Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
Uncategorized

MATAR UBA 29

Ad

_____

💦💦💦💦💦💦💦💦     *MATAR UBA*

💦💦💦💦💦💦💦💦

Daga Alkalamin ✍️

      

       *Milly*

                   Fadilah Yakub

                 *(MILHAAT)*

*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️*

                   *M. W. A*

 *Bismillahir Rahmanir Rahim*

CHAPTER 29

Not edited

Ganin farees sukayi ya tashi ya shiga d’aki Bai dad’e ba ya fito jikinsa sanye yake da shadda fari kal, yayi mutukar kyau, Hashim yace “Malam ina zuwa?”

“inda zaka je Mana,ai tare zamu je”

“Lallai aiki ya same ka”

Faysal yace “Daga Nan mu wuce gidan su Yesmin?”

Hashim yace “Allah shi kyauta”

Suka fice,motar da suka Zo dashi suka shiga Kai tsaye sai gidan su Safiyya.

💦💦💦💦💦💦💦💦

……….. Yar karamar tsaki Hashim yayi had’e da Duba agogon hannun sa yace “Guys dare fa ya farayi karfe Tara Saura”

Farees dake zaune a baya Yana lallatsa wayar sa yace “Eh Kuma sai munje ganin ta ba”

Girgiza  Kai kawaii yayi ya cigaba da tukin sa.

Safiyya bayan ta tashine ta tsinci kanta a d’akinta mummy sai ta tuna sanda ta yanke jiki ta Fad’i Yar karamar tsaki tayi ta tashi ta shige d’akin ta, Saida ta watsa ruwa kanta Kira Hashim d’in, tunda yace Mata Yana zuwa sai Rawar Kai take ta d’auko wannan ta ajiye wanchan, dakyar ta za’bo wani material doguwar Riga ta sanya a jikinta yayi matukar d’aukan jikin ta, ba ta tsaya yin wani kwalliya ba powder kawaii ta shafa ta d’an shafa lip glow ta fito ta zauna a parlor ta d’aura kafa d’aya akan d’aya karar cingam da tajine ta waiga ganin Mummyn ta na saukowa daga stairs , Murmushi ta Mata ita ma ta Maida Mata.

Tace “Mummy Ashe kin dawo?”

“Eh tun d’azu me ya same ki ne na ganki a yashe a kasa, kin tada min hankali?”

Cike da damuwa tace “Nima  fa ban sani ba mummy Haka kawaii sai inji kasala daga Nan Kuma sai baba rasa inda nake”

“Insha Allah zan nemi Miki magani don akwai wani malamin da nayiwa magana, insha Allah za a dace ke dai kawaii idan na Samo kici gaba da Sha, har ki samu sauki kinji?”

“Toh mummy Insha Allah”

Kare mata kallo tayi, tana Mai lashe Baki ganin yanda kirjinta suka cicciko sabida rigar fitted ce ya kama ta ‘dam sai Yar karamar gyalle da tayi Rolling da ita, gyallen Shara Shara ne har ana iya ganin bakin gashin ta da yasha wanki sai kyalli yake.

Nufo tayi tace ta na d’an shafa Mata kafad’a a hankali har ta gangaro kirjinta Tace “Daughter kinyi kyau sosai irin wannan kwalliya da dare haka, ina zuwa?”

Murmushi tayi Tace “Mummy Hashim ne zai Zo wannan kwalliyar tashi ce”

“Ya dawo Kenan?”

“eh ya dawo”

“Gaskiya  kinyi kyau sosai”

Tana maganar tana Mai cusa hannun ta a cikin rigar Safiyya, ga mamakina Safiyya bata motsa ba, sai ma Kara botsaro Mata kirjinta take, hakan na nufin maganin na tasiri a jikin Safiyya🤔.

Baraka duk ta rike ce a hankali ta zuge Mata da zip d’in rigar ta dake bata sa bra ba, kirjinta suka bayya na fari ne Kal sai bakin nipples d’inta da tati Baki kirin, wasa take dasu a hankali dukka su biyu suke sauke wani irin numfashi. Safiyya tun bata kulata tuni ta Fara Maida Mata da martani don tana Jin dad’in salon da Baraka ke mata, d’ago hab’arta tayi tana kokarin had’e bakin su wuri guda, kwasam wayar Safiyya ta fara ringing Jin karar wayar tayi saurin kawar da kanta, tayi picking tana sauke numfashin wahala.

“He… Helloo”

“Hy Kar dai kin fara bacci?”

“Aaa…. a’a ba bacci nake ba, ka zone? ”

“Eh ina waje, Amma kun chanza Mai gadi ko?”

“Eh me ka gani?”

“Dakyar ya bari muka shigo”

“kuka shigo? Kana nufin ba kai kad’ai bane Kenan?”

“Eh Ni da faysal ne”

‘dan ya tsina fuska tayi kamar Yana kallon ta Tace “Nifa Prince ba fa son faysal din Nan nake ba”

Dariya yayi yace “Meyasa My Princess?”

“haka kawaii”

“Toh fa Amma kin San shine babban Abokina fa ya zamuyi?”

“a canza shi man”

“ai bazaiyi bane, princess gashi yau har mu uku muka Zo”

“Kuma?”

“Eh yanzu dai fito, na kosa na ga my princess”

Murmushi tayi Tace “Gani Nan”

Ta Mike Tace “Mummy sai na dawo”

“Daughter yanzu tafiya zakiyi ki barni a haka ki duba kiga halin da nake ciki”

“Am sorry mummy yanzu zan dawo”

Toh kawaii Tace Mata,tayi ficewar ta.

Tun daga nesa suke hango ta, gogan naku farees gyara tsayuwar sa yayi ya jingina a jikin motar, Yana kallon takun ta sai Murmushi yake duk da gun ba wani haske sosai Amma Yana iya ganin kyawun fuskar ta.

Da sallama a bakin ta, ta karasa inda suke bayan ta gaishe su ta musu iso da parlor da aka tana da don baki, tun bayan rasuwar daddyn su suka daina amfani dashi Amma kullum cikin shan gyara yake.

Da kanta ta koma kitchen ta d’auko musu soft drinks da ruwa ta jero su a Kan tray sannnan had’a da glass cups guda uku.

“Bismillan ku”

Tana Mai nuna musu tray d’in, Hashim da ke kallon ta tun shigowar ta yace “Come and sit beside me”

Wani irin dad’i taji ta zauna a gefen sa, faysal sarkin kwad’ayi ya d’auki gorar exotic ya tsiya ya Fara sha, sake gaisawa sukayi a Karo na biyu, farees dai sai danna wayar sa yake Yana Satan kallon ta.

Ji tayi ya sama mata hannu ta baya, ta d’an razana , rad’a Mata yayi a kunne “Calm down, zip d’inki a Bud’e”

Tsuman zaune tayi ta kasa motsi da dabara ya ja mata ba tare da su farees sun sani ba, Hira suke sama sama.

Tace “Prince ina tsaraba ta?”

“Afwan princess tsarabar ki na Nan, yanzun ba daga gida nake ba da na taho Miki da ita amma gobe insha Allah zan kawo miki kinji”

Murmushi tayi ta amsa da to.

Faysal yace “Ya to guys ya kamata mu tafi ko dare nayi”

Turo Baki tayi Tace “Prince Kaga dalilin da yasa nace maka bana son shi?”

Zaro Ido faysal yayi yace “Ni d’inne ba Kya Sona to me na Miki matar mu?” 

Murmushi tayi don taji dad’in Sunan ta da ya Kira ta dashi tace “Always in kuka Zo sai ka ce ku tafi bayan ban gaji da kallon Saba”

Hada hannun sa yayi yace “Yi hakuri rankishidad’e wai naga dare yana yine,Amma tunda kince Haka mu zamu tafi sai ku kwana kawaii”

Dariya kawaii tayi tace “Baza a yi haka ba tunda yace zai dawo gobe na hakura”

“To mu muna daga waje” ya mike har ya nufi hanyar fita yaga farees sai faman kallon ta yake,baice komai ba yazo ya janye hannun sa,suka fice.

Saida suka fita farees yace “Malam ya haka ina kallon farin cikin Raina Kuma ka janyo Ni?”

“Dole ai kallo da kake Mata ya yi yawa sai ta gano ka ai”

“To sai me don ta gane?”

Tsaki faysal yayi baice masa komai ya nufi motar ya jingina dashi.

Farees ya tsaya a gefen sa yace “Mutumina wato yarinyar Nan ta had’u komai dai Masha Allah, Kaga wani tafiya alaji dukkanin jikin ta abun d’aukar hankaline”

“Hmm Nan ma baka ga Asiyah ba,aj wannar Rabin kyau Asiyah take dashi”

“To d’an bakin ciki Ni dai tamin”

Dariya kawai yayi ya cigaba da dannan wayarsa.

“Yanzu Dan Allah tafiya zakayi,nifa ban gaji da ganin ka ba”

“I know princess gobe insha Allah, da wuri zanzo musha Hira,da fatan kin tana da min labarai?”

“Eh sosai ma”

Mikewa yayi yace “To tashi muje ki rakani Kinga suna jira na”

Tashi tayi,tayi wani irin Mika Wanda yasa shi saurin kauda kansa ganin kirjinta ya bayyana yayi saurin fara tafiya, ji yayi ta rungumo shi ta baya sai da yaji wani shock a jikin sa, kamshin turaren ta ya ziyarci zuciyar sa.

Wani irin ajiyar zuciya yayi,tana Kai Masa kiss a wuyar sa duk ta fara rikita shi yayi saurin fincikota suna fuskantar juna yana sauke numfashi sama sama, Murmushi yayi ya kauda kansa Rai a ‘bace yace “what’s the meaning of this?”

Ad

_____

1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button