NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Motocin 3 ne a harabar gidan daya Usman ne ke jansu bb bello da Nenne sai Abdul da yake kusa dashi daya kuma Rabi,u ne ke jansu Abba da Ummi suna baya sai Anty Sadiya dake gefenshi a hankali suka fita harabar gidan sai dayar kuma Yusuf ne xaune a ma zaunin driver Adam ya zauna a gefenshi sai Amira da Aysha a baya Ahmad Na daga tsakiyarsu Aysha Na maqale da hannu Ahmad a jikinta duk ta rude

Kusan minti 20 da fitarsu bb bello Amman shiru yana zaune sai danne danne yake a lap top enshi tamkar ba masu shirin tfy ba Adam ya dan kalleshi cikin yanayi yadai yace haba biyaye tfy fa zamuyi kuma kai zamanka ai ya kama mu tfi ko shiru kamar badashi akeba sai gyara zamansa yayi ya dan kishin gida da jikin kujera Ahmad ya danyi mirmushi cikin muryar lallashi yace tuba muke yayana aimana afuwa a huce plss mu tf kasan Abba zai ta jiran isowarmu ya juyo ya kalleshi ya maida kanshi a hankali phone enshi ya fara suwa ya balle marfin motar ya fita gindin wata bishiyar manqoro ????ya zauna kan wasu kujeru da aka tana dan zaman mgn yakeyi kamar baison ya dan hada fuska yana mai cewa Rashida ni fa bana son fitina ai sauri kikayi aiki ne yamin yawa ko zaman kiranki zanyi cikin muryar gudun matsifarsa da tsantsar qaunarsa tce ayyah Yusuf yau kwana nawa bamuyi mgn ba kai baka kirana saidai in ni Na kiraka sallah guda bazaka kiraniba mu gaisa cikin gajiya da mitarta da surutun nata yace ya isa ya isa haka badai gashi yanxu mun gaisaba ni yanzu ina da abin yi da sauri tace dan Allah kar ka katse kiran Yusuf yaushe zakazo ne ? Barana ya bata amsa a gajarce ya katse kiran cikin jin takaici ta qurawa phone???? nata ido a fili take cewa ya Allah ka mallakamin zuciyar ????Yusuf ka juyomin hankalinshi gari Allah ka sassautamin sonsa a raina Rashida yar kano ce kuma tare sukayi karatu dasu Yusuf a India allah ya jarabceta da qaunar Sa a ranta shi kuma mishkilanci da taurin kai da ra,ayi sun hanashi maida hankali kan ko wacce mace

A hankali Ahmad ya zauna gefenshi biyaye ya kirashi cikin sanyi muryarsa tashi mu tfi ko ido ya zubawa fuskarsa hannu yasa ya shafa fuskar yace biyaye meyasa meyasa zakasa hannuna ya mari fuskarka Kasan kimar fuskarka gareni kuma kasa Na cutar da zuciyata bana qaunar duk wani abin da zai tabamin gangarjikinka da lfyarka wlh naji tsanar ta araina dan ta sani Na mari dan uwana da hannuna.
Cikin sakin fuska Ahmad yayi ajiyar zuciya ya shafa fuskartashi cikin murya mai nuna gskyar abinda yake fada yace biyaye zafin marin a fatata ya tsaya bai shiga cikin ???? zuciya taba hakazalika komai kamin duk zafinshi bazanjiba Amman da marinnan ya taba fuskar Aysha Na da zuciyata zata soku da dafi ????ya daura hannushi kan kafadarsa yaci gaba da cewa biyaye komai nakeso a duniya kana tayani son abin ya akayi ka kasa tayani son Ayshana meyasa zuqatanmu suka samu sabani kan Aysha ni duk zuqar numfashin da zanyi a duniya da nauyin qaunar Aysha nake janshi yayinda kai kuma da tsanarta kake Jan naka numfashin meyasa ya tsura mai ido cikin yanayin tabbaya idonsa sunyi jaa shi bai saniba mganganunshi qara samai tsanarta suke a cikin zafin nama da sauri ya nufi gun motar
Da garfi ya fixqota waje ya watsa mata mari ciki jin radadi tasa kuka ta dafe quncinta da gudu ta fada qirjin ya Ahmad tace Hamma Yusuf dan Allah kayi haqiri wlh bazan qaraba Amira kam tuni ta rakube jikin glass A hankali Ahmad yace ngd biyaye mu tafi tunda kayi abinda ranka ke so ya jata suka shiga
A fusashe ya figi motar
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
MAMBILA

Bayan isarsu baba bello da kadan suma suka iso parlon cike yake maqil da zuriyar bappa yaya bayan gaishe gashen da sukayi shidai yusuf su babba Amadu kawai ya gaisar ya koma can gefe ya zauna ya bude lap top enshi yai ta dan danne danneshi Sadiq yazo kusada shi ya zauna suna dan dubawa tare dan haqiqa yana qaunar yaron duk da ba wani mgn dashi yakeyi sosaiba

Abba ya kalli Ahmad dake zaune kusadashi yace Ahmad meya tsayda ku ? ya danyi murmushi yace Abba kawaidai mun tafi a hankaline ya jinjina kai yace toh kun kyauta
Bappa yaya ya dan kalli Yusuf daya murtuqe fuska yace kai Dudabe har yanxu baka Koma bane ya daqo ya zuba mai harara dan ba abin da ya tsana kamar kiransa da Dudabe da bppa yaya yakeyi yaci gaba da cewa Ahmad shi har yanxu hutun nasu bai qare bane ? Ehh da sauran lkci dai ya bashi amsa
Adam yace wai kai menaka da komawarsa ne ko a kanka yake zaune baba bello yace Adam haka naka dama kai inkazo dai toh sai kai ta sokano mana su innayi tamiqe tana nasan yusufa da tea bari Na kawo maka ta dauko flask en da cup ☕ta dire mai a gabanshi tace ga shayinka dan nasanka kananan kamar balarabe ya dan kalleta ya motsa bakinshi a hankali yace sai anjima zan Sha.ko Sadiq dake gefenshi Badon yana kallon bakinshiba da bazai San me yaceba inna ta dan tabe baki tace yayi ai In dai Yusuf ne ya iya gwatsale mutane Bappa Yaya yace Dudabe har baki 3 bai amsaba bai kalleshiba ya danyi dry yace Allah sarki Dudabe am mu muna sonka kamar mu mutu kai kuma kana qinmu kamar ka mutu duk suka danyi dry Adam ko dry yake hard a buga hannu yace madallah biyaye toh Bappa Yaya mu da bakwa son kuma ko zaku kaimu bola???? haka dai sukai ta hira da nishadi hirar zumunci

By garkuwan Fulani
[4/9, 1:47 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????MI,WASMITI…..page 5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????
A hankali ya direta kan kujera hadi da manna mata kiss a goshi Nenne ta kallesu cikin qauna ta murmusa tace kai Abubakar kamar dama ita kadai kai kewarta da sauri cikin dry ya duga gaban bb bello ya gaidashi da Abban su Ummi farin ciki take sosai tanajin dadin yadda Abubarkar ke mu,amala da qanneshi tamkar abokan watsanshi zafi sosai takeji a ranta in taga yadda Yusuf ke hantarar su da donqofarsu Sam baya zama dasu yayi hira Sam abin bai mata dadi amatsayinsa Na shine babba
hira suke sosai tana maqale jikin ya Abubakar ga Ya Ahmad a gefensu Nenne ta kalli Amira tace toh kunyi ta mai hidima yanxu kuma kun xo kuna ta surutu Baku kawo mai abincin ba da sauri ta miqe gami da dauko abincin Yusuf dake gefensu mamaki yakeyi sosai a ransa kome su Ahmad keji da maqalema yara qanana basa ko jin kunyarsu da gudun karsu rainasu abin haushi yake bashi sosai ya sake kallon yadda Abubakar ya ke ta lallaba yarinyar har abin kyamama yake bashi ga uban surutu da suke zubawa kamar parrot ko bakinsu bai gajiya da cokoikoiwa cikin qosawa da surutun nasu ya miqe ya zai tafi a lkcin Kuma Abubakar ya dan ture Aysha a jikinshi yace Auta baki kawomin ruwaba fa ta miqe kenan sukayi ido 2 da dodon nata cikin razana da tsantsar tsoronsa jikinta har bari yake bata San sanda ta furta إنا لله وإنا إليه رجعون،الله‍م اجرني في مصيبتي وأخلف لي خير منه‍ا ya kalleta da kyau yana qoqarin gano me take nufi shine matsifar ko qaqa ai bata bari ya idda tunaninsaba ta juya da gudu tai dakinsu hakanne ya tabbatarmai dashi din take qoffa yayi ya girgiza kashi gami da cije lips enshi ya fita Sukama sukaci gaba da hiransu Ahmad dai ya gano Abinda Yusuf ke nufi Aransa yake mmki wai ace mutane uwa daya uba daya Amman basa taba haduwa gu daya kamar wuta da auduga

⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button