NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ayyah me aka cire
?
Da namiji

Masha Allah rabbi ya raya

amin yace
Ya Dan kalli baba bello yace baba
Yanxu zan wuce mambila Dan Na kwana biyu bamu hadu da Bappa Yaya ba
toh yayi kyau ka gai dasu yaushe zaka dawo ?insha Allahu Gobe zan dawo
Abba yace (Allah yare jam wartira on jam)
Allah ya kaika lafya ya dawo da ku lfy

Ameen ya rabbi yace gamida miqewa ya je ya sallami su Ummi ya kama hanyarshi shi kadai ????

Gembu Mambilah

Garfe 6 dai2 ya isa farfajiyar gidan ba kowa sai Dan hirarsu da yake juyowa daga cikin parlon baki ya Dan table gaida cewa badu da aiki sai surutu cikin gajiyar hanya
Ya bude Qofar kenan ita kuma tazo da Dan gudu gudun ta kawai sai ji yayi ta fada cikin girjinshi a take yaji jinin jikin shi ya dauke duk yaji tsikar jikishi Na tashi qoqolwar shi tayi dip duk network dinshi ya dauke
Cikin qarfin halin ya sunkuyar da kanshi Dan ganin wacce wannan
dai dai ya tabbatar ko bai ga wayeba yasan macece Dan yaji suka guda biyu a qirjinsa alamun qirjin macece ya have da NASA
Ido ya zaro woje Dan mmk da ganin….

By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
MI,WASMITI page
4⃣4⃣to4⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????

Yarinyar da ya tsana kamar yadda ya tsani abinda zai cutar da biyayenshi
Da sauri cikin jin haushin ta ya yarfa mata mari
Cikin jin zafi da sauri cikin raxana ta dago
Sosai ta qara tsorita ganin fuskar da bata qaunar gani da sauri ta juya dafe da fuska
Cikin zafi nama ya miqo hannu zai cabkota ya dirka mata Na jaki
Sadiq dake gaban ta
Yace kin banu
Aysha kauce
Da sauri ta ruga
A guje bata tsaya ko inaba sai cikin dakin innayi kan gadon mai rumfanta ta dale tana mai kukan takaici

A parlor kuma zama yayi bai kula kowa ba sai faman murtuqe fuska yake da huci
Bappa Yaya ne ya Dan kalleshi da kyau a ransa yake mmkin halin irin Na Yusuf shi har abada ba,a gane far in cikinsa da baking cikinsa ko yaushe fuska ba walwalah
Cikin kula yace
Kai Dudabe meke damunka kaketa huci
Anyi din
Toh yau kuma da bala,i kazo kenan?

Ehh da bala,i nazo
yanxu kai kuma kana da bakin mgn ne
Bala,I da fitina ya wuce wanda ka janyo mana
An janyo din nace an janyo ko
Aikin kawai Dan kaga ina binka ina sonka
Shine kake son ka samin hawan jini

Ka sawa kanka dai
Innace ta kalleshi cikin tsokana tace ayagi sarkin fada ka iso har ka fara daga shiga
Da dukan matarka kayi slm
Sannan ka sauqo kan Bappa an da kuma kanwa zaka kuma hawa

Kanki zan hau nai ta surface miki bala,i matuqar kika qara kiran waccar yar yarinyar kuma muna fuka a matsayin matata

Innayi ce tace toh dibino gwara muyi axumin mgn in ba so muke a hanamu baccin dare da sababiba

Oho dai can ta matse muku ya fada gami da daga kafada
Bappa Yaya ne yace
Toh tashi mu tfi
Masallahci Dudabe am
Bazan je da kaiba haka kawai kai ta wani kirana ‘Dudabe
Nacema bana so Amman taurin kai da son ka konamin rai ya hana ka bari ????

A haka dai sukaje sukayi sallah
Basu dawoba sai da sukayi insha
A parlor suke ta Dan hira yanxu ya Dan sauqo
Cikin kula ya kalli kakan nashi
Yace Bappa Yaya jibi in Allah ya kaimu zan koma wurin karatuna
Dan an nememu kwanannan
Cikin Dan jin sanyi yace
Ayyah dudabe zaka tafi kuma sai mai Nisan kwana
Ko zaka dawo ka samemu ko kuma shike nan an rabu
Duk da halin irin Na Yusuf yana qaunar kakannishi sosai a ranshi yana sonsu fiye da zaton mutum
Cikin qarfin hali yace ba komai kakana zan dawo Na samemu lfy
Innayi tace hmm Yusuf am ai dolene watara kam ka dawo ka samu bamu kan doron qasa ????
hannun ta ya kama ya hada Dana inna yace insha Allah ba komai

Suna cikin hiran Bappa Yaya ya miqawa Yusuf din phone dinshi yace hingo kamo min babanku
Da sauri ya kalleshi cikin tuhuma yace
Me zaka cemai
Kafasan ni bansan gulma
Dan basu San jibi zan komaba Na kuwa sanka da barin zance yanxu zaka shafa musu zancen
Cikin mmk da Al,ajab yake kallonshi
A ranshi yake cewa wato so yake ya zulle ya bar matar shi a nan toh lallaiko yaro shirinka yayi nitsa
A daqile yace
Ina mgn kayi banza dani
A Dan fir ya dawo daga nunanin da ya tfi
Dry yayi irin ta yaro man kaza kenan
A fili kuma cewa yayi toh Na FASA kiranma ba shike nanba?
ehh gwara kam
Ya fadi tare da miqewa ya nufi dakin innayi yana innayi zo kiban tea
Toh tace gamida bin bayan shi

Suna shiga ya hau kan mairumfanta ya kishin qida yana kallon rumfar gadon da yasha kolliya a ranshi yake cewa tabbas wannan gado yayi a rayuwarta kuma insha Allah sai Na shigarda gadonnan cikin tarihin rayuwa
Haka kawai shi kam yake son gadon kakar tasa haka kawai yake jin nishadi in ya hau gadon da farin ciki

Innayi CE ta katsemai ????da yakeyi tana toh ga shayin ko a kan gadon zakasha ne?

A a zan sauqo mana Amman ajiyeshi ya Dan huce
Toh tace gami da dire cup din a qasa

Itako Aysha tunda ta shigo ta.kwanta kan gadon
tana kukan marinta da yayi a.haka bacci ya saceta
Baccinta take cikin jin dadin gadon
Shiko Sam bai lura da ita a kan gadonba
Shiyasa yayi kwanciyarsa

Can cikin bacci ta Dan fara juyi a hankali ta daqo hannuta daya cikin sanyin baccin ta dire hannun kan qirjinshi
Lkci daya kuma ta mirgino da qafarta ta daura kan ququnshi cikin sekon 10 duk ta kanainayeshi

Cikin firgita ya bude idan shi da sauri ya tashi ya zauna har jikin shi Na bari
Cikin takaicin gani wacece ya
Daga hannushi sai da ya dubu kan fuskarta ya watsa mata maruka har 3 ajere cikin kidima da firgici ta saki kuka mai qarfin gami da bin bayan shi ta diro daga kan gadon
Cikin kuka dataje baking qofar ta juyo ta kalleshi cikin tsana tace mugu azzalumi Allah ya isana wlh bazan yafe maka ba ko qabarinka naci da wuta

????????ya zaro mata cikin zafin nama ya diro daga kan gadon yana fadin ke ????????ni kike zagi ?
Ehh din an zageka azzalumi
Aiko cikin zalumcin ya nufi kanta Dan yana iya babbalata in ya kamata ganin yadda ya nufuta kamar wani ma yunwacin zaki yasa ta arta a guje ????????‍♀cikin
Zafin nama ya rufamata baya

bata tsaya ko inaba sai cikin dakin Bappa Yaya
Da sauri ya riqota yana ke Ayshatu lfy kuwa ke da waye
Ita dai ihu take da.iya qarfinta tana
Hamma Yusuf ne Bappa Yaya wlh ka tare shi ka Sani baida imani zai kasheni
Toh me kika masa
Wlh.ni ban masa komaiba shine ya sameni INA baccina kawai yakama dirkata
Shi dai Yusuf huci kawai yake Yayea qoqarin fixgota
Cikin tsawa kakan nasu ya jawata ya turata bayanshi yace je kiyi zamanki kai kuma ficemin a daki ko yanxunnan Na kira ubanka nace kazo dukana

????????????baki ya ciza gamida kada kai yace wlh zaki shiga hannu Na kuma zaki gane kurenki yayi woje yanata huci

Bayan fitashi ne ya miqowa Aysha woya yace kamo min bello
Karba tayi ta ki rasa sai da ya daga sannnan ta miqa mai ta shige toilet

bayan sun gaisa
Cikin rada rada yace kai bello kasan Dudabe nata shirin tfy jibi jibinnan ko
Ehh yace mai Na Sani Amman shi yana tsamman ban saniba Adam ya zo ya gayamin
Toh batun matarsa fa ?
Ehh ai tare zasu tfi ko baya so Dan yanxu haka Na gama mata shirin tafiyarta kab
Dry yayi cikin jin dadi yace yauwa Allah ya muku albarka daku da zuryarku baki daya
Amin ya rabbi ya fada cikin jin dadi

Sannan yace toh ka kirashi gobe da safe kace ya taho da ita Dan in Nina fada bazai yardaba
Toh shi kenan Bappa
A haka sukayi SLM ya kashe woya yana dryar cin nasara

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button