NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Tsoro sosai ta ring a ji ganin yadda ya fita hankalinsa
Da sauri itama Cikin
Kukan taje
Gaban shi ta zare qura,anin a jikin shi
A hankali ta zo gaban shi ta durqusa
Cikin kukan
Ta rinqa kirashi
Hamma Yusuf kayi shiru Dan Allah ka daina kuka
Meyasa bazaka yiwa ya Ahmad addu,a ba
Wayyo Ummi Na ya zanyi kuka ta kamayi sosai Cikin kidiman
Ya jawota jikin shi
A yau yanaji bai da kowa a duniya Sai
Ita tunda itace ke kusa dashi
Gani yake ba Wanda zai San irin zafin da yakeji Sai ita
Shiyasa
Ya matseta da qarfi a jikin shi
Kukan yakeyi kamar yaro
Itama kukan takeyi kamar zata zauce
Cikin kukan tace
Wayyo Ummi Na
Wayyo rayuwa ta mana dubu
Wayyo Hamma Yusuf ni dai ka maida ni
Gida
Kanta ya manna kan qirjinshi
Yana nima Sai dai su Ummi suzo suga gawata zuciyata zata fashe ban San ya zanyi ba
Kanta ta daqo ta zuba mai ido lkci daya Kuma numfashin shi ya fara daukewa

Cikin tsoro ta miqe tana tsakiyar parlon tana bubbuga qafa
Tana kuka sosai ganin gaba daya kamar mutuwa shima zaiyi

Gaba daya ya fara murdewa kanshi Sai juyawa yakeyi da sauri ta zauna gami da Dora kanshi kan cinyarta
Gami da sakin kuka
Woyar ta ta laluba a wurin
Zakiyi ta kira
Kiran forko har ya tsinke bata dagaba Sai a nabiyu
Kiran Na shiga

Bashir da yanxu ya fito wonka bayan ya gama shanawa da matarsa ita Kuma yana shiga tayi
Bacci
Shisa har kiran ya tsinke bata dagaba
Kiran Na qoqarin katsewa
Bashir ya daga
Woyar
Cikin
Kuka tace
Hello zakiyi
Zakiya Hamma Yusuf ki gayawa Bashir Hamma Yusuf bai da lfy Na rasa yadda zanyi
Da sauri
Bashir yace
Aysha
Kuna INA meke damun Yusuf din
Cikin kuka tace Bashir kazo Dan Allah kazo kawai
Toh yace gamida katse kiran

Da sauri sauri ya zura Riga hannu kawai yasa ya daqo zakiya Cikin tsoro ta miqe tana lfy honey ?
Tashi tashi kisa kayanki Yusuf ba lfy
A tsorace ta shirya suka fito
Suka nufi anquwarsu Yusuf din mai suna Ibrahim Khalil Wanda Ya kasance yana Dan kusa da masallacin Annabi
Shiyasa anquwar ba kewa darene kamar rana

Suna shiga Aysha ta juyo Cikin zubda qollah???? tace Bashir kalli kalli yadda yakeyi
Da sauri bashir
Ya zauna gami da kamo shi
Kanshi ya rinqa shafawa wani Dan farin mgni gamida zaro wata yar allura qarama ya zira mai
A take Sai ya kuma rinqa mimmiqewa kamar Wanda ranshi zai bar jikin shi
Sai daddamge hannushi yakeyi
Yana juyawa
Ganin haka yasa Aysha qara rudewa Cikin kuka ta durqusa a gaban shi tana hama Yusuf ka tashi katashi bari in kirana mana su Abba su zo su dauke mu
Phone dinta ta Kuma karba a hannun zakiya
Baba bello ta kira
Cikin
Mmkin wake Neman shi a Daren nan
Da sauri yayi pikin ganin Aysha CE
Cikin kuka tamai bayanin a bindake faruwa
Sosai yaji zuciyarsa ya tsinke A ranshi yace ya Allah ka rufa mana asiri
Allah ka hanamu sake ganin wani duhun a wannan rayuwar
A fili Kuma
Da sauri yace
Yanxu ina Bashir din
Gashi nan ta fada gami da miqa mai phone din

A tsorace yace hello Bashir waimeke faruwa ne
Ina Yusuf dinne
A hankali yace
Baba ga shi yana konce yanxu ya Dan samu ya fara lafawa Na kuma yimai alluran banci yanxu ya samu yana Dan lfwa
Toh Wai Bashir meke damunshi ne ?
Wlh baba Yusuf damuwa CE ta mai yawa ga kadaci Yusuf yana buqatar kulawa baba wlh rayuwar Yusuf Na Cikin hadari gwara a dauki mataki tun wuri kasan Dama yana da hrt problem
Cikin firgita da baya nan Bashir din
Yace
Insha Allahu bashir a satinnan zan shirya mana zamu taho zamuzo mu ga halin da yake ciki
Toh bba Allah ya kawoku lfy
Amin ya amsa gamida cewa ka bashi duk kulawar da ta kamata
Ba komai baba insha Allahu zai samu sauqi
Allah yasa yace gami da katse kiran

A hankali ya fara nitsuwa Cikin sanyi ya fara lumshe idon shi
Bacci mai qarfi ya debeshi
Lkci daya ya fara sauqe numfashi mai nauyi
Cikin ajiyar zuciya Aysha ta matso gefenshi tana gyara mai konciyar tasa
Zama tayi a gefen tana Dan mai kallon tausayi
Bashir Kuma shima gefen ya koma gamida rungume matarsa
A haka bacci ya debesu
Ita kam Aysha gani take tana rufe idanta zai mutum shiyasa ta zauna Sai zubda qollah???? da takeyi

Sune basu tashiba Sai 5:00 Am
A hankali Yusuf ya fara bude idanshi Cikin dan sauran mayen allurar baccin
Ido ya qura mata
Yayinda qollah???? ke bin fuskarta
A hankali ya tashi ya zauna
Ya jingina da jikin 1 str

A dan
Firgici ta miqe tana
Bashir ya tashi tashi ka gani
Da sauri shima ya miqe gefenshi ya zauna
Cikin sanyin murya yace
Yusuf ya jikin dai ?
Kai ya jinjina gamida Dan motsa lips dinshi yace da sauqi bash
Masha Allah
To Aysha kinga Dan uwanka ya miqe Sai hankali ya konta a daina kuka
Ita dai Sai hawayen ta kalleshi tace ai baba yace zai zo a satin nan Kuma tare zai koma damu
Ido ya qura mata Cikin mmk yace waya gayawa baba banda lfy?
bashir ne yace yo wannan ai kasan mai fada
Zakiya ta kalli mijinta cikin kulawa tace ai gwara da ta fada nimafa jiya naji tsoro sosai
Juyawa yayi ya zuba mata ido
A hankali ya sauqe idanshi kan qirjinta
Rigar bacci CE a jikinta mai taushi Sai dai doguwace har qasa
Amman gaba daya ta koma ta manne a jikinta
Ido ya sake lumshwa ganin girjin nata yayi wani cur a tsaye
Lkci daya idanshi ya fara worewa suna Dan yin jaa
Kanshi ya sunkuyar Cikin kamo lips dinshi na qasa ya fara tsotsa a hankali

Bashir ne ya Dan kalleshi a fakaice
Baki ya taba a ranshi yace kaji Dan banza mai idon ganin mata mutum kamar maye
A fili Kuma miqewa yayi gamida kamo hannu zakiya yace
Toh mu kam zamu wuce gida Sai anjima Zan zo Na qarisa ma allurar taka
Kai ya geda mai alamar toh
Bayan sun fitane ya Dan sunkuyar da kanshi Cikin sanyi yace
Kinyi sallan ne ?

Kai ta girgi zamai Cikin zubda qollah????
Kallonta ya kuma yi Cikin rauni yace toh tashi kije kiyi sallan
Bata dai tashi ba shima Kuma ya kasa tashi Dan baijin qarfi sosai
A karo Na forko ya Sa hannushi ya damage mararsa lips dinshi yake son ciza ko zasu bar barin da suka farayi Amman ina a take gaba daya tsikar jijinshi ya fra tashi
Sanyin jarabar tasa ya fara ka dashi
Har haworansa Na dukan juna kat kat
Cikin qarfin hali ya miqe ya fada toilet
Ruwan ya sakarwa kansa Cikin ajiyar hrt ya rinqa murza jikinsa da samulu
Sai da ya watsa ruwa sannan yayi alwala ya fiti
Yana fita ya samu bata parlon sallah yayi Cikin
Kushu,I ya rinqa jero addu,oin nemawa Dan uwanshi gafara
Bayan ya idar da sallan ne ya zame kan carpet din ya konta
Idanshi a rufe
Yaji ta shigo dakin
Gaban shi tazo ta durqusa
Cikin sanyin murya tace Hamma Yusuf ya jikin baiyi mgn ba bai Kuma bude idanshi ba
Phone dinta ta miqa mai
Tana fadin gashi baba nason mgn da kai Kuma yace layukanka basayi

Tsaki yaja da qarfi gamida bude idanshi da tashi zaune
Hannushi yasa ya fizgota da qarfi har Sai da ta fada jikin shi cikin sauri Kuma ya tureta
Cikin masifa ya daqo hannushi zai yarfa mata mari
Sai kuma ya tsaya da sauri saka makon abinda yaji take fur tawa

By Garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI,WASMITI page 8⃣1⃣to8⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????

Wayyo Allah Na
Da sauri yasa tafin hannushi mai laushi
Ya rufe bakinta
Ido ta zazzaro Cikin qoqarin kauda kanta
Tana baya baya
Cikin mishkilanci
Ya rinqa daga qafarsa yana takawa a hankali yana qara matsota ita Kuma tana qara yin baya2
Har saida taji ta jikin
Garu

Ido ya tsura mata Cikin hada fuska
Ya dago hannushi ya kamo kunneta ya matse
Da qarfi
Da qarfi tayi qara Amman sautin bai fitoba sabida tafin hannushi da yasa ya to she bakin nata
Qara matse kunne yayi
Cikin yanayin gargadi
Yace
Kin San Allah ki kiyaye ni
In kuwa ba hakaba wlh zan babbalaki
Kaji yarinya da rainin wayo wato har kin samu damar murgudamin baki ko???? toh wlh Allah ki rufawa kanki asiri in ba hakaba kuwa
Hmmm ya fada gamida jinjina kanshi alamun zaki daku ????
Sake matse kunne yayi yana kinji ko bakijiba?
Kai ta gyeda alamun taji
Qara matsota yayi
Gami da manna girjinshi a jikin nata
Sake nauyin shi yayi kan qirjinta
Gami da matseta ya hadata da jikin ganin idon ta rumtse Cikin wahala jin yadda ya hadata da gini
Hannu bibbiyu tasa kan qirjinshi tana Dan tureshi
Kanshi ya sunkuyar Cikin boye halin da ya fara shiga
Lips dinshi ya kamo ya matse da Dan qarfi Cikin dauriya
Yace kina jina ko?
Uhum ta fada Cikin Neman iska Dan gaba daya ya matseta
Qafarshi ya daga gamida taka nata qafan Cikin mugunta
Yaci gaba da cewa
Wlh karki ga
Su baba sunzo
Kice zaki kasa min
Rashin
Kunya
Kin sanni sarai
Wlh ko sunanan dakaki zan
Barema ai kin Sani sarai
Tafiya zasuyi su barki
Tare dani
Ita dai Sai zaro
Ido ????
Take hannushi ya daga
Daga kan bakinta yace
Muna fuka
Da manyan idan nunki a wurin Na rashin kunya
Ita dai numfashi ta rinqa sauqe a hankali
Ta sunkuya ta dauke robar madarar
Har takai
Bakin qofar
Yace ke
Tsayawa tayi ba tare da ta juyoba
Cikin tsurawa gugunta
Ido yace
In Kuma kika yarda kikamin halin munafurci
Kinsan abinda zai biyo baya
Kinjini kam ko
Ehh tace
Cikin jin haushi
Toh me kika tsaya yi anan maza kauce daga nan
Da sassarfa ta fice
Tana Allah ya isana mugu kawai

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button