
Cikin qarfin hali yace
Abba Ku gafarceni ya kuma kallon Nenne da ta fara zama mai daqushewar tunani yace Nenne da sauri ta matsoshi
Yace shin ba INA gaya miki cewar Allah da ya bakini ya fiki sona ba Nenne ya nake ga alamar kareya a idonki da qarfin ta riqo hannushi tace Na yarda Ahmad Na San Wanda ya bani kai ya fini sonka .
Toh Nenne inko hakane addu,arku kawai nakeso
Dan Allah kar ki bin da kuka
Ina ita kam a NEnne tuni ta fashe da kuka
A hankali ya juya kanshi gun baba belle mahaifinshi kenan Cikin murmushin qarfin hali yace
Baba Na zan tafi Na barka
Ga Nenne Na ka kulanmin da ita
hannushi ya kuma riwewa
Baba ka gafarceni idan Na taba yima wani laifin
Cikin qarfin hali baba belli ya daga kanshi yace Ahmad baka min komai ba Kuma koda kamin Na yafe maka duniya da lahira
Ahmad Allah ya bada Sa,an tafiya
Cikin sanyi yakira Abba
Abba Na kuka kake min ? Ya tabba yeshi
Kai Abban ya jinjina Cikin kuka tsosai yace a a Ahmad kaina nake yiwa kuka Ahmad kaina nake kokawa
Da qer ya daga hannushi ya goge qollah???? da ke bin fuskar Abban yanan murmushi
Cikin sanyi yace Abba Dan Allah INA da tabbayoyin da zan muku
A yau dinnan Ku daure Ku bani amsar su
Kai ya geda yace INA jinka Ahmad tabba yeni matuqar Na sani to zan gaya maka
Cikin gajiyar hrt yace Abba meyasa kuka hanani Auren Aysha?
Meyasa kukace Aure ya haramta a tsakanin mu?
Abba meyasa kuka hadata da Yusuf bayan shi uwa daya uba daya suke da ita ?
Kuma yaushe aka daura Auren Aysha da Yusuf?
A hankali ya kamo hannushi yace wadannan sune tabbayo yin ka ?
Ehh Abba
Cikin sanyi yace toh Ahmad zan amsa makasu kamar yadda ka buqata
Da forko dai Aysha yatace amman ba ta cikina ba cikin gsky da gsky ya nuna Dr Umar Ardo yace wannan shine mahaifin Aysha ma haifiyarta Kuma itace qanwata khadeeja wacce ta rasu
Da sauri Adam yace Abba me kake cewa?
Eh abinda dai kaji Na fada
ya bashi amsa
Cikin dimuwa yace kenan Aysha qanwa tace uwa daya uba daya
Ehh sosai ma kuwa
Nan ya fara basu amsoshin tabba yartasu
Kamar yadda kuka Sani khadeeja qanwa tace uwa daya uba daya dama a cikin mu mu 6 ne maza 4 mata 2 a gurin maHaifi yarmu mu 3 ne bello Sai ni Aliyu Sai Khadija
Itama inna yayan ta
3 Maza 2mace 1Ahmadu takwaran Ahmad kenan Sai hamisu Sai Aysha
Khadija qanwata ita aka fara aurawa abokina Dr Umar Ardo bayan sunyi Aure Allah ya azur tasu da namiji shine Adam Sai hydar kamar yadda kuka Sani ana tare kuka girma da Adam
Daga kan hydar bata Kuma aihuwa ba kamar yadda kuka Sani khadeeja Na matuqar qaunar Yusuf a ranta shiyasa tayi alqawari duk ran da ta haifi ya mace to matar Yusuf CE ta bashi duniya da lahira
Ku
Kuma bayan kunngama primary school dinki Sai aka sama muku makaran ta a bauchi
Inda kukaje kun Sani sai hutu ke dawo daku hutun ma Sai shekara shekara
Kuna js 1 khadeeja ta samu Cikin Aysha
Cikin ikon rabbi ta goya cikinta lfy ta aihu lfy
Tana aihuwa ta kira mahaifinmu tace ta aihu Kuma ta samu ya mace tace Kuma yarinyar yar nan matar Yusuf CE Na bashi duniya da lahira
Bayan awa daya da ahuwar jini ya yanke mata a take kafin minti 30 tace ga garinku
A haka mukayi kuka muka haqura bayan wata biyu aka aurawa Dr Umar Ardo goggonku Aysha tana zuwa da shekara data ta haifi Maryam
Inda itama Kuma tace ta bawa Ahmad ita amatsa yin mata
Dama a lkcin Kuma da aka haifi Aysha Nenne Ku ta aihu yaro ba rai tsaka ninsu sati 3
Shiyasa Sai ta karbi Aysha ta shayar da ita kaji dalilin da Aure ya haramta tsaka Ninka da Aysha kunsha nono daya mahaifiyar kace ta Sha yar da ita har tsawon shekara daya da woya
6 kafin ta yayeta
Batun daura Auren Aysha da Yusuf Kuma a lkcin kuna India a inda kuke hada digri dinki Na forko
A lkcin Aysha Nada shekara 13
Bappa Yaya yayi woni irin ciwon da ya firgita mu
Gaba data muka karaya to a nanne yake cemana batun daurin Auren Aysha da Yusuf a lkcin yasa aka daura Auren a tunanin Sa kar ya mutum bai hada Auren ba mu zo muqi cikawa khadeeja wasiyar da ta bashi
Tarin da ya sarqafe Ahmad ne ya tsaida Abba daga lbrin da yake basu
Da sauri Yusuf ya talla boshi Cikin azaba ga aman jini da yaketa kwarawa
Murya Na rawa yace
Yusuf kaji ko kaji abin da nake gaya maka Na tabbata
Su Abba bazasu hada haram taccen aureba
Cikin sanyi da daukewar numfashi ga wani zufa da yake ta keti mai
Yadamqo hannu Aysha ya kamo Na Yusuf ya hada su wuri daya ya tura hannu Aysha Cikin Na Yusuf din da qer Cikin wahala da fixgar numfashi yace… ..
Gaisuwata gareki
Hajiya Ramatu Allah ya jiqan mahaifinku da rahama????????
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI,WASMITI page 6⃣6⃣to7⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????
Cikin carkewar murya yace
Biyaye
Ga amanar da zan bar maka.
Sai kuma tari ya Dan carkeshi
Hannushi Yusuf ya riqe da qarfi ya kai kan qirjinshi ..
Tarin yayi sosai kafin ya da lfa gaba daya jikin shi ya sake idansa duk sun fiffito kan goshinshi Sai zufa ke tsatsafo a take fuskarsa ta dauki sheqi da qelli
A wahalce yaci
Gba da cewa
Ban saniba Yusuf ko zaka iya karbar amanata ?ban saniba ko zaka iya riqemin amanar tawa ?
Ban saniba ko zaka iya Sa farin ciki a rayuwar Aysha ?
Yusuf kam tamkar icce ya zama a wurin ya kasa koda qifta idan shi Sai zuciyarshi dake bugawa
Da qollah???? da ke bin fuskarsa
A hankali ya daqo hannushi ya shere hawayen dake bin fuskar Yusuf din ya kamo hannu Aysha ya jawota
kanta ya daura dai2 kan qahon zuciyarshi
Cikin rawan murya yace
Aysha kiji bugun zuciyata da zanyi Na qarshe a duniya
Ki ji lkcin da sonki a matsayin matar Aure zai bar jikina kiji lkcin da numfashi zai rabu da gangar jikina
A yau zaki gsknta cewar kece bugun zuciyata
Kanta ta daura kan qirjinshi ta Saki kuka mai ban tausayi
Tana ya Ahmad bazaka mutuba numfashi ka bazai bar gaggar jikin ka ba
Toh ya zanyi dole zan tafi Na barku
Hannushi ya daqo ya kalli inda Maryam ke
Durkushe Sai
Kuka take jikinta duk bari yakeyi
Cikin qarfin hali da kawaici da haquri da jarumta irin Na Ahmad
Ya miqa mata hannu Cikin sautin qarfamata zuciya yace
Maryama zo Maryama zo Maryama zo masoyi yata
cikin kuka ta tsura mai ido tana kallon yadda yake fizgo numfashi Amman wai a hakan yake qoqarin sata farinciki
Hannu ta Sa ta kamo nasa
Cikin sakin wani irin numfashi ya jawota ya daura kanta kan daya gefen qirjinshi
A hankali yace
Maryama tawa kin zamani Na zamake
Komai zanyi in babuke bazan ji dadiba
Maryama kontar da kanki a jikina inji dumin jikinki Na qarshe Maryama matso gareni ki ga fitar raina a take Sai ga wani irin tari mai qarfin ya turkeshi numfashin ya fara fizqa in ya shaqa baya fitarwa da qarfin yasa hannu daya ya qara damqe hannu Yusuf da Aysha da ya hada wuri daya
Ya Sa daya hannu Kuma ya damqi hannu Adam Wanda tuni yake kuka kamar mace
Kuka ????????????????????sosai Maryam da Aysha keyi Nenne ko miqewa tayi Cikin dimuwa kamar wacce hankali ya bar jikinta zata fita
Da qarfin Cikin tarin yace Nenne kiyi haquri zaki rabu dani Nenne ki kalli Rabi,u a madadina
Baba bello ne ya matsoshi Cikin qarfin hali da jarumta irin ta maza Sai kai yake juyawa yana cije lebe
Yace Ahmad Na yafema duniya da lahira ubangiji ya maka raya Allah ya sadaka da Mala ikun rahama
Ahmadu Cikin cijewar voice ya rinqa maimaita mai LA ila haillah muhammadura sulillah s a w