
Ka kontarda hankalinka
Haka dai sukayi mgnarsu su biyu suka rufe
Yakarbi takardu ya tafi dasu
Part din Nenne shi ya nufa yayi SLM bata parlon Dan haka kai tsaye ya wuce cikin bedroom
Tana konce gefen gado cikin fara ta amsa slmar gami da nuna mai gefen ta a hankali yazo ya durqusa a gabanta ya manna kanshi kan cikin ta
Razana sosai Nenne tayi Dan wani irin sanyi da taji cikin cikin ta irin sanyi da taji a kwana kin da mahaifinta zai rasu hannuta ta Dora a kanshi hannu har bari yake tace Ahmad baka da lfy ne meke faruwa da Kaine ya kai Dana
cikin qarfin hali yace ba komai
Shiru sukayi Na Dan wani lkci can dai ta dago kanta ta leqa fuskar dan nata
Cikin razani da mmk ta taso zaune ????????????????
Ku biyoni a sannudai yanxu zamu fara ninqaya cikin lbrin
A gsky INA Alfa hari daku Tabital Fulaku group ban manta da kuba novels group
Dan gyaran kanmu INA jin dadinku????????????????
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
MI WASMITI page5⃣4⃣to5⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????
Cikin mmk tace kai Ahmad yanxu muna mgna yanxu kuma kayi bacci a take
Murmushi ya danyi gamida miqewa yace wlh baccin yaci qarfinane shiyasa Nenne am
Toh koma gidan ka kayi baccin ka
Toh yace gamida yi mata slm ya fita ya tafi
Yau Monday kuma yaune da yamma su Ahmad da Abba zasu tafi
Tin safe Maryam take Dan harhada damai kayanshi adan ma daidaiciyar jakarsa????
Ta Dan bude zip din bayan jakar kenan da nufin zata samai turarenshi a ciki taji takardu a ciki
A hankali ta jawosu Dan gyara shirin zamansu
Cikin mmk da zare ido ta nufi
parlon
Da sauri ta qarisa gun shi cikin tuhuma
Tace ya Ahmad
Me wannan me nake gani ya Ahmad ciwon zuciya ase dama abinda zai kaika India kenan
Sai hawaye da yake bin fuskarta cikin kukan tce ya Ahmad meyasa kayi shiru
A hankali ya daqo
Cikin sanyin jiki yace
Toh maryama in Na gaya miki ma mai muka iya bawai Na boye miki Dan wani abu bane
Kawai dai banson kowa ya sanine Dan gudun kar a gayawa Nenne Na
Cikin muryar kuka tayi dakinta
Da sauri ya bita
Tana shiga ta rufe qofar kan gado ta fada ta rinqa kuka mai zafi cikin firgici
A bakin kofa ya tsaya yana kiranta cikin salon lallashi da waqa waqa ina kikene masoyiya ta
Na duba gabas ban gankiba Na Duba yamma ban gankiba naje a arewa banga ya tamkarkiba ????????
naga yammata kala kala bbanga kamarkiba maryama tawa pito kixo gareni
Cikin kuka da Dan gudu gudu ta zo ta bude qofar
hannu ya bude mata cikin goge qollah???? ta fada cikin girjinshi
Ajiyar hrt yayi gamida meda hannushi ya matseta cikin jikin shi yana sauqe numfashi
cikin raunin muryar tace ya Ahmad tare zamu tafi ko ?
Ido ya lumshe gamida dagota yana kallonta a hankali ya rinqa shafa fuskarta hannushi daya kuma Na kan qirjinta yana Dan canza salon zance a hankali ya rada mata kiyi haquri ba Dadewa zamuyiba kuma kinga tare da Abba zamuje
Cikin zuba mata ido ya manna bakinshi da nata ya rinqa tsotsar lips dinta saida yaji gaba daya ta sake
Tana ta qoqarin kaisu qasa
Cikin qarfin hali
Ya Dan zame bakinshi daga nata ya jata suka koma daki kan gado suka zube cikin dabur cewar murya da buqatuwa yace
Maryama Na roqeki kar ki gayawa Nenne batun ciwona kinjiko kimin alfarmannan yake matata
Cikin sanyin jiki tace nayi alqawari bazan fadawa kowaba
Cikin ji. Dadi ya jawota cikin jikishi daga nan kuma suka shiga fagen yaqi suka rinqa kaiwa arna hari suna kashesu????????
A ranar jirginsu ✈ya daga sun isa lfy har an fara binceken lfyar Ahmad din..
Gasar saudiya ????
Cikin birin madinatul
Munauwarah
Yau kusan 3 weeks kenan da dawowar Yusuf da
Ciggam dinshi injishi da fada daga zuwa Nigeria Hutu aka manna mai ita
Duk sawon kwana kinnan Tun randa sukazo bata qara Sa Yusuf a idantaba
Tinda suka isa cikin gidan ta zauna a parlon cikin gajiya da yunwa
Tunda ya shiga part dinshi bata sake yin motsinshiba
Har aka kira sallan maqqariba
Sosai takejin kiran sallan da akeyi daga cikin masallancin Madina Dan gidansu ba nisa da masallacin zakaji duk abinda akeyi radau
Hatta hasken fitulun masalacin ana gani ras
Cikin tsoro da jin Dan jimamin gidan
Ta nufi cikin dakin komai nanan ras dakin tsaf anyi mai gyara sai qamshi yakeyi
Lkci daya kuma tunanin gida ya fado mata sai kuka
Cikin kuka take fadin shike nan haka zan rayu ni kadai duk an rabani da yan uwana ba uwa ba uba ba yayu ba qanne kuka sosai ya kofcemata duk da zuwa yanxu hawayen ta ya fara qafewa
Cikin kukan taje tayi alwala tazo ta gabatar da sllahn maqqariba bata tashi a wurin ba har aka kira isha
Sallan kawai tayi ta kuma ci gaba da Kukanta
Haka ta zauna ba ci ba Sha sai tunani da tsoro da firgici da suka isheta
Koda qari ya waye bata fito ko parlon ba haka ta wuni cikin tsoro da kadaici
Haka ta wuni ba abinda ke daga ta kan carpet din sllahnan nata sai alwala
Haka ta rayu tsawon kwana 3 in banda ruwan da takesha ba abinda takeci
Duk tagala bata hatta jikinta in ta tashi tsaye sai taji tana bari kamar zata fadi ga Dan banzan yunwa da jiri da takeji
Dole ganin tana qoqarin rasa ranta a rana 4 ta fito parlon cikin tafiyar gala baita ta nufi wani Dan steep Wanda daga dukkan alamu kitchen ne
A hankali cikin jin yunwa ta zubawa kitchen din I do komai Na buqatar rayuwa akwai can
Gefe ta hango firij da sauri ta qarisa gun cikin tasan hannu ta bude Da sauri ta rinqa ballot inabin ciki masu sanyi ta rinqa ci sai da taji haqwaranta sun mace da sanyi a hankali ta rinqa sauqe ajiyar zuciya
A wurin ta zame ta konta Dan jin cikinta Na murdawa konciya tayi cikin sheshsheqar kuka tana fadin ko mutuwa zanyi ba ruwan Hamma Yusuf mugu azzalumi ya ajiyeni a gida kamar karya ni kadai
Cikin qunci tace da ya Ahmad da sai gata ya isheni
Can kuma ta rinqa sake numfashi bacci mai dadi ya kwasheta a gun
Itace bata farkaba sai kiran sallah da ya tada ita
Cikin Dan jin qarfin ta dabi inabin da tufa ta fito takaishi dakinta ta dawo parlon ta Debi kayanta ta shigar
Dakinta
Tun daga ranan haka take rayuwarta sai tayi kwana 3 ana
4 ta fito ta danci fruits tun yana mata dadi har ya dena mata dadin sai dai taci kawai Dan kar yunwa ta kashe ta
Tuni kuma yuwwar ta shiga jikin ta duk ta Dan jeme Kuma ga rashin qarfin ko wonka tayi sai tayita haki
shiko Yusuf zuwa yanxu yana ma man tawa da wata halitta a cikin gidan duk da kullum yayi woya da mutananen gida sai sun tabbayeshi ita
Haka zai ta musu kone kone ko yace yana cikin makaranta ko gani yanxu Na fita gida ko kuma wlh INA cikin masallaci
In ance woyartafa sai yace ai ita tace bata buqatar woyar tawama ta ishemu
Haka dai rayuwa tayi ta juyawa
Ranar wata jumma,a tun da safe
Yusuf yayi wonka cikin shiga ta alfarma irin shigar larabawan Riga da wondone masu taushi bugun pakistan yayi rasa ya fito cikin haiba ya Dan kifa yar pulannar da suke sawa gashinshi mai laushi da bakinan sai sheqi yakeyi
Ya fesaturare mai qamshi gaba daya ya debi qamshi fa sheqi ya fito cin nitsuwa ya nufi masallahci Dan wannan dabi,ar shi kenan duk ran jumma,a
a masallacin yake wuni
Ita kuma Aysha tun safiyar ta tashi da wani irin ciwon mara mai tsananin Wanda ko motsi mai qarfin tayi sai taji kamar marar zata balle ga azabebben ciwon kai da zazzabi mai zafi
Cikin jikinta takejin sanyi Na ratsa hanjin ta
Haka tayi ta rawar sanyi cikin kuka
Haka ta wuni cikin azaba ko sallah bata samu ta tashi ta tayiba