NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Maryam ce ta dauko abincin da suka shir ya musu ta rinqa jerawa a gaban su
A hankali ta matso kusa da Ahmad din
Cikin sanyi tace ya Ahmad ya jikin
Hannushi yasa ya jawo nata kanta ya daura kan qirjinshi
Yace maryama tawa kinga Allah ya nufa alqawarin da Na miki ya cika ko
Cikin jin kunya tace ehh ya Ahmad
Amman yazu dai tashi kaci abinci

Yusuf ne ya matso kusa dashi shi ya zuba mai abinci ya matsoshi Sai faman tura mai abincin yake kamar yaro qara mi
Da gyara ya danci loma 4
Sai kuma ya fara nishi yana ture hannu Yusuf
Yace ya isheni haka banafa iya cin abinci ko kadan
biyaye Amman kaga yau da ka bani abinci da hannuka Cikin qaunar Dan uwan taka gashi naci

Aysha dake maqale a hannu ya Abubakar ta Sa hannuta 2 ta sanqalo nashi ta daura hannuta kan damtsen hannushi
Cikin mmk da qaunar zuciya ta fashe da kuka
Gaba daya hankalinsu ya koma kanta
Cikin
Harara Yusuf ya buga mata tsawa yace
Wlh ko ki rufe mana baki ko nazo Na takamiki wuya
Banza kawai mai kama da mayya
Dan iskanci ki tasamu a gaba kina ihu
Munafuk…
Bai qarisa zancen nashiba yayi shiru gamida sunkuyar da kai Dan jin furucin Ahmad
Cikin zuba mai ido da alamun tuhuma
Yace
Biyaye amanar kenan ?
Hannu ya miqa mata Cikin lallashi yace autan Ummi zo nan ki gayamin waya tabaki
Cikin kukan ta fada kan girjin shi Sai da yayi wani irin ajiyar hrt
Cikin kukan
Tace ya Ahmad tunda ka dawo baka kula ni ba
Ka tabbayi kowa ni baka tabba yeni ba
A hankali ya ronqofo kan kunneta Cikin Rada
Yace ai
Ke Aysha matuqar INA Raye a duniya toh INA tare dake ba sai Na tabbayi woni ba
Amman kuma
A yanxu lkci ya qarato mana
Rabuwar Na gaba towa
Da sauri ta daqo Cikin mmk ta zuba mai ido
Cikin alamun eh gsky nake fada miki
Yace gatar da nakeso ki min bayan rabuwar itace addu,a
Cikin sanyi ya kuma kalli Yusuf yace biyaye
Haka mukayi da kai
Meyasa ka kasa cika min burina
Meyasa kake yiwa Aysha tsawa har yau baka bar hantararta ba
Cikin sanyin jiki yace
Ahmad yanxu wannan ba shine matsala ta ba

Ni kuwa itace matsalata
Hannushi ya riqo Cikin kula ya kalli Abba yace Abba meyasa kuka dawo? bayan jikin Ahmad har yanxu na ciwo?

Cikin nitsuwa Abban yace Yusuf Ahmad dinne ya matsa da Sai mun dawo
Gida
Toh a satinnan zamu koma ya fada yana mai kallon Ahmad din
Kai ya geda mai Cikin cewa toh Allah ya kaimu lkcin
Amin suka amsa baki dayansu

Baba bello ne ya miqe gami da cewa toh duk Ku fito mu tafi masallacin maqqariba tayi

A hankali Cikin hikima Ahmad ya rinqa qoqarin tashi Amman INA abin yaki
Cikin sauri Adam ya kamo shi ya miqar dashi
Fuskar Yusuf ko fal tsoro ya kalleshi Cikin tabbaya yace bakama iya tashi da kanka ne biyaye Sai in an dagaka?.
Dry yayi wace tafi wuta ciwo a ranshi yace a ni kam INA tashi wlh kai matsalar ka kenan Sa ido
Kai ya jinjina Dan gani quru quru Ahmad ke nunawa shi lfyarsa lau
Daki
Nenne suka shiga
Cikin davara ya kalli Yusuf yace kai turomin maryama kaima jekayi taka al walar
A a muje dai in samaka ruwan
Kai ya Dan juya yace nave zan iya Malam turomin matata ita nakeson gani kafa San INA hannu kusan wata 3 fa ban jitaba bata jiniba gwara kai taka matar tana katararka

Kallon shi yayi a gyatsine yace toh

Ayu uwar jaraba bari Na turoma ita ni ban nemi dogon zanceba ka dai tuna a dakin Nenne kake .
Eh ai nasani anan din nakeso Na sama mata jika da zai zame mata madadina kai Kuma ka samu abin gani a matsayina
Cikin mmk irin mgn ganun Ahmad Yusuf din ya juyo yana kallonshi
Ya bude baki Zaiyi mgn kenan
Maryam ta shigo
Cikin farin ciki Ahmad din yace yauwa maryama tawa zo nan zo yayanki yaji dumin jikinki
Cikin qaunar mijin nata ta fada qirjinshi
Hannu bibbiyu yasa ya ruggu mota yana sauqe numfashi
Ita kam Maryam tama manta da wani Hamma Yusuf a wurin
Shiyasa Cikin shogoba ta maqalo wuyanshi gami da furta mai
I miss u so much my dear broz
Cikin tau saya musu yace
Allah ko?
ehh mana ta fadi gamida narkewa a jikin shi

Cikin Dan murmushi yace toh daqo daqo kanki ki gani ……

Yusuf kam dake tsaye yana kallon su ganin halin da Ahmad din ke ciki???? yasa shi fita Cikin sauri har yana qoqarin faruwa….

Kuyi haquri masu karatu
INA jin qorafe qirafenku kan batun Ahmad Dan Allah kukam kiyi haquri kawai Ku biyoni a hankali zakuga Yadda abin yake

By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI WASMITI. page
6⃣4⃣to6⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????
Ganin da sauri Ahmad ya hada bakinshi da Na Maryam yana mata wani irin kidi memmen kiss
Yasa Yusuf ficewa
Da sauri
A ranshi yake cewa kome su Ahmad sukeji a jikin yara qanan nan ne
Oho musu

A daki kuwa tabbas Ahmad yayi missing din maryama haka Kuma ya nuna mata hakan a aikace
Sosai yake ta kissing dinta tako ina
Itama biye mai tayi
Gaba daya sun mance da cewa a dakin
Nenne suke
Cikin buqa tuwa Ahmad yaja hannuta suka fada kan gadon
Wasa yakeyi da iya son ransa
Cikin zaquwa ya fara qoqarin zuge zip dinta
Da sauri tace ya Ahmad a dakin Nenne fa
Na Sani maryama Na San a inda nake
Kiyi haquri yau kawai daga yanxu fashike nan
Gaba daya ya birkice mata ala dole ya samu ya biya buqatar Sa
Bayan komai ya lafa ne ya daddafe ya shiga toilet wonkan tsarki yayi yayi yishi Kuma suffatul kamal so hade da alwalarsa ya fito

Tin da ya watsa ruwan a jikin shi yaji woni irin sanyi ya ziyarceshi gaba daya jikin shi Kuma yaji kamar an rufe shi da danyen fata
A take jikin shi ya fara rawan sanyi

Yana fita rigarsa ya dauka yana zurawa a jikin shi gaba daya jikin shi rawa yakeyi

A Dan firgice Maryam ta matsoshi tana fadin ya Ahmad sanyi kake jine ? ko zazzabi ne ke damunka?
Kai ya rinqa juyawa Cikin cijewar voice yace shim fidamin darduma
Zanyi sallah a gida bazan i iya iya iya zuwa masallacin ba gaba daya muryar shi Sai fizga takeyi
Da sauri ta shimfi da mai
Yana tada kabbara
Cikin ikon rabbi duk ya nemi sanyin ya rasa
Ganin ya daina rawar yasa itama tafada toilet din tayi nata wonka

Shi Kuma Ahmad yana idar da sallan gaba daya
Yaji jikin shi ya sake
A hankali ya rinqa jin suqar zuciyarsa Na tsananta
Lkci daya zazzabi mai qarfin ya rufe shi ga tari
Yana Cikin haka Maryam ta fito
Da sauri ta nufi gunshi
Dai 2 lkcin da ta isa a dai dai lkcin ya fara wani irin amai jinine yake amayarwa guda guda

???????????????? da qarfin ta riqoshi Cikin ki dimewa ta rinqa kiran shi ya Ahmad ka tashi tashi mu tafi asibitin Nenne Nenne kuzo wayyo Allah Na ya Ahmad
Gaba daya ta rude Cikin tsoron
Taji yana kiranta da qarfin
Cikin fizgar mgn
Yace
Maryama je ki kiramin Nenne Na da Yusuf da Adam kiyi sauri kice Abba Na da baba bello su zo

Cikin tsoron da kidima tafita a guje babban parlon ta nufa
Gaba daya suna zaune shi gowarsu kenan
Tana zuwa hannu Abba taje ta kamo Cikin
Kasa mgn Sai nuna mai hanyar dakin Nenne take
Cikin firgita Yusuf yace Maryam INA biyaye Na
Ba mgn Sai komawa tayi ta kamo hannu Yusuf din tana ja
Da qer tasamu ta iya bude baki tace
Hamma Yusuf
Ya Ahmad zai zai
Bai tsaya ya qarisa jin zancen ta ba ya nufi dakin a guje
Gaba daya suma suka rufa mai baya

Yana shiga ya hanqoshi konce Cikin galabaita
Yana ganin Yusuf din ya miqa mai hannushi yana mgn da qar yace biyaye Na zo zo gareni zo inji dumin jikinka Na qarshe
Da sauri ya qarisa gunshi tallaboshi yayi ya ruqqumeshi a girjinshi Cikin kidima yace
Baba bello mu tafi hospital
Ya yunquro zai tashi dashi
Kenan
Yayi mgn da Dan qarfin yace biyaye barni barni a gida barni Na cika a dakin mahaifiyata a gaban idanta
Hannu ya miqawa Adam
Wanda tuni yaketa sharar qollah????
Riqe hannun juna sukayi Cikin tsananin firgita
Shi Kuma Yusuf ruqqumeshi yayi da qarfin kamar mai tsoron kar a kwaceshi kai kawai yake juyawa yana
A a a a ba inda zaka
Tafi biyaye muna tare
Aysha ko riqe da hannushi daya Sai kuka take kamar ranta zai fita

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button