
10:00 pm
Suna parlo gaba dayansu suna ta hira
Yusuf Na zaune gefen baba suna ta dan hirarsu
Usman Kuma yana zaune tsananin Sadiya da Aysha suna ta hira yana nunawa Aysha pictures din Maryam da Amira da dai sauran mutanen gida
Cikin mmk ta kalli Usman tace kai
Ya Usman
Ga yadda Maryam ta qara fari yanxufa ta kaini fari Sai dai Kuma ta rame
Sadiya CE ta dan kalleta Cikin Dan jin bacci tace
Aysha
Maryam ai dole ta rame Cikin yana wahal da ita sosai
Kai ta daqo cikin rashin fahimta
Tace Anuty Sadiya wake da ciki?
Da Dan fara tace yoh
Cikin abin tsoro ne naga kin wani zazzaro ido
Yusuf dake gefen Sai a yanxu ya Dan kalli inda suke Cikin murtuqe fuska ya harareta da salon ai ita kam Sai zaro idan ta iya
Baki ta tura Cikin maida kanta gun Nenne
Tace
Nenne Wai da gsk Maryam Nada ciki
Fuska dauke da murmushi tace
Ehh Aysha da gsk Maryam Nada ciki ?
Cikin fara,a ta koma jikin Usman tace yes
Muma mun kusa mu zama iyaye wayyo Allah Na wayaga Maryam da baby
Da sauri ta Kuma tashi taje
Gaban baba bello
Cikin farin ciki tace
Baba
Tare zamu koma ko kaga kar ayi suna
Bana can
Dan kasan dole ni zanje Na rauni da ko yar ya Ahmad
Usman ne ya kalleta Cikin mmk yace da Allah can a reni muje biki ni mijiba baya fada
Bafa cemiki akayi ta aihu ba
Cikinda gaba daya watanshi 2 da sati 3
Mutum Sai shegen son yawo
Ehdin ANSo yawon
Ai ba kai Na tabbaya ba ehe
Gun baba takuma maida dubanta Cikin Neman alfarma
Tace Dan Allah baba kar a hanani
Zuwa
Kai ya geda gamida kallonta Cikin
Tuno Dan nashi
Yace
Insha Allahu zakije Aysha
Amman Sai Maryam din ta aihu kinga kafin satin suna
Sai kuje
Kai ya juya gun Yusuf
Dake sauqe numshi a hankali Dan furucin Aysha ya famomai ciwon rashin da uwan shi
Yusuf
Baba ya kirashi
Cikin bada umurni
Yace Yusuf in Allah ya sauqi Maryam lfy
To ka tabbatar Aysha taje
Kai ya jinjina Cikin jin daci
Murya Na rawa yace
Baba in ban jeba wa zaije
Baba
A yanxu Dan Ahmad ai baida wani uba da ya wuceni
Baba wannan ai dama nauyi nane Na jibanci dukkan lamuran rayuwar wannan
Da
Baba me zance da ubangijina
Ya dauke min Ahmad Sai ya kuma amsar addur Ahmad da yayi aloka cin da baifi awa 2. Baya bar duniya
A wannan rana ya roki Allah ya bashi da da zai zama madadin shi a gareni a wancan lkcin INA daukan zance Ahmad a matsayin wasa ase dgske Zai tafi ya barni
Sai kuma muryarsa ta carke
Yai shiru yanata cijjije lebe
Aysha kam tun i Sai hawayen
Cikin kuka tace baba har Sai ta aihu kafin inje?
Ehh Sai ta aihu kafin kije a nan din ma Sai inki min alqawari
Zaki daina yiwa Dan uwanka
Kuka ki Kuma yi qoqarin
Sa Dan uwanshi Yusuf y daina damuwa
Den Na tabbaya koda Ahmad Na makoncinsa toh zanyi alfahari daku
Cikin share hawayen tace Na bari baba bazan sakeba inason ya Ahmad yai alfahari dani
Cikin jin dad yace Aha haka nakeson ji
Allah ya muku albarka baki dayanku
Amin suka amsa gaba dayansu
Haka sukayi ta hira
Har zuwa
1:00 Am
Baba ne ya mike Cikin tattara phone dinshi yace toh ni kam zan chiga Sai da safe
Shima Yusuf miqewa yayi Cikin kallon Usman yace kai tashi muje mu shiga
Baba ne ya juyo ya kalleshi Cikin Dan jin bacci yace a a Yusuf
Usman yazo tare zamu kwana
Kai ya Dan daqo yace to baba muje mu kwana tare kawai mana
A a yace kai dai jeka kawai kai Usman tashi mu tafi
Wannan dakin ya ishemu ya nuna dakin daya da yake gefen dakin Aysha wanda da toiler a ciki yace ku kuma Sai Ku shiga nan din ya nuna dakin aysha
Toh su Nenne sukace gamida shigewa dakin Ayshan
Itama tana biye dasu a baya riqe da laptop din Usman Dan tace a dole zai bar mata har Sai in sunzo komawa
Shi kam yusuf a parlon shi ya yada zongo
Kan 3 str ya zauna Cikin Dan jin bacci a yau ya danji sanyi a ransa Dan ko ba komai yan uwan shi sun Dan debe mai kewa duk da shi ba hiran yakeyi ba yana dai jinsu kawai
A dakin Aysha kuwa
Suna shiga
Anuty Sadiya ta fada toilet ruwa ta dan watsa a gaggauce
Tana fitowa tace
Aysha ga ruwan dumi Na hada miki maza jeki danyi
Wonka
Cikin jin dadi tace yauwa Anuty Na Allah ya bar manake
Amin tace Cikin dry
Ke dama Aysha son ruwane dake kamar kifi Amman kuma tsoron ruwan sama Kuma kike
Kome yasane oho
Tana shiga toilet din gamida cewa wlh Anuty ni tsoron tsawa da walqiya da iska nakeji shiyasa Amman in badon suba inason yanayin damuna
Dry tayi gamida konci tana to maza jekiyi ki fito
Tana fitowa humra tamurza mai balain qamshi gashinta ta Dan saki Dan in ta tubkeshi zai hanata jin dadin konciya
rigar bacci ta
Ta zira a jikinta mai Dan siririn hannu iya kan gugunta ya tsaya
Sai Dan wondonshi Dan madaidaici
Shi Kuma iya kacinsa
Guywarta
Kan gado ta nufa tana fadin Anuty kinyi bacci ne?
A a idona 2inaga yadda kike ta wani shan qamshine
Kai Anuty Wai gamshi
Eh mana tace Cikin CE mata to Sai da safe
Ki jamana qofar
Toh tace Cikin rashin gano zancen
Qofar ta jawo gamida dawowa zata konta a tsakiyarsu
Da sauri Sadiya ta mike Cikin mmk tace ke Aysha me haka a INA zaki konta maza tashi ki tafi gun mijinki
????ido ta zaro Cikin kaduwa tace kai Anuty Dan Allah me haka nifa gsky Ku daina wani cemai mijina
Ni ba ruwan dashi Kuma ban zuwa dakinshi nake yiba bare ma wannan mugun banje inda yake bama yana cin zalinah bare Kuma ace INA zuwa inda yake
Tashi tayi ta zauna Cikin kamo hannuta parlo ta fito da ita Cikin hada fuska tace maza tafi gun mijinki
Aysha ase anamki kallon mai wayo ase babu Sam
Auto indai irin wannan zaman kukeyi tofa dole kuita zama Cikin kunci haka Kuma bazaku taba man tawa da Ahmad ba in Kuma kunyi haka to Baku kyauta masaba
Ita dai Sai tura baki take tana
Ni wlh baruwa bat dashi
Fuska a hade tajawo hannuta Sai da ta kaita bakin qofar ta tura ta bude qofar
Hannu tasa ta tura bayanta tayi ciki
ita Kuma ta juya ta koma tayi konciyarta
Shi kuwa jin an bude qofarne ya sashi ya dago kanshi da sauri Dan ganin mai shigowar….
Barka da jumma,ah
Masu karatu inafa jiran barka da jumma,ar????????????
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????
MI,WASMITI page to
Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????
A hankali ya sauqe hannushi
Ido ya tsurawa fuskarta
Mmk yake
Yadda ta wani
Rumtse idan nata gamida qaqqame jikinta
Dan qara min bakinta
Ya kuma zubawa ido
Cikin sautin tsoro
Take fadin wayyo
Allah Na wayyo ya Ahmad
Zai dakani
Jin sunan Biyayenshi da ta kira ya sauqe mai sanyin jiki
A hankali ya Sada kanshi qasa fuska a daure
Yace toh
Menene me Kuma akayi miki kike ta ihu
Ni wlh kinsan banson ife ifenki Na banza nan Dan Allah
Ki barni inji da abinda ke damuna
Ido ta Dan bude a hankali
Da sauri ta Kuma kawar da kanta ganin yadda ya qura mata ido fuskar nan a murtuqe
Phone dinta ta miqa mai
Tare da cewa
Anuty Sadiya CE take son yin mgn da kai
Shiru tajishi bai karba bai Kuma mgn ba
Sake juyowa tayi
Tana kallon shi
Hannu ya miqa kamar mai karban phone din Sai kuma kawai taji ya kama kunneta
Ya Dan matse
Da Dan qarfi ta saki qara
Cikin Dan fada fada yace
Ke Wai wacce iriyar sokuwace
Ke baki San abinda kikeyiba
Waya CE miki banda lfy da zaki rinqa bazani a duniya ban da lfy ki kira wannan ki kira wancan
Kina tace musu ban da lft
Sam ke hankalinki baya jikin ki
Ji yadda kike tafiya
Ko tsari babu ya fada yana mai qoqarin kauda idanshi daga kan qirjinta
Gami da miqewa yana can da Allah tafi can da shirmenki