Uncategorized

MATAR UBA 29

“Love”

Ji yayi kamar ya tsinke ta da Mari sai Kuma ya tuna kanwar farin cikin sa ce sannan bata hayyacin ta, Murmushi yayi ya shafo fuskanta yace “Saurin me kike? Soon zamu samu damar hutawar mu son ran mu sannan kin San hakan ba dai dai bane tunda ba a d’aura Mana aure ba tukkunna”

Cike da kunya ta sunkuyar da kanta ‘dago kanta yayi yace “Don’t feel bad kin ji ko so kike mu shiga fushin uban gijine ta girgiza Masa Kai yace “Good ,be a good girl” ya sumbace ta a goshi kana ya riko hannun ta sai da yaga sun kusa isa inda su faysal ke jiran sa ya sake hannun ta cikin salo na tare da ta fahimci wani Abu ba.

Yana karasowa faysal ya fizge key ya shiga ya zauna yace “Hash kai fa d’an kauye ne muzo gun budurwa ka you can’t even introduce me ko? To amarya ni suna na Farees abokin angon ki”

Dariya tayi Tace “Sorry Kar kayi fushi ba laifin sa bane”

“To laifin wane ne”

Hashim yace “Love ganinta ta yasa duk na manta komai”

“dakyau good night amarya”

“yauwa abokin ango” 

Murmushi yayi Shima ya zaga ya zauna a gun zaman Mai zaman banza.

Hashim yace “Princess good night”

Ya shige ta d’aga Masa hannu,horn sukace me gadi ya Bud’e musu gate suka fita,gun Mai gadi ta nufa sai faman balbale shi take Akan meyas aya Hana su shiga murya na rawa yace “Yi hakuri hajiya ban San cewar bakin ki bane, insha Allahu Baza a Kuma ba”

“Ya dai fi maka idan Kuma aikin ne baka so sai ka Sanar dani” ba tsaya Jin me zaice ba tayi wucewar ta.

Tana shiga parlor taga Baraka tayi baje daga ita sai vest da skin tight tana Shan ruwan lemo, d’ago kanta tayi Tace “daughter kin dawo?”

“Eh mummy na dawo”

“Ga Nan juice Kisha” Zama tayi ta tsiiyaya ta cika glass cup d’in ta kafa sai da ta shanye tass ta suke, Ba dad’e wa taji kasan ta na fitar da ruwan sai faman gyara Zama take ta kasa sukuni,Baraka na lura da hakan ta tashi ta kullo kofa tace “Good night daughter,kina Nan ko?”

“A’a mummy bacci nake ji”

“To kashe Kayan kallon”

Sosa keya tayi Tace “Mummy Nazo na kwana a d’akin ki?”

Murmushi tayi Tace “Eh idan kina so kinsan ai bazan Hana ki ba ko?”

Yar karamar tsalle tayi Tace “Thanks mummy zanje na watsa ruwa sai Nazo”

“okay”

Ta haura sama ,bayan ta kashe TV ta koma d’akin ta,ta watsa ruwa ko zata ji saukin abinda take ji Amma ina sai ma karuwar da yayi a gurguje ta d’auki sleeping dress d’inta,gajeren wandone da vest ta sa ta fice ta shiga d’akin mummy da sauri kamar an biyo ta, Baraka Tace “lafiya waya biyo ki?”

“Ba..bbaa kowa”

“Okay rufo kofar”

Ta koma ta rufe ta dawo bakin gadon ta zauna, Baraka chat d’in ta take tana Satan kallon ta.

Safiyya kasa samun nitsuwa tayi ta Fara shafa dukkanin jikin ta tana ciza leb’enta idonta a rufe alamun tana Jin dad’i, Baraka na kallon ta tace “Ki kwanta Mana kin zauna”

Murya chan ciki tace mummy bani da lafiya”

Tasowa tayi tace “Me ke damun ki?”

Hannun ta ta riko ta d’aura akan kirjin ta Tace “Wannan” sai ta fashe da kuka.

“Sorry sorry,me kike so na Miki?”

Cikin tsanin sha’awa ta cire vest d’in cikin muryar Shagwab’a tace “Kisha”

Baraka abun nema ya samu Murmushin samun nasara tayi tasa hannu ta cire mata Wando, ina ganin haka nayi saurin barin d’akin don bazan iya kallon kazantar Nan ba.

Farees suka Fara dropping Kan suka wuce gidan su Hashim, yana ajiye ya juya yayi tafiyar sa, side din mom ya leka yaga bata parlor a bayyane yace “Maybe tayi bacci”

Ya koma side d’insa.

Ruwa ya watsa Yana kishingid’e yana tunanin Wace ce ya kamata ya Kira Asiyah ko Diyya, a ransa yafi bukatar Jin muryar Asiya a yanzu shiru yayi yaji karar wayarsa d’agawa yayi yace “Yar Budurwata”

Murmushi tayi Tace “Na am d’an saurayina”

“Kin San kuwa tun d’azu nake ta tunanin ki?”

“A a king fad’i gaskiya”

“am serious,Diyya tayi baccine?”

“A a tana d’akin Umma”

“Umma batayi bacci ba Sha biyu Saura fa?”

” Eh tare muke yanzu shigowa na d’akin na gaji da hiran Kuma Ina bukatar Jin muryar King”

” Aiko kin taimakamin” dariya tayi suga shiiga hirar su sun d’auki tsawon awa d’aya suna waya Kan ta shigo,Tace “Masoya ana Nan ana ta soyewa na d’auka kinyi bacci”

“A’a waya muke da king tambayar ki ma yake”

Ta Mika Mata wayar kin karb’a tayi Tace “A a ki gaishe shi bacci nake ji wallahi har yanzu gajiyar Nan Bai sake ni ba.

Daga d’ayan ‘bangaren Murmushi yayi don duk ya gano ta kishine kawai yake cinta.

Jin hakan yace “Kinga Queen ki kwanta kema kinji ya kamata ki huta”

“Toh sai da safe”

” Yauwa please idan Allah ya kaimu gobe ki Bud’e WhatsApp ina son chat dake”

” Shikenan your wish is my command”

Ya Ce ” Thanks baby,to Amin kiss”

Dariya kawai tayi ta katse wayar.

Diyya ranta idan yayi dubu to ya ‘baci, kwanciyar ta kawaii tayi bata kula ta ba.

Asiyah sai juye take baccin yaki d’aukan ta,d’ago wayar tayi ta Bud’e  data ta Bud’e WhatsApp kamar yanda ya bukata,tana Bud’ewa ta tura masa da sallama sai ta kwanta tayi baccinta.

Hashim kuwa layin Safiyya yayi takira kusan sau uku bata d’ga ba,sai ya hakura yayi baccin sa.

A gurguje

A yaune Asiyah zata koma gidan, sai fargaba dake Diyya ce ta taimaka Mata wurin shirya kaya, Allah Allah ma take ta tafi ko zata daina ganin kayan bakin ciki,Hashim ta Kira ta Sanar dashi sai da yaji gaban sa ya Fad’i yace “Ya Salam yaune fa ko,wallahi Asiyah hankali na bai kwanta da zuwan ki gidan Nan ba amma babu yanda na iya”

” Ni kaina a tsorace nake fatana shine Allah ya tsareni daga sharrin ta”

“Ameen yanzu kinsan ya za’ayi?”

“Sai ka fad’a”

“zanje gidan naku idan naje zan Kira ki sai ki taho”

“amma meyasa?”

“Zaki  sani in Kika je,zan Kira faysal ya Zo ya d’auke ki yanzu” 

“To Shikenan”

Kiran faysal yayi ya sanar dashi dake shima so yake ayi ta ta Kare bai tsaya ‘bata lokaci ba ya wuce.

Duka biyu ta d’aga yace “Princess kina ina?”

“Ina gida”

“Yauwa Good Ina son ganin kine”

” Lafiya dai ko?”

” Eh lafiya nayi kewar kine kawaii”

Murmushi tayi Tace “sai kazo”

A tare suka katse wayar.

Babu yanda batayi dashi ba Akan su shiga ciki yaki,a fad’in sa garden d’in yafi sanyi a dole ta hakura ta kyake shi, message ya tura mata.

*ki shigo* 

Ba ta tsaya Masa reply ba ta fice daga motar ta ma Faysal sai anjima.

Gate d’in ta shiga bugawa Mai gadi ya leko yace “Waki ke nema nema”

“Yar gidan ce,Hala Kai bakone ko?”

Murmushi yayi Yace “Hakkun ga kama Nan bismillah shigo”

Ya karb’i jakar hanun ya shige ta rufa Masa baya.

Tun daga Nesa ta hango ta tana son tabbatar da abinda idonta ke gane mata,Hashim tun shigowa ta ya hangota Amma yayi kamar bai ganta ba,a zabure ta Mike ta dafe kirjin ta tana ambatan “Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un”

Kallon ta yayi yace “baby  lafiya dai ko? Me ya same ki?” Murya na rawa take nuna Masa bakin gate Tace ” aa..aasi Asiyah”

Cikin sauri ya mike yace “Asiyah? A ina?”

A dai dai Lokacin ta karaso inda suke yana ganin ta yayi saurin rungume ta Sam a jikin ta Yana dariya kasa kasa.

Asiyah biye mishi tayi yace “Queen ina Kika shiga Haka,Kika barni Ni kad’ai?”

Yana maganar kamar zaiyi kuka,dariya taso yi sai Kuma ta daure Tace “It’s a long story king I missed you so much” Kara rungume ta yayi ita kuwa sai faman chusa kanta takeyi a jikin sa kamar zata shige Mai ciki.

Safiyya banda kallon su ba abunda takeyi kukan ma kasawa tayi, A dai dai Lokacin Baraka ta fito Tasha uban wando ruba jeans ne da Riga Mai kwala fuskanta sanye yake da bakin eyes glass ta rataya jaka a gefen hannun ta, cike da mamakin ta karaso inda suke Rai a ‘bace Tace “And what the hell is happening here?”

Previous page 1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button