
Da gwarin guywa ya nufi dakinta tun da tazo gidan bai taba shi gaba sai yau
Sosai yayi mmkin ganin ta konce hawayen Na bin fuskarta da sauri ya qarasa gunta cikin Dan kula ya tallabota ya daurata kan cinyarsa
Maryama ni nasaki kuka ko ki gafar ceni kar kijamin Allah ya isa
Kai ta rinqa juyawa tana zubda qollah???? cikin sanyin murya tace ya Ahmad ba kamin komai ba kuma ko kamin ma Na yafe
Toh meyasa saki
Kuka
Kaine ya Ahmad
Da sauri yace kuma kince ban mki komai ba
Ehh bani kake yiwaba
Toh me NAYI gayamin yake yar wuta Na baki haquri
Cikin kuka tace ya Ahmad meyasa bazaka Sa haquri a rankaba ya Ahmad ka ruqwumi qaddara mana ka dena azabtar da zuciyarka da ta maso yanka da halin da kake ciki
Cikin cije lebe yace maryama ba yin kaina bane bani da yadda zanyi
Cikin kula tace ayyah ya Ahmad duk da nasan ba sona kakeyiba Amman zan roqeka alfarma ka daina rufe qofar ka gareni
Da sauri ya katseta da cewa waya CE miki ban sonki kin tabajin inda Dan uwa yaqi yar uwarsa
Cikin kukan tace
Ya za ayi in yarda kana sona
Cikin qarfin hali da qoqarin ganin ya fatan ta mata yace zo zonannki gani
Bakinshi ya hade dannata ya rinqa tsotsar harshenta sai da yaji tayi nuqui ya zare bakinshi ya dan nunata yace
Maryama zabin Allah kece zabin da Allah ya min kuma bazanngi zabin mahaliccina ba cikin Dan jin sanyi tayi ajiyar hrt tace I love U so much my dear Broz
Me 2
Yace mata gamida fita ya nufi dakinsa
Kai tsaye toilet ya nufa Dan amai yakeji mai bala,in zafi yake jin yana tuqarsa daga qahon zuciyarshi
Sosai yaketa kakari ga wani zazzabi mai zafi da ya rufeshi a take
Cikin tsinkewar zuciya da frigata da tsantsar azaba ya zubawa a man da yake kwara wan ido ????
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
MI, WASMITI page5⃣1⃣to5⃣3⃣
Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????
Jini ne guda2 baqiqqirin dashi aman
yayi sosai
Cikin wahala da dimuwa ya koma cikin dakin kan gadon shi ya fada
Cikin maida numfashi a hawale cikin tausa yawa kanshi yake qoqe qollahr????da ta cicciko mai ido
A ranshi yake tunanin wannan karo Na biyu kenan yana aman jininnan ran da Maryam ta tare da yau kuma
Cikin tunanin da azabar da yakejin baccin wahala ya saceshi Dan wannan lkcin ya kasance kamar shine dare a gareshi daran kuma yakan zame mai tamkar rana da wuta a cikin zuciyarsa
Tin daga wannan rana Maryam take shigewa rayuwar Ahmad sosai Dan qoqarin qanin ta debe mai kewa ta Dan kawar mai da matsalolinshi
Ba laifi kuma iya dai dai gorgodo ya sake
Yana boye damu warshi Dan ganin Maryama manshi Na shiga ciki. Damu sosai
Sai dai banan gizo
ke saqanba
Ase a hankali ciwon zuciya ya gama raraka qarkuwar jikin Ahmad
Wata rana da aman ya sashi a agaba
Dole ya shirya cikin sirri yaje hospital gojin forko da akayi aka gano zuciyar Sa ta samu mugun raunin dr Jabir ne ya kalleshi cikin kula da tausa yawa yace Ahmad dole sai anma dashen zuciya
Kai ya sunkuyar cikin siyayar da qollah???? ya Dan kuma daqowa yace Dan Allah doctor ina Neman alfarmanka plx wannan mgn ta zama sirri tsakani Na da kai karka gayawa Abba Na
Cikin mmk Dr yace
Ahmad me kake nufi zaka boye musu abinda ke damunka ne shin sai ciwon ya kasheka ne kakeson su Sani
Ko nufinka bazaka nemi mgni ba
Na gayama dole ayi dashen zuciya kuma mu anan ba,ayi dole zamu fidda kai India ne Dan acan muke da qorarrun likitocin zuciya
Zan nemi mgn Dr kuma zan fidda kaina India a bincikeni in takama ajene ma Na tabbatar zaka tsaya min a mddin Abba Na
Toh meya baka son shi din ya Sani ?
Sabida zai cutu nikuma ban son abinda zai cutarmin dashi
In yaji shima zai iya kamuwa da ciwon Na tabbatar Abba zaisamu matsala matuqar yaji cutar dake jikina kaima da kanka kasan rayuwara ta azgara ai shiyasa
nafi son sai nasamu sauqi
Ko kuma sabanin n hakan
inyaso a gaya mai daga baya
Cikin sanyin jiki Dr yace haba dai Ahmad aishi cuta ba mutuwa bane zafin ciwo bai kawo qarshen numfashi
Haka dai yai ta kontar mai da hankali
Cikin wota 2 suka kammala shirye shiryen tfyar cikin sirri ba Tate da kowa ya saniba
Kullum Yusuf sai ya kira Ahmad da Adam dama wannan Al,adarsu kenan ko basa tare sai sun Kirayi juna da safe Dan jin lfyar juna da dare suyi sai da safe
Sosai Ahmad ke qarfin halinsa kan baya son kowa ya gane ciwon dake tare dashi
Lkta da dama in yaje gida yakan zauna yasa Nenne shi a gaba yana tuna wanne irin hali zata shiga ran da babu shi sautari in yaji haka yakan fita kawai ya komai part dinsu da a yanxu ya zama nasu Usman yai ta kuka
Wata rana da yamma yana zaune a parlon shida Maryam Na konce a gefebshi tayi pillow da cinyarsa
A hankali cikin hikima ya tura hannushi cikin rigarta cikin tafiyar tsutsa y sauqe hannun akan qirjinta
Ya rinqa shafawa
A hankali ta lumshe idanta gamida sauqe gajiyar hrt
Kanshi ya Dan ronqofo saitin kunnetan yace maryama tawa shin tsaka Nina da ke waye rego ya fada yana shafa mararta
A Dan kunyace tace
Ya.Ahmad me mukayi na raqunta
Biki ya Dan ciza yace yoh har yanxu ban samu Na baki rain on Magaji naba INA tsorofa kar bazan samu mai min addu,a ba
Da sauri ta tashi ta zauna kan cinyarsa tana fuskantarshi tace nacema bansan iri zancen nan naka ko
Toh nayi shiru
Masoyiyata maryama
Cikin jin dadi ta sanqalo wuyarsa ta hada bakinsu wuri daya ta rinqa bashi keutar kis masu zafi
Cikin bugatuwa yace Maryam mutafi daki
A kuyance tace
Kai ya Ahmad me zamuyi a daki kuma
Bakinshi ya kai saitin
Kunneta yace farauta zamiyi Na farauto baby’s
A kunyace tayi cikin daki
cikin fatan Allah yasa ta samu ciki a yau dinnan ko zai samu mgji Dan yau saura 1 week su tafi shi da Dr
Bayan komai ya LFA sun dawo hayya cinsu yana shafamararta yana Allah ka inqatamin
A hankali woyarsa ta fara suwa da sauri ya daga ganin Abba Na a rubuce a fuskar woyar
Toh ganin zuwa Abba yamxuma kuwa
Sauri sauri yayi wonka ya nufi gida
Cikin sanyi sanyi yayi slm gami da shiga parlon abban
Baya ya zauna gefenshi kadan daga qasa kan carpet
A hankali yace abba barka da gida
Barkadai
Ahmad
Abba gani
Cikin wani irin yanayi Abba ya dauki duk takardun binciken lfyar Ahmad din ya ajiye mai a gaban shi
Cikin mmk ya daqo kanshi ya zubawa abban Ido
Shi kuwa Abba komawa yayi ya zauna gamida dafe qirjinshi cikin cijewar voice yace Ahmad me wanna Ahmad ase a duniyan zaka iya boye min wata matsala taka
Cikin salqewar qarshe yace
Tun yaushe kake tare da wannan mugun ciwon ni dai Ahmad ka boye mun cutar dake jikinka
Cikin zubar qollah???? ya kontar da kanshi kan cinyar Abba ya rinqa zubda qollah???? cikin jin zafi azuciyarshi ya kalli abban yace Abba toh ya zamuyi ya rigada rayuwa ta zo qarshe dole
Kunasona INA sonku dole mutuwa zata rabamu zan tafi Na bar Yusuf da Adam cikin kadaicina Abba zakayi rashina dole da nasan wannan ciwon bazai barniba
Ina tausa yawa nennena ko ya zatayi ran da taga gawata a miwe a gabanta
Nan kuka yaci qarfin su su duka biyu aka rasamai bawa woni haquri a cikin su
Can dai Abba ya rinqa shafa kanshi cikin kontar da hankali yace Ahmad cuta bata kawo mutuwa ba mmk yanzu wanda ke da lfy ya mace Allah ya barmana kai din
Tun randa kukayi mgn da Dr jabeer bai bariya qara koda kwana dayaba har gida yazo ya gayamin matsalar taka kuma duk shirin tafiyar nan da akeyi dani akeyinta tare zamu tafi insha Allahu zamu dawo cikin nasara