NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Qarfe 3:00 pm Na Nigeria Wanda yayi dai dai da 5:00 pm Na saudiya
A hankali woyar yusuf ta fara suwa kamar bazai dagaba sai ya kuma daga yaga Ummi CE ke kiran shi
Cikin sauri sauri ya fita cikin harabar masallacin
Cikin mmk yake kallon sararin samaniyar hadarine baqiqqirin ya hado ga iska mai sanyi ta fara kadawa alamar forkon damina
Gaba daya ya zaman sararin samaniyar ta canca kala iskamai dadi keta kadawa yana sauqe nishadi cikin zucuyar duk wata halitta dake rayuwa a wurin

Suwar woyar ne ya kuma katseshi cikin duniya nishadin da ya tafi

Da sauri ya daga gami da yin sallama

cikin biyeyya yace yi haquri Ummi bana kusane
Hmm tace gamida cewa ka bawa Aysha woya
Cikin Dan yin Jim yace
Ayyah Ummi ai bana gida
Kana ina?
Kinsan yau jumna,a INA masallaci
Cikin Dan fada fada tace kai kaga shiga hankalinka rainin wayon ya isa haka ka kama kanka
Kullum nakira ka hadani da yarinya sai kai tamin kauce kauce
Ina gayama yanxunnan nakeso ka kaimata woya
Cikin Dan yamutsa fuska yace
Kiyi haquri Ummi in NAYI sallar maqqariba da insha zan kai mata

Ka kaimata kawai dai yau dinnan kam nace

Toh yace gamida katse kiran

Bayan an idar da sallan insha ya fito ya nufi gida cikin nishadi dajin dadin iskar dake kadawa idanshi ya lumshi gami da yin ajiyar zuciya sosai yanayin ke sashi nishadi

aduk lkcin da yaji irin yanayinnan shi kadai yasan yadda yakeji a ciki jikin shi jininshi kan carke ruwan kanshi Na sinkewa ta yadda yake sauqar mai da Sha,wa mai qarfin da fiddashi hayyacinsa
Cikin tsotsar lips dinshi da Dan rawar sanyi ya qarisa gidan……

Fatan alkhairi a gareku masoyana INA jin dadin irin???????? kulawar da kuke bani

By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????????

NAYI NADAMA

MI WASMITI page 5⃣6⃣to5⃣8⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????

Cikin takun mishkilanci ya qarisa cikin parlon
Ido ya Dan wore gami da qarewa parlon kallo
Cikin Dan mmk
Yace kamar ba
Wani bani Adam dake
Rayuwa a ciki parlon
Baki ya kuma tabewa gamida Dan buda hannu da Dan daga ka fada alamar ko oho shi dai bai shafeshi ba
Kai tsaye
Bakin qofar bedroom dinta
Ya nufa

A hankali ya rinqa Dan buga qofar
Har zuwa Dan woni lkci baiji motsinta ba
Gashi sai wolqiya da iska dake kadawa tako INA
Cikin fara harzuqa
ya murda marfin qofar gamida turawa da qarfi

Tsayuwa yayi can a tsakiyar dakin
Yana yan dube dube
A ranshi yake cewa toh ina ta shiga
Yarinya sai shegen kadifiri
Kofar mashigar toilet nata ya nufa

Da sauri ya tsaya gamida qara zubawa gefen gadon ido

Can ya hanqota a kasa konce kan carpet ta wani duqunqube sai karkarwa takeyi

Da Dan sauri ya isa gun cikin Dan mugunta yayi murmushi gamida Sa qafarsa ya cureta

Taba tan da yayi da qafarsa hakan yayi dai2. Haskawar wata iriyar walqiya mai tsananin haske a take kuma tsawa mai qarfin ta ratsa dukkan illahirin fadin garin
Ruwan kuma mai qarfin kamar da bakin qoriya ya kece

Abin yayiwa Aysha yawa ga firgici zazzabi ga tsoron kadaici ga abin da take tsoro kamar mutuwarta tsawa yana firgitate fiye da zaton mai karatu
Shiyasa cikin
Tsananin firgita
Ta miqe
Da qarfi ta fada jikin Yusuf din
Tasa hannuta bibbiyu ta qaqumo bayan shi qirjinta ta manna kan nashi qirjin cikin kidima gamida tura kanta cikin wuyan shi

Cikin wani irin baqon yanayi Yusuf ya nemi qarfinsa da kuzarinsa ya rasa gaba day sassan jikinsa sun mace ba wani abinda ya rege a jikinsa maiyin aiki sai zuciyarsa
Hatta numfashin Sa da jinin jikinsa sun dauke Na Dan woni lkci

So yake ya taqarqara ya samu ya hanka data Amman ba qarfin yin hakan
Cikin yanayi da ya hade mai
Ga yanayi Na sauqan ruwan dama yanayin da yafi komai tayar mai da Sha,awa
Ga qirjin mace da yake ji cikin NASA qirjin
A take ya fara fita haiyacin sa
Lkci guda ya fara rawan sanyi lips dinsa suka rinqa motsawa a hankali
Cikin kidi memmeyar
Sha,awa
Ya kamo lips dinshi
Na qasa ya rinqa tsotsa cikin fitar haiyaci

A hankali yaji sautin numfashinta Na sauqi kan wuyanshi
Dumin jikinta ya rinqa ratsashi
Kamar
A mafarki
Ya tuna wacece a jikinsa

Cikin tsananin jarumta
Ya tatara gaba
Daya sauran qarfin shi ya hanka data kan gado
Cikin juya mata baya Dan gudun kar ta gano halin da yake ciki
Ya fara surfa mata masifa
Can kuma ya juyo yana nunata da Dan yatsa cikin hada fuska ????yana fadin
Waike wacce irin fiti nenniyar yarinya CE
Shin baki da hankaline
Dan tsabar raini zaki woni shaqoni
Da gangan ko so kike ki kasheni ne
Toh wlh ki bude idanki da kyau ki ga waye a gaban ki
Ni Yusuf nake
Ba Ahmad bane ma rainin wayonku da zakuyi ta cakudashi

Ita kam tunda taji ya hanka data ta dawo cikin haiyacinta ta kifa kanta kan guiwowinta ta rinqa sheshsheqar kuka

A hatsale ya matso gab da ita dai lokacin da kiran Ummi ya shigo woyarsa
Cikin nuna mata yatsa yace
Ki rufewa mutane baki kinsa Sam ni bansan muna furci kekuma kince ke uwar muna furci CE wlh kika kuskura kikamin ba dai dai ba babbalaki zanyi ko a jikina
Nan dai ba Nigeria bane bare kina da masu goyon bayanki
Woyar ya miqa mata gamida
Cewa
(Da jabu leqquru do Ummi on yidi volugo be ma lutti a wanna am nafi kaku )
Ingo karbi phone dinnan Ummi ce ke son yin mgn dake saura kuma kimin muna furci

Hannuta har rawa yakeyi ta karba gamida karawa a kunneta
Cikin kewar juna suka kira sunan juna Na,am Ummi Aysha tace
Sai kuma kawai ta saki kuka mai cin rai ciki kuka
Tace Ummi
Banda lfy Ummi zan mutuwa
Ummi kince wa Hamma Yusuf
Ya dawo dani gida ni Na gaji
Cikin lallashi tace kiyi haquri Aysha ki nitsu ki saurareni mana ki daina kukan .
Toh tace gamida da bayahannuta ta qoqe fuskarta da ta cika da qollah????

Kina jina ko Aysha in dai zakinayin kukan in an kirki to ba mai kiranki Dan nima yanxu haka a boye Na kiraki Dan Bappa yaya yace kada aita kiranku Dan zaki rinqa yiwa mutane korafe korafe .

Cikin shan majina tace
Shike nan Ummi yanxu ni kam haka Zanyi ta rayuwa ni kadai cikin uquba????
Dan Allah Ummi ki taimaka kamin kince a dawo Dani

Cikin jin dadin zanceta yace nima den Na huta wlh in sun yarda a satinnan zai maida musu kayansu
Ko nima Na samu Na huta da jarabar tsiya
duk anbi an matsamin da kiraye kiraye
Kowa sai yace min fatan dai tana lfy wato ni kam ko oho in naga dama Na muuu bai da mesuba
Mayya kawai
Ya fadi a fili dai2/ lkcin da ya fizgi woyar
Cikin hikima yace Ummi
Kinji abinda naketa fama dashi ko ni kullum cikin lallashinta
Ko karatun ban samun inyishi yadda nake so wlh da kun yarda na maido muku da abunku in yaso in Na kammala karatun sai kuyi yadda kukace din

Cikin qosawa da zancen nasa tace
Kai saurara
Toh yace
Kana jina ko
Ehh ya fadi da Dan yamutsa fuska Dan yasan kwanan zance
Cikin umurni tace INA gayama ka kula da yarinyar nan
Toh yace gamida cemata toh
Ummi sai da safe
Allah ya bamu alkhairi tace mai
Amin ya fadi tare da katse kiran

Yusuf da Ahmad yawanci suna woya kullum
amman kwana biyunnsn Sam ko ya kirashi Abba ke daqawa
Yusuf yasan suna India Amman Ahmad cemai yayi sunje har kar business din sune

A CAN INDIA

Kuma kwana biyu kenan anata Duba lfyar Ahmad anyi nasarar gano zuciyarka ce ta stage sakamakon yawan damuwa da tunani da cushewar qoqolwa da numfashi
an kuma dora shi kan mgni duk da cutar tamai mugun kamu ta yadda dole cikin biyu za ayi daya ko ya rayu ko a rasa shi
Saka makon binciken da ake ta mai dinne yasa ko Yusuf ya kira dole sai Abba ke daqawa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button