
Daga bisani suka kama hanyar taraba a motako yasha mita gun kaka
8:27 pm ya sauqi kaka a qofar gidan ta kai tsaye gidan Anuty Sadiya ya wuce
A Can kuma gidan Anuty sadiyan tun bayan isha Ahmad yazo yana shiga bayan slmar da yayi bai kuma mgn ba
Ikram yarta tai gudu ta shiga bedroom tana mami ga uncle Ahmad yazo
Tare suka fito da ikram tana zuwa kan cinyarshi ta dale tana uncle xamuje gidan zoo ko kai ya Dan gyada mata ba tare da ya bude idoba
A hankali Sadiya ta kalli Dan uwan NATA cikin sanyin murya tace Ahmad ka rinqa mai maita innalillahi ka yawaita hamdala kaji Dan uwana ?
toh yace muryayarsa Na rawa hawayen da yake boyewa suka samu damar zubowa Allah sarki Ahmad duk jarumta irin tashi ga so Na maidashi rego ko yaushe idansa bai bushewa da qollah???? haqurinshi ya fara gazawa cikin sanyi ya zame daga kan kujerar ya komai gefen Anuty Sadiya ya riqo hannuta ya daura kan qahon zuciyarsa yana mai Jan numfashi da qarfin yace Anuty numfashina tafiya yaketi kiji qahon zuciyata kamar zata stage ina tausayawa rayuwarta INA taushayawa biyaye a INA kuma tausayawa Maryam Dan zan aureta ne kawai Amman ba batun so kam gashi matsalar Aysha ko
tafi komai damuna a duniya wlh Anuty da mutuwa nayi da yafi min da wannan rayuwar gomin ko nasani Nanda Dan wani lkci zan mace Na barku ya daura hannushi kan jinyarta yana mai cigaba da cewa Ayyah
Anutyna zan mutum Na barki nabar Aysha zan barki da Yusuf da Adam Na tabbatar duk abinda zan miki zasu miki toh Amman Anuty duk duniya ba mai yiwa Aysha abinda zan mata biyaye baya Sonta bare ya riqemin amanart Anuty zanbar Amanar Aysha a gunki keda ummina ku kadai ne zaku iya riqemin amanrta bazan ba Yusuf amanar Aysha naba Dan nasan bazai riqemin ba Niko banason abin da zai gasamin Dan uwa
Kuka
Sosai sukayi cikin kuka mai tsuma Sadiya take fadin bazaka mutuba Dan uwana zakarayu zamu rayuwa tare zamu zamewa Nenne mu 3 tamkar da 30 Ahmad banda qawa ko aminiya kune kawayena kai dasu Yusuf
Ahmad ni INA gidan miji in kamutu zakabar Nenne mu da kewa
Rabi,u bazai iya mata kula da biyeyyar da kake matanba
Da Sauri yace Anuty banso Rabi,u ya kasance mai irin halina gashi ni yanxu hiyayyarce ke shirin rabani da duniya
Bazaka mutuba Cewar Abba cikin mmk Sadiya ta kalleshi tana Abba yaushe ka zo ?
Tun dazu nazo Sadiya duk naji hirarku Sadiya Yusuf Na Haifa Amman Ahmad shine jigona insha Allahu Ahmad bazai mutuba Shi daya da nake gani naji sanyi Abba kuka yakeyi harda hawaye Ahmad ya kalleshi cikin dauriya yace Abba dama kana zuwa gidan Anuty Sadiya ne ehh gashi kuma ka gani aini yawanci Abba kanxo muyita hirarmu Amman Sam baba shi baya zuwa ko kadan suka danyi dariya
Abba yace toh ai dama ni ya kamata Nazo bashi ba tunda shi yanaga gidan surkine ni kuwa gidan ma,aikacin asibitinane kuma mijin y’ata
Haka dai sukayi SLM suka tafi suna fita daga layin Yusuf kuma Na shiga Amman basuga junaba da yake akwai cikowar ababen hawa
Cikin tsoro da firgici Yusuf yayi kan Anuty Sadiya jikinshi har bari yake ganin halinda take ciki
Kuyi haquri masoyan wannan littafin insha Allahu zan Duba qorafinku nason Na yawaita Sa fillanci a ciki haka kuma INA Baku haquri da jinkirin da kuka gani
I love all makaranta wannan littafin
Fasaha Writers INA gaidaku Auntys din kamaluuuu
????
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????
MI,WASMITI…page2⃣6⃣to3⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????
Cikin kaduwa yace Anuty meke faruwa? ya Na ganki haka kiga yadda fuskarki ta kumbura ?meya sameki ? Haka ya jero mata tabbayoyin
Cikin qoqarin boye damuwarta tace
Kai Yusuf me haka ka firgice gaba daya kawai ciwon idone ke damuna kuma yanzuma Abba ya kawomin mgni
Hannuta ya kamo suka zauna kan kujera ya kalleta da kyau ya Dan kauda fuskarsa gami da yamutsa fuska
Cikin kula tace Yusuf meke damunka
Lips din shi ya Dan ciza gamida Dan kamo Na kasan yana tsotsa
Yusuf meke faruwa ne ka gayamin mana
Qara matsar lips din yayi yace Aunty Na tsani Aysha Na tsani Auren Anuty
Aysha fa burin Ahmad ce
Eh ita burin Ahmad ce Amman kuma zabin iyayenmu ne da suka zaba maka ita
Cikin takaici yace Anuty hardake bakya tuna makomarmu ba komai Yusuf insha Allahu ba wani Abu
Hmmm
Anuty ba haka naso ji daga garekiba Amman naga kema layinki daya da tsofaffinan
Cikin sanyi ta rinqa mai nasihar da shidai lebenta kawai yake ganin yana motsawa alamar mgn take
Can dai yace ni zan tafi har baking gate ta rakashi yaja mota ya tafi
Allah sarki yau kusan duk ba wanda yayi bacci Abba gaba daya ya karaya Nenne kuma kan sallahya ta kwana tanayiwa gudan jinin nata addu,a Yusuf kam abin ba,a cewa komai a jikin shi yakejin alamun ciwon zuciyarsa ke shirin dawowa Adam shima cikin tunani ya kwana shiko Ahmad ciwon da yakeji a zuciyarsa ne ke qaruwa kullum dare Anuty Sadiya kam kusan kuka ta kwana yiwa Dr Bashir mijinta kenan Dr Umar ma lamarin ya dameshi Ummi kuma tabbas tanaga an cutar da Ahmad haka dai kowa ya kwana zuciya a quntace
““”” Yau Monday bayan maqqariba duk suna tare a parlor kowa da abinda yakeyi su Abba ma duk suna nan
lami mai aikice keta kacaniyar ta a kitchen
Abba ne ya kalli Usman yace je ka kiramin Ahmad toh yace gamida miqewa ya fita,,,,,,,,
Tare suka shigo kai tsaye gaban Abba yaje ya zauna baba bello Na cemai Ahmad Yusuf fa ?
Yana wonka ne baba.
toh yayi kyau
Cikin gyaran murya Abba ya kalli duk kan mutanen parlor ya zaro wasu document dinsa daga cikin jakarsa
Ahmad ya miqawa yace ingo duk inda kaga za,asa hannu ka saka cikin mmk ya kalli abban yace toh Abba bari Na jira biyayena
Ido ya Dan qura mai gami da cewa kai nasaka ba shiba
Ahmad bai iya musuba ko da abokaima bare da iyaye
Duk ya shiga budewa yanasa hanu daya bayan daya ya gamasu tas ya dagasu ya hada ya miqawa Abba
Cikin tsantsar qaunar Dan Dan uwan nashi yace toh mutanen parlon nan ku zama shaida bayan shaidawar Allah ☝????ni Aliyu Muhammad Aliyu Na baiwa Dana Ahmad company Na dake birnin Abuja Na bashi halak malak Na kuma malla kamai gidana da yake anquwar fada nanan cikin taraba
Gaba dayansu farincikine ya cika fuskokinsu ba abin da suke fadi sai
Masha Allah kai Abu yayi kyau Abba Allah ya qara budi Nenne kam kukan farinciki takeyi sosai baba bello kuma fada ya kama haba Ali kasan abinda kakeyi kuwa ?
Da Saudi Abba ya katseshi da cewa Dan nayiwa danka kyauta shine laifin
Cikin jin kunya baba bello yace a a wlh ba haka bane Ali Ahmad ai dankane Aliyu .
Toh inko kasan da haka barunka kasa albarka kawai haka kuwa akayi
Ahmad kam da ya zama mutum mutumi sai yanxu yaji bakinsa Na furta
Jzkllahu bil jannah???????? Abba ubangiji ya jibanci lamuranka gamida yin sujjadah yayiwa rabbi godiya murya Na rawa ya miqa mahaifinshi yace baba ganifa kyautat da Abba yamin Abba Na ya gamamin komai a duniya gaban Abubakar yaje yana kalli Sadip
Na gani ya fada gamida cewa ya Ahmad ka wuce haka a gun abbanka runqumarsa yayi sukayi ta farin ciki kowa yaji dadin wannan kyautar Usman kuma cewa yayi ya Ahmad tukuicina mata nakeso
Ka samu Usman key din motarsa ya cilla mai gamida cewa ga tukui cinka
Wow Rabi,u da Abdul ke fadi usmanko rawar choki ya kama harda juyi
Dai2 lkcin Yusuf ya shigo da Sauri Ahmad ya runqumasa gamida nunamai kyautar da ya samu gsky farin cikin Yusuf tamkar yamafi Na Ahmad Adam kuma cewa yayi dole ayi walima a gongoje
Wunin ranar dai farin ciki ya dawo cikin family din saka makon farin cikin Ahmad din sun shirya kan cewa ran jumma zasuyi waliman shiri sukeyi sosai sun gayato manya manyan mlmanmu Dr Ibrahim jalo jaligo dasu alaramma malam Sulaiman gasu shehk Kabir Gombe su isa Aliyu fantami duk dai anata shiri
Gaba daya shirin walimar yadan kauda damuwarsu kasan su Bappa Yaya tuni anxo Dr Umar ma da iyalansa abokan Abba Dana baba bello da dai dukkan yan uwa musulmai