
Abin ya Sa Yusuf a tunani ga yawan mafarkin da uwan nashi da yaketa damunshi sai dai in bai konta bacci ba
Yau alhamis
Tun da gari ya waye Yusuf ya tashi da wani irin kasala ga tsinkewar zuciya a kai akai
Gaba daya jikin shi ya sake shiyasa ko fita bai yiba
Yana konce
Kan 3 str dagashi sai Dan 3 qtr da yar farar sheet
A hankali yaji phone dinshi nata Neman a gaji a karo Na 7 kenan ta yanke bai dagaba
Duk lkcin da kiran ya shiga sai yaji wani irin tsinkewar zuciya
A karo Na 8
Ya Sa hannu cikin kasala ya daga woyar mujahedin ya gani cikin dan jin tsinkewar zuciya ya daga……….abinda mujahedin ya gaya mai shi yafi komai qara kashe
Ina Alfahari daku masu karatu
By garkuwan Fulani????????
[4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
MI WASMITI page
5⃣9⃣to6⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????
Mutuwar jiki
Cikin tsoro
Ya katse kiran
Baba bello ya kira cikin rudani
Yace
baba meke damun Ahmad
Baba meyasa Baku gaya min ba
Baba ya za ayiku boye Min abin da ke damun Ahmad
Cikin mmk
Baba bello ya tsaidashi yana
Fadin kai Yusuf ka nitsi ka tsaya
Wai shin waye ba lfy
Kuma waya gayama
Ni nasan lfy lau Abban Ku ya tafi da Ahmad
Cikin tsoro yace baba boyema sukayi ko Kaine kake son boye min
Cikin Dan rudewa yace waya gayama ?
Mujahedinne ya kirani yanxu yace min ya qansu a asibitin jinyar zuciya kuma yace yaga an shigar da Ahmad dakin aiki
Shi yaushe yaje India ?
Shima kwanan nan yaje ya kai mahaifinshi .
Cikin
Kon tarmai da hankali yace toh
Bari Na bincika
Naji
Da sauri ya kira
Adam bayan ya katse kiran baba bellon
Ko slmar Adam bai amsaba
Yace Adam
Ina Ahmad?
Cikin da Jim yace
Yoh
Ai basu dawoba
Tukun .
Toh me suka je yi a can ?
Dan tsaki yaja gamida jawo Amira dake konce a gefensa
Yana shafa mararta yace kai
Miraah kinyi yar lukutafa ji yadda kikayi nauyi
Cikin salon motsa love ta Dan shafa nashi marar har zuwa Dan qasa
Da qarfi ya matsota gamida sakin yar qara wash miraah zaki zauta yayanki fa
Yusuf dake jin duk abin da sukayi ya hatsala iya hatsala
Cikin ta kaici
Da tsawa yace
Kai biyaye ban son halin akuyanci fa kaji Dan iska Na kiraka zamuyi mgnar kirki ka woni tsayawa kana bunsuranci a gun yarinya qarama
Dan iska
Na mamajo kawai ka gayamin me Ahmad yaje yi a India
Cikin muryar Sha,awa ya lumshe ido yace Sam wlh kai banzane biyaye kai ka takura rayuwarka muma zaka takuramu
Cikin muryar gsky da gsky yace
Adam ko kasan Ahmad bai da lfy ne ko kasan ciwon zuciya Ahmad ke fama dashi
Cikin muryar karaya yace
Adam ina amanar da Na baka
Cikin zaro ido da tsoro Adam ya ture Amira ya tashi tsaye yanata fadin innalillahi wa inna ilaihi raji un
Gaba daya jikinsa rawa yakeyi
Cikin tsoro yace
Biyaye waya gayama ?
Cikin Dan fada yace ban saniba
Cikin tsoro ya koma ya zauna kan kujerar
Ahmad din ya kira
Kiran forko bai dagaba sai ana 3 ya daga
Cikin fargaba yace
Biyaye
Na,am ya amsa
Cikin qarfin hali
Ahmad Kaine ?
Ehh nine mana
Da qarfi yayi ajiyar zuciya
Kamar yana ganin shi yace Ahmad ka kalleni ka gayamin meke damunka ?
Cikin qarfin hali da qoqarin danne tarin da yake son taso mai yace
Ni ban da matsalar komai
Kai sai yawan tuhumar mutum ko yaushe ai shiyasa INA ganin kiran ka nake qin dagawa
Kai ya rinqa girgizawa kamar yana gaban shi yace
Ba gsky ka fadamin ba
Biyaye qrya kake min Na tabbaya matuqar muna Raye kuma muna halin lfy duk tsananin laifin da Na maka Na tabbaya zaka daga kirana
Ahmad meyasa kake son boye min muguwar cutar da take tare da kai
Gaba daya muryarsa ta rinqa carkewa
Ahmad ciwon zuciya ko
Ahmad an gayamin fa Sai kuma ya kasa ci gaba
Ahmad dake konce kan gado Abba Na gefenshi
Hannu yasa ya kamo hannu abbansu ya rinqa kuka kamar yaro
Kukan yake yana fadin Abba Yusuf yaji banda lfy
Abba meyasa batun ciwona ya isa kunnen Dan uwana
Abba INA tsoron halin da Yusuf zai shiga
Cikin ajiyar zuciya
Yaci gaba
da cewa
Abba Na INA sonku kuma Kuna sona Amman dole zaku rasani
Abba kamin alqawari zaka bawa Yusuf da Aysha da Adam ga maryama kulawa ta mu samman da zata dauke musu quncin rashina
Abba shima kuka yakeyi sosai
Yana zaka rayu Ahmad am
Zafin ciwo ba shine mutuwa ba
Cikin alamar tabbaya yace toh Abba ko Na rayuwa yanxu ai gaba dole zan mutun ko ?
Hannushi ya kama cikin kuka yace eh Ahmad mutuwa dolece Amman muna roqon Allah ya rufa mana asiri mu gaba ceku
Girgiza kai yayi cikin Roqo yace
Dan Allah Abba Na
Mu koma qasarmu ta aihuwa
Abba tun yaushe aka sallan memu Amman kace sai mun qara ganin wani doctor
Abba kayi haquri ba taurin kai nayi ma ba Abba Na mukoma qasarmu Na mutum acan a gabanka a gaban mahaifiyata a gaban baba Na
Abba kamin alqawarin muna komawa
Zaka kira Yusuf da Aysha suzo in musu kallon qarshe Abba INA son Yusuf da Adam su kasance sune masu Sani cikin makoncina
Kuka sosai abban keyi
cikin kukan yace nama alqawari insha Allahu jibi jibinnan zamu koma kuma zan hadaka da yan uwanka
Can kusan 9:00 pm
Yusuf ya kira Abba cikin rawan murya yace Abba insha Allahu jibi zan taho gunku Dan Allah Abba kar kace zaka hanani zanzo naga Dan uwana
Cikin sanyin jiki yace Yusuf bazan hanaku ganin junaba
Amman muna jibin zamu dawo
Kawai ka taho Nigeria mu hadu a can
Abba meyasa zaku koma ya samu sauqi ne ?
Eh Yusuf jikinfa da sauqi Amman dai kazo tare da Aysha.
To yace cikin cushewar tunani
Yana katsewa
Adam ya kira ya sheida mai yadda sukayi da Abba dan dama suyi zasu hadu a can
????????????????????????
KASHE GARI
Tun da safe Yusuf komai yake cikin sikewar zuciya yakeyi komai
a hankali ya fito cikin mutuwar jiki ya shiga mota da niyan tafiya airport Dan kammala shirya shuryen tfyar tasu
Cikin sanyi jiki
Ya fito cikin motar cikin gidan ya komai cikin woni irin sanyi da yakeji a jikinsa
Kai tsaye dakin Aysha ya shiga
Jikin qofar ya jingina ya zuba mata ido cikin ta kaici
Zaune take kan gado sai kuka take kamar wacce aka yiwa rasuwa
Masifa yakeson yi mata a ranshi Amman bai da garfin haka bare kuzari
Cikin ta kaici ya isa gaban ta
Hannu yasa ya dago kanta
Da sauri cikin razana ta wore idanta cikin ci gaba dakukun
Rai a jagule ya nunata da Dan yatsa
Gami da cewa
Wlh kina ban tsoro ke ko yaushe kina cikin kuka toh insha Allahu zakici kanki banga me ake mikiba banga da me Na regeki ba
Ido ta tsura mai cikin sake Sakin kuka
A kufule yace mayya
Ni ki tashi ki bani passport dinki banza
mayya gobe dai insha Allahu Iwar haka kina can
Gun su Ummi kiyita masifar kukanki
Cikin sauri ta miqe jikinta har rawa yakeyi
Beed side din dake gefen ta ta jawo miqa mai passport din tayi da sauran takar dunta gaba daya
Cikin harara ya karba gamida tsince wadanda yake da buwata ya watsa mata sauran
Kafin azahar kab ya kammala musu shirin tafi yarsu jirginsu zai tashi shida Na safe
Suma su Abba duk sun gama shirinsu tsafa suma tashin asuba zasuyi
Yusuf kam tunda ya fita bai dawoba sai 9:12 pm
ya shigo kai tsaye dakinshi ya nufa shirin shi yayi cikin sanyin jiki bayan ya gama hada komai ne
Ya Dan shiga toilet ya Dan watsa ruwan
Yana fitowa ya zauna a bakin gado
Cikin jin yiwa ya shafa cikinsa yunwar yakeji kamar zata kashe shi Amman kuma bazai iya cin komai ba duk da kuwa tun shekaran jiya da dere rebonshi da cin wani abu
Cikin sanyin jiki ya daga woyarsa
Ahmad ya kira a wunin yau wannan shine kirashi na 23 da ya kirashi Dan jin ya jikin shi
Abba ne ya daga woyar
cikin Dan fada fada yace haba Yusuf
Baccinma bazaka barmu muyi bane?