NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Kwance take a dakin Nenne dan ta dawo nan dan fakon ya Ahmad din
Can cikin bacci taji sautin muryarsa cikin sanyi yana dan mgn da Nenne shi bakin qofa tazo ta tsaya ta dan yaye lblen kadan yadda zata hanqoshi da kyau a hankali ta zuba mai ido duk ya canza ya wani rame fuskarsa tai sakau ya bar dan sajenshi ya dan baje ya qara fadi sabanin da dayake siriri yanayin shi gaba daya ya sauya zaune yake qasan carpet yayinda Nenne ke kan kujera ya dan miqar da hannushi kan kujerar ya kwantar da fuskasa kan damshe hannushi inda ya kasance kamar wurin baccin Aysha
Cikin sanyi Nenne
Ta kallishi gami da cewa Ahmad tashi kaci abinci kar yayi sanyi
Kai ya dan qara kwantarwa ya lumshe idansa a hankali ya motsa lips enshi yace Nenne naci abinci da Abba banjin yunwa
Kanshi ta dan dafe tace Ahmad ka dawo da wolwolarka mana tashi yayi yadan qara matsota ya daura kanshi kan cinyarta yace Nenne am bazan iyaba Na rasa farincikina dole wolwolata ta bace ya dan damqo hannuta yace Nenne wazan gayawa in as on Aysha har abadan in ba keba kullum nauyin zuciyata qaruwa yake suka mai zafi nakeji
A hankali Aysha taji kukan da take dannewa ya kwafce mata cikin sauri da kuka ta qarisa gunshi
Ganinta yasa ya miqe cikin wata iriyar radadi zai fita da sauri ta bishi ta fada bayanshi ta runqumoshi jikinta ta manna kanta tsakiyar bayanshi dumin hawayenta naratsashi da gyar ta iya budan baki ta juyo gabanshi cikin sautin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro tace ya Ahmad…

By garkuwan Fulani
[4/9, 2:24 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????
MI,WASMITI…page 1⃣4⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????

Murya Na rawa tace ya Ahmad guduna kake? meyasa ? Baka son ganina ko ? Cikin kuka mai tsuma rai tace ni dai har Abadan xan kasance mai yarda da zancen zuciyarka ce ta daura hannuta kan qirjinshi tasa daya hannunta kan fuskarshi ta ware yan yatsunta
A hankali ya lumshe qwayar idansa zafi Na ziyartar qoqon zuciyarsa da qyar yake fidda numfashi taci gaba da cewa zance fuskarka ba zahiri bane kai kace
Aysha bugun zuciyarkace ????
A.yanxu kuma sai ka shimfida ja rumtanka kan fuskarka Dan kawai kayiwa
Kakanmu biyeyya kan abinda bashi da iko a kai
Da qarfi ta riqe kafafunshi tana jijjigawa tana kuka
Ya Ahmad haqurinka zai cutar da rayuwarmu
Tuni jikinshi yayi sanyi sonta da yake dannewa qasan qoqon ransa da ruhinsa suka rinqa tsirgowa rauni sosai ya ziyarci zahirinsa
Hannunshi yasa ya runqumota tako manna kanta cikin qirjinshi tana sakin ajiyar zuciya hannunshi yasa yana share mata qwallar idanta sosai suke sauqe ajiyar zuciya Nenne kam tuni tabar porlon
Can kuma zuciyarsa ta darso zancen gskyar da aka rigada aka fada mai bashi ba ita kamar cikin razana ya balleta a jikinshi ya Dan tureta zai fita ta sake kamo hannunshi
Juyowa yayi cikin sanyin murya yace Auta Abba Na kirana ya janye hannunshi ya fita ranshi Na soyuwa
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
A hankali ya shiga parlon ya kwanta kan tattausan kujerar kaka ya harda qafafunshi ya daura laptop enshi kan ruwan cikinshi phone enshi kuma ya ajiye kan hannun kushin din ya lumshe idansa
Maganganun kakansu ke masa yawo a kai a ranshi yake gskanta jibewar Bappa Yaya numfashi ya furzar a hankali yaci gaba da cire abin a ransa
Kaka dake kitchen tana girke girkenta Na tsofoffi duk ta cika gidan da qamshin man shanu girki take tana ta zirga zirga kuma sai mita take ita kadai
Missxx ya Dan ja gajeren tsaki ita dai wannan tsohurwa bakinta bai iya shiru
Tazo parlon kusan sau 3 Amman bata ganshiba sai yazu da ta shigo riqe da akoshi sai qamshi yake
Tana ni bana son iyayi in zaki fito kici abinci ki fito irinku nawa akayi daga baya a dawo kamar za a hadiye juna…
Tsaiwa tayi da sauri ta kalleshi cikin da tsorita tace kai Dudabe yaushe kazo ban saniba ? Ai saikasa nai ihu mutum ko slm bazaiyiba
Shiru bai kulata ba ta sake ta kalleshi tana kai hannuta kan qafarshi da yake ta kadawa tace kai da Allah banson isa ehe Dan kai kazo ka sameni har gidana kuma inama mgn kamin banza
Duk dai bai kulataba ta juya ta ajiye akoshin kan santer table ta Dan matso tana ai nasani ba bacci kakeyi ba mutum sai baqin hali ni yau har ina murna bazaka zoba jarabatu kawai????ta ja dogon tsaki ta juya zata tafi da Dan sauri ya kamo hannunta ba tare da ya bude idonshiba cikin rashin son surutun
Yace
Dan Allah ki nitsu mana shin ke bakya iya Abu a hankaline
Ya tashi ya zauna ya jawota gefenshi yana gsky ni
Yau ba fada zamuyiba mgnar gsky nakeson muyi dake kaka ta Dan harareshi tace kar kawani min zaqin baki ban da masaniya kan tabbayoyin da kakemin kullum batun aurene dai ba fashi kuma dolenka ita zaka aura
Ya Dan kauda kanshi daga gareta Dan yasan zai harareta kuma yana son ta Dan bashi wani qarin hske kan batun birkiceccen auren da suke ta tunanin zai yiwu
Hakan yasa ya kalleta a daqile yace wai ke gani kike zakumin dolene ni zancen yayanki kamar tatsuniya nake ganinshi wlh kin San bashi ya haifeniba bare ya wani haqiqance a kainaba
Tace aiko tunda ya haifi ubanka zance ya qare
Da sauri yace (hey oyani handebo hala mai habe kudina) ke hajia yau kuma abin naki harda zagine
Edin ai naga kaima zagemin Yaya kake da niyar yi
A a Na isa Na zageshi gaban qanwarsa
Da yafima kam ta bashi amsa
Kaka ya kirata cikin tausarta yaci gaba da cewa mgnar gsky ni dai yayanki bai isa ya Sani abinda bana soba Dan bashine ubanaba
Amman matsalata Dan uwana sun cusa tarin damuwa a rayuwar Dan uwana klonta yake cikin neman mafita yace ni shawara nake nema a gunki Dan ni kam kwanannan zan Koma gun karatuna Amman nafison sai Na tabbata Na bawa Dan uwana farin cikinsa cikin raunin murya yace wlh kaka komai zai iya faruwa da Ahmad Ku tausaya mai tunda shi mai biyeyyene a gareku
Duk yanayinshi ya sauya azahiri ake gane tausayin Dan uwanshi dake cikin ransa
Kai ta Dan jinjina tace Dudabe ( no mi watta be alkawal be wadi daga dubi cabfande tati e tati ) ya zanyi da alqawarin da akayi 33 years da suka gaba ta bazan iya hana komai ba
Kallonta yayi cikin jin haushi yace ke kullum abi daya kike gayamin bakya tuna haramcin auren da kuke cewa za,ayishi
Yarinyar da muka fito ciki daya da ita insha nono in barmata da yake duk kun jibe shine kuke ta babatu a kai toh wlh zan shiriya zanje Yola gun baba Umar da iyayen Ummi Na tunda kunfi son sai wasu sunji barnar da kuku tutiyar aika tawa zanje nace baba Umar ni banaso kar a kuma hada koda sunana da wannar mayyar yarinyar ni Na tsani koda ganintane ban ko qaunar tunata ya qarisa mgnar yana tattara phone enshi cikin klon yarinta da take mai tace Dudabe kar kaje zafa kaji kunya wata ran harara ya watsa mata yace dudabo
Wlh in baki daina kirana hakaba bazan sake zuwa gidankiba ai dama bani Na kiraka ba tabashi amsa
Aysha dake jin duk hirar da sukeyi tana tsaye qofar shigowa dama tunda safe tazo kafin ya shigone taje gun matar mai gadin gidan kakartasu itama kanta kaka bata San bata nanba tsaye tayi idanta tab hawaye bata lura dashiba sai jin da tayi ya yarfa mata mari yasa loptop enshi ya hanka deta ta fada qasa shiko yayi wucewarsa

By Garkuwa Fulani 09097853276????
[4/9, 2:24 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????
MI,WASMITI…page1⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????
Tunda ya fita taje ta kwanta kan cinyar kaka tanata kuka mai shiga rai da gyar taita lallashinta
Cikin kuka tace ba gashiba ai kuna gani da idonku kaka wlh kun Sani sarai mugune ????bai qaunata kuma shine kuke wani cewa zaku qullamai ni kaka gajiya dani kukayi shine kuke Neman Mae kasheni ko ???
a,a Aysha insha Allah bazai kashekiba da yardar Allah zaki zama Zahra ⭐a gareshi
Tashi tayi ta gyara mayafin jikinta ta tura Dan bakinta tace Sam kaka buku duba haram ko halal kan batun aurenan shiyasa ba amfanin sauraronku
Cikin kunar zuciya tace
Ni ya riqada zuciyata ta bushe zan daina tsoron Hamma Yusuf koda ko kasheni zaiyi ta juya tai tfyarta kaka Na kizo Aysha tace anqi zuwan
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
Yau jumma,a kuma yaune baba bello da ya Abubakar suka dawo daga qasa mai tsari daga aikin umrah da sukaje gaba daya suna cike a babba parlon suna ta Dan hira Adam ma dayaje Yola jiya ya dawo Shiyasa suke cike a parlon sunata hira sai Aysha ne da take dakin su tayi shiru cikin tunanin. Ko meyasa ya Ahmad ke gudunta
Idanta a lumshe hawaye Na bin gefen fuskarta a hankali
Abubakar ya Sa hannunshi ya share mata qollar cikin lallashi ya dagota yana gyara mata gashin kanta daya Dan baje cikin tausarta yace ayyah autan Ummi meyasa kike kebe kanki daga cikin mu banajin dadi Sam nafison ganinki kina raha da walwalah Aysha ki yarda da qaddara ki jure zafin da kikeji duk abinda kikeji baikai abinda ya Ahmad ke jiba baki ga yadda ya dawoba Amman
A hakan yake bawa iyayenmu qarfin quiwar yiwa nasu iyayen biyeyyeh
Kanta ta manna a jikinshi taci gaba da sheshsheqar kuka tana ya Abbukar kafasan waye Hamma Yusuf kasan baida wani buri a duniya daya wuce yasani baqinciki ya Abubakar ko ka manta uwa daya uba daya muke a ina aka taba irin aurenan
Kai ya jinjina ya jawo hannuta suka nufi palon yana Aysha kada ki tsananta bincike
Ni zuciyata tsinkewa take sabida bansan meye a qasaba banson jin wani mugun qulli shiyasa banason binciken haka ya jata suka tfi
* suna shiga tana maqale da hannuta cikin hannu Abubakar suka zauna ta daura kanta kan damtsen hannunshi
Ahmad dake sunkuye da kanshi sai yanxu ya dago ido cikin ido sukayi da qarfi yaji zuciyarsa Na duka Tara Tara
Cikin qarfin hali ya miqe ya Dan kalli Yusuf dake murtuqe da fuska yace (biyaye in dulliko) mu tafiko kai ya Dan girgiza mai bazaka tafi ba eh yace yaci gaba da latsa phone enshi shi kuma cikin hikima ya zame ya bar gun
Dakin shi ya tafi
Duk abinda yake binshi da kallo kawai take bayan fitarsa kadan ta Dan saki hannun Abubakar ta miqe tayi woje

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button