata qarar danta sai ta dawo da laifin kanka “wai ko bakya da dadine ????”

Tana fita Muneef ya miqe ya bita daqyar ta shiga motarsa suka fantsama gari sune gurin shan ice cream da guraren shaqatawa.

Basu dawo ba sai wajen goma na dare suna zuwa suka zube a falon suka fara cin abinci bayan sun gama suka shiga wanka tare suka fito aka kira Nanny aka jorner ta da ita suka tafi dakinsu sukuma suka shige dakin Mubaraka.

Da farko taso tayi gardama amma yanda ya rinqa bi da ita yana shiga jikinta yana wani nishi yana kiran sunanta yasata miqa kai bori ya hau wadannan mutane akwai jarababbu Mubaraka haka takeso a kwana ana haqarta shikuwa Muneef dama hakan shine burinsa aikuwa aka kwana ana bawa shuka ruwa

______________Da safe jirgin qarfe shidda Lameer ya biyo zuwa birnin dabo da farko yayi kamar yaje gda kawai sai ya wucce office ya had a reports na abinda ya kaishi Lagos yabada takardarshi ta transfer sannan yayi wanka anan ya huta.

Sha biyu ya dauki hanyar Rugar Sambajo zuciyarsa cike da nishadi zaiga farin cikinsa, saboda gudun da yakeyi tafiyar awa daya da rabi ce ta kaishi Alqalawa daga Alqalawa ya yanke burji ya nufi garinsu Jiddoh.

Nesa da gidansu yayi parking lkcn tana bayi tana wanka ta dawo daga tallan nono taji qugin motar, ta danga ta leqo taga motar cikin saa kuwa yana bude motar zai fito aikuwa tayi maza ta zari zaninta ta daura a qirjinta ta zura rigarta ta ta kama dangar ta tsalllake saboda tasan idan tace zata fita ta qofa bazaa barta ba.

Yana tsaye ya bawa gurin baya kawai yaji an masa cakulkuli ya dago da sauri suka hada ido taja da baya tare da qyalqyalewa da dariya tace.

“Na bashi tsoro Ina wanka naji tsayuwar motarka shine nayiwa su Baffa wayo na fito dama na matsu na matsu kazo ranan nan wani me kama dakai sukazo gdan nan yayita kallone nima nayita kallonsa amma fah kafishi kyau shi kodaddene kamar jan qosai”

Murmushi yayi a hankali ya sanya hannunsa ya riqo nata yace “Baffa ya yarda da mgnr aurenmu Hauwah?” Dagowa tayi tare da girgiza masa kai tace “ni bansani ba kawai dai naji yace wai gobe Ardo Garbati zai kawo shanuwar aurena…..”

Rufe mata baki yayi da sauri jikinsa na bari ya jata yasata a mota shima ya shiga ya kulle ya zuge glass din yace “waye Ardo Garbati?” Kukan da take hadiyewa ne ya kwace Mata yayi saurin janyota jikinsa ta janye tace “ka kadaina tabani banaso iskanci ne”

Kada Mata kai yayi saboda ya matsu yaji waye Ardo Garbati yace “ki fadamin waye Ardo Garbati?” Cikin kuka tace “baban su qawata larai ne  da Zahira da nayiwa duka karon wacca saboda sunce kai Dan iskane wai wai saboda Madi yace bazai aureni ba shine baffa yaje yace yabashi ni sadaka yabada shanuwa daya a daura aurena dashi”

Wata zabura yayi yace “kina nufin idan yabada shanuwa gobe shikenan zaa daura miki aure dashi?” Kukanta ta qarawa qarfi tace “kuma auri saki yakeyi matansa goma sha bakwai duka ya sakesu saura hudu a gdan to ya kuma sakin daya saboda zai aureni yayansa kuwa sun kusa hamsin bakaga kuma baya basu abinci kowa saidai ta nemi nata da kanta, jiyama da yazo wai yazo gurina tadi nikuwa nayi masa atule shine wai yace Allah yakai damo ga harawa wai sai yasa anyi mini dinkin qwary……”

Daga mata hannu yayi yace “ya isa jiddah muje ki rakani gurinsa” zaro ido tayi tace “kutqel tarnatsa bani zuwa Gwaggo ta hanani tace fyade yake yiwa yara” girgiza mata kai yayi yace “muje ki rakani babu me tabaki a gabana koda kuwa Baffa ne”

Dariya tayi tace “yaushe zamu tafi birni tare kasamin irin haqorin bakinka?”

Yarfa hannu yayi tare da dukan kansa yace “oh my God luv kina wahalar dani muje na gama da wancan tsohon banzan tukunna sai muyi mgnr zuwanmu birni Hauwah naga alama sai na shigo da hukuma cikin mgnr nan sannan Baffa zai bani ke”

Wani murguda masa baki tayi tace “idan suka kamamin Baffana kuma fah?” Shidai bai kuma ce Mata komai ba saboda surutunta ya fara sashi ciwon kai yaja motar zaiyi ribbers tace “aa Tasha zamuje acan yake zama matsiyaci ne shanunsa uku duk ya siyar yayi aure”

Yanda yakejan motar cikin nutsuwa yafi komai bata sha’awa tace “kado itama zaka koyamin?” Shiru yayi Mata suna tafe tanata surutun ta har sukaje tashar Alqalawa sukayi parking ya fito itama ta fita abinka da qauye duk sai suka zama abin kallo.

Fusgo hannunta yayi ta wani tsaya ita a dole sai tayi abin yan birni sai kwarkwasa takeyi yace “dallah ki ware kiyi tafiya banson shirme” yanda yayi mata tsawar yasa ta nutsu har suka isa inda Ardo Garbati yake zama suka tambaya yananan akace eh ya zagaya.

Neman guri sukayi suka zauna bayan kamar minti goma ya fito yazo zai hucce caraf idonsa ya fada cikin na Jiddoh da taketa harararsa da murguda masa baki, murmushi yayi yace “oye amaryata aradun Allah Ina son tsiwar nan taki nan da jibi ma bazakiyimin itaba gishiri ya hau kan kaza”

Wani abune ya caki zuciyar Lameer amma sai ya dake ya miqa masa hannu suka gaisa yace “Mal Garba gurinka mukazo” shafa kansa yayi yace “to ai gani” kallon Jiddoh Lameer yayi yace “tashi kije ki jirani jikin mota”

Sumsumsum ta miqe ta koma jikin motar tana ganinsu suna magana an yamutsa hazo sosai kafin haqan Lameer ya cimma ruwa sannan suka taso tare da Ardo Garbati Lameer ya kalli Hauwah yayi Mata murmushi ya bude mota ya dauko dumbujen kudi da shi kansa baisan nawa bane ya bawa Ardo Garbati yasa hannu ya karba da sauri yayi dariya yace “dama Kaine ka dace da ita Allah ya baka Jiddoh yarinya kyakkyawa me zamani”.…………

____________????Kama hannunta yayi yasata a mota ya shiga yaja suka tafi tanata zuba masa hira bata ankara da cewa sun fito daga garin ba saida taga sun dauki kwalta sosai sannan tayi shiru cikinta ya fara qugi ganin tafiya taqi qarewa yasata dago manyan fararen idanunta tace.

“Kado Ina zaka kaini nan hanyar inane?” Shiru yayi Mata baice Mata qala ba saima wani kallo da yayi Mata yayi ya kawar dakai.

Tafiya sai miqawa takeyi Jiddoh na qara tsurewa ganin sun yanke sun fita daga yankinsu yasata Dora hannu aka zata zunduma ihu yayi saurin kallonta tare da Dora hannunsa akan  bakinsa yace

“Shitttt” dole ta hadiye kukanta ta rinqa jan zuciya tana rawar jiki saboda tsoro tariga ta ta saddaqar yau angama cinikin kanta dama Baffa yasha fada mata kanta zaiyi tsada.

Qwallah takeyi tana sharewa saboda gudun kada ya qara daka mata tsawa irinta dazun, batasan inda sukazo ba saida taji yayi horn ta dago firgigit kamar me bacci ta zubawa qofar ido cikinta na qara yawan kukan da yakeyi yana wani qulululuuuuu.

Juyowa yayi ya kalleta yayi murmushi yanda yaga alamun tsoro a fuskarta yayi bala’in qayatar dashi yace “gobe zaa yanka kannan naki jibi asha dabge”

Ai kafin ya gama mgnr ta fara kuka tana mammatse cinya saboda tsoron kada ta sakar masa fitsari a mota, Jan motar yayi da mugun gudu ya shiga cikin gdan gonar da gabaki daya dogayan bishiyun turare ne suka kewaye ko Ina na sai mangoro da gwaiba da zaitun gefe kuma dashen bishiyun zogale ne da auduga.

Bude qofar yayi ya fito itama ya bude Mata a zummar ta fito amma Ina ta tafi duniyar tsoro jikinta sai kyarma yakeyi, hannu yasa ya tabata yace “sauri nakeyi fito muje na kaiki inda zaki zauna kafin na dawo”

Kuka ta rushe masa dashi ta fado daga motar ta riqe qafarsa tace “don Allah Kado kayimin rai mutuwa mutuwa wayyohhhh mutuwa idan aka yankani a cinye naman jikina dama ance ku yan birni cinye naman mutane kukeyi shikenan Baffa shikenan Gwaggo……”

Dagata yayi cak yayi mata daukar jarirai ya nufi wata yar siririyar hanya da ita ya tura qofar ya shiga ya mayar ya rufe ya direta a saman kujera ya zauna a kusa da ita ya dago kanta yace “bakyaso nasa a yankamin ke?” Saurin daga kai tayi ya hadiye dariyarsa yace “ok tashi ki shiga dakin can kiyi wanka akwai kayan tsarabar da nazo miki dasu a mota zan kawo miki kisa idan kin fito kuma kici abinci kafin na dawo idan kikaqi ci aradun Allah sai nasa anyi gunduwa gunduwa dake da fatan kin gane?”

Saurin daga masa kai tayi ya miqe ya kama hannunta yace “ok muje na nuna miki bathroom din” miqar da ita yayi ya kama hannunta ya bude wani daki ya shiga tana rakube a bakin qofar har yakai bakin bathroom din yana Mata bayanin komai ya juyo yaganta tana mutsuniya a cikin labulen ta kasa budeshi wai ta shigo.????

Tsayawa yayi yana kallon ikon Allah yace “meyene kikeyi anan?” Shassheqar kukanta ta qara ya girgiza kai ya qaraso ya bude Mata tare da janyo hannunta yace “na fada miki banson kuka fah ko?”

Daga masa kai tayi yace “ok oya aje ayi wanka idan na dawo insha Allah komai ya daidaita da kaina zan wanke miki gashin nan” ajiyar zuciya ta sauke taja baya ta riqe qugu tace “cabdi kaji wani iskaro kuma kawai sai ka kama kaina ka wankemin aa yaseen nikam bazaayi iskancin nan daniba kuma ma aradu bazaka tafi ka barni a gdan yankan kaiba saidai mu tafi tare idan ba hakaba nayi arwala na hau ksn buzu nayi maka addu’a idan ka fita karka dawo ka makance ka kasa gane hanya”

Tunda ta fara mgnr ya qura Mata ido yana kallonta har saida tasa aya yaja numfashi yace “to je kiyi ina jirankin” neman guri tayi ta zauna tace “ni yar iskace da zanyi wanka dagani saikai a gdan salon ka rinqa leqoni…”

Dariya yakeso yayi amma takaici ya hanashi dariyar sai daga wayarsa da yayi yace “eh nayiwa Baba Mai unguwa magana yace zaayi abinda ya dace yanzu nasan hisba sunje nima yanzu nake shirin komawa”

Kashe wayar yayi ya fita tabisa da sauri tana kiransa ko juyowa baiyi ba ya fice da sauri ya kulle qofar yaja motarsa ya fice ta zube a gurin tana shure² tana kuka tana jijjiga qofar Amma ta kasa budeshi hakanan ta miqe ta koma can gefe ta rakube tanata kukanta tana Kiran Baffa Gwaggo Inna Jumme.????

Kuka tayi sosai tare da kifa kanta a kujera a haka har bacci ya kwasheta itadai batasan meye ya faruba Jiddoh anji baqon guri A.C na ratsata sai juyi takeyi harta bingire a qasa tanata baccinta.

__________Yana fita a kwanar komawa garin yaci karo da motar Hukumar Hisbah tana fitowa daga lungun yayi parking Suma sukayi suka gaisa ya tambayesu ya akayi nan fa suka fara bashi lbr wani cikinsu yace “Ai ranka ya dade munsha fama da tsohon nan taurin kaine dashi saida mukayi dan qaramin yaqi don cewa yayi babu ubanda zai hanashi daurawa yarsa aure da  Barau dan jaji a cewarsa daya baka aure gara ya kashe yar tasa, duk wani bayani da kake tunanin zamuyi masa munyi masa qarshe saida muka gwada masa qarfi muka kirawo abokan aikinmu police wlh yana daura auren yana kuka wai an shusheshi an qwace masa yarsa zaa siyar da it’s a birni, hmm waifa bayan angama mun qirga sadakin mun bashi munce ya riqe cewa yayi shi Allah ya tsareshi riqewa kuma itama yar ya sallamata tunda ance kaine ka saceta ka gudu da ita”

Ajiyar zuciya yayi cikin sanyin jiki yace “alhmdllh na gode sosai Allah yabar zumunci na gode sosai” komawa motar yayi ya dauko wani envelope ya suka karba sukayi masa gdy tare da qara jaddada masa cewa Ardo yace indai yaganshi ko yaga Jiddoh a saiya radesu da sanda.

Murmushi yayi yace “karku damu komai zaizo da sauqi insha Allahu burina kawai tseratar da yarinyar daga fadawa muguwar rayuwar da jahilci yake neman jefata insha Allahu zanyi qoqarin daidaita tsakaninta da iyayenta a lkcn da suka fahimci wacece ita suka gane kurensu na baya”

Juyawa sukayi suka nufi gdan daya killaceta suka shiga yanata washe baki kamar anyi masa busharar rahamar ubangiji.

Bude qofar sukayi suka shiga harda Amininsa Salees tare da sallama tana kwance tanata sharar baccinta, ya matsa gabanta ya tsugunna ya sanya hanunsa ya shafa fuskarta kasancewar batada nauyin bacci tayi miqa tare da banqarewa tana salati yayi saurin qara rufeta saboda riqarsu ce ta fulani iya cibiya a jikinta hatta cibiyarta a waje take.

Bude idonta tayi ta kalleshi Salees yace “Captain zamu iya tafiya tunda mun gama aikinmu? Ai bata jira yabada amsaba ta zabura zata miqe ya fincikota jikinsa kasancewar bazai iya bari aganta a haka ba yace “ke meye hakan ki nutsu kefa matar aure ce…..” Wata bangaza tayi masa ta miqe kamar walqiya ta tsalllakeshi ta shige dakin ta kulle, ba Salees ba hatta yan hisbar saida abin ya basu dariya Salees yace “sunan wani littafi wai mijin qwaila kai yanzu duk izzarka akan mace wannan qaramar alhakin ce ta ruda duniyarka?”

Miqewa yayi yace “wlh itace har nakejin kamar bazan iya rayuwa ba in babu ita Salees cikin wata uku son Hauwah ya haukata duniyata ni yanzu banmasan ya zanyi da itaba shegen tsokana ta yasa nace gidan yankan kai na kawota”

Dariya sukayi sukace “haka zaka sauko ka zama daidai da ita ka rinqa yimata mu’amala irin ta shekarunta saiku daidaita kassan yaro abokin yaro ne”

Miqewa yayi yaje bakin qofar ya murda ya shiga tana zaune nata kuka tana juya kai hatta kallabin data daure kanta ta cire ya matsa gabanta tanajin dumin jikinsa ta zabura ta miqe tayi baya a guje tana girgiza masa kai cikin sarkewar murya ta wanda yayi kuka ya gaji tace “nidai kada kabasu ni su yankani yanzu idan na mutu na dena ganinka na daina ganin Baffa na daina ganin Gwaggo na daina ganin Inna Jumme har Lamunde na daina gani”…………

Zamu ci gaba zuwa gobe.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button