

Wannan datan da zan gwada muku yadda ake sayan sa data ne tiktok wato Tiktok Bundle datan iya tiktok ake amfani dashi amma akwai hanyar da ake bi da zai baku daman kuyi komai dashi zakayi downloading ka kalli YouTube kayi chat da sauran su.
Wannan datan zaka sayi 2GB a naira N350 sai kuma 200mb a N50 kunga akwai sauki sosai kuma ko wani layi yana yi.
Da farko ka tabbata kanada kati a layin ka N350 ko N50.
Saika danna *131# idan ka danna saika zabi number 2 wato social bundle saiku sake zaban 4.
Saiku zabi wanda kuke son saya na N50 Yana kwana na N350 Kuma yana kwana 7.
Shikenan kun gama saya sai kuma yadda zakuyi amfani dashi yayi muku komai wato kuyi downloading da sauran su
Da farko zamuyi amfani da Vpn ne wato Stark Vpn nasan dayawa kun san wannan vpn din ku sauke anan DOWNLOAD
Idan kun sauke stark vpn din saiku bude ku danna inda na nuna da zanen nan.
Sai kayo ka zabi Ng MTN Tiktok Bundle 2020
Saiku danna wajen dana nuna da zanen kudan jira zaku ga yayi connected saiku cigaba da amfani dashi ku bude whatapp Facebook YouTube da sauran su harda downloading
[ad_2]