
8:00 Am
Yusuf ya fito cikin shigar larabawan
Yayi ras dashi gonin
Sha,awa ga yar qibarsa ta fara
Dawowa Dan yanxu yana Dan samun konciyar hankali
Dan yanxu Aysha bata ife ifentan nan Kuma ko zatayima shi baruwanshi sannan yana samun kula ta gefen abinci ga baba da yake ta yawan shige mai Dan debe mai kewar Dan uwan shi
Fuskarsa cike. Da haiba
Yayi luu da idan nushi Cikin shafa sajenshi
Ya kalli Usman yace kai tashifa mu tafi lkci Na tafiya
Sadiya dake gefe ta kalleshi a fakaice tace
Ha Yusuf
Toh batun zuwa
Hilton dinfa
Kadai San ban gama sayeyya taba
Kuma gashi gobe zamu wuce
Makka
Gashi duk mun shirya kai muke jira
Kai ya jinjina Cikin gyatsina fuska yace
Haba dai Anuty ni gsky kin San ban fiye son yaeon nanba Kuma ma haka kawai Sa kuyita duruwa Cikin garadai Wai zakuyi tsaraba
Toh
Yusuf ai dolece sayan wani abin
Kai ya juya yace toh gsky yau dai frayed ne
Kuma ni banson banje masallacin da wuriba
Toh kaje mana in ka dawo Sai muje
Da yafi kam ya fadi Cikin ransa kuwa cewa yyin in kin ganniba
Har zai fita
Aysha tace wlh Anuty Sadiya inya tafi yanxu Sai dere.
Allah ko tace tare da zura hijabinta
Tana toh wlh kawai ka tsaya mu tafi tare in yaso Sai mu dawo da wuri
Kai ya juyo Cikin watsa mata harara yana kada kai
Gaba daya su Anuty Sadiya kam an nitse Cikin Hilton
Sai debo koya suke kamar ba gobe
Aysha kam qananan kaya tayi ta jida da dogayen riguna masu Shep
Ga su da taushi da sulbi
Shi kuwa Yusuf gefe dayaya koma ya zauna ma aikatan ciki da suka saba Sai hira suke tayi
Cikin larabci
Har zuwa Dan wani lkci
Ya kira Usman yace kcefa su fito Dan wlh xan tafi Na barsu
A gaggauce suka gama hada kayan
Usman yayi gaba da wani itama Anuty Sadiya ta dibi wosu
Aysha ko bakos guda biyu
Cike da kaya
ta dauko ruggume dasu a qirjinta tazo ta wuce ta gaban shi inda yake tsaye yana biyan kudin kayan nasu
Kanshi ya kawar Cikin jin hau shin sun bata mai lkci
Tana fita yana binta a baya
Su Usman kuwa tuni sun fita suna Cikin mota
A hankali take tafiya kanta a qasa
Dai2 lkcin wani
Bature ya fito Cikin motarsa
Da woni karensa qato mai jikin kura
Karen yana
Fitowa kai tsaye gun Aysha ya nufa
Ita Sam bata luraba
Sai kawai ganin abin da take tsoro kamar mutuwarta tayi a gabanta
Cikin tsoro da razani da firgici
Ta watsa kayan dake hannuta
Ta cillara ihu mai ban tsoro idanta ta rumtse gamida ware hannuta
Duka biyu
Gaba daya jikin Sai bari yake
Shi mai karen dry ma ta Mashi shi Karen Wai hakan gaisuwa ne ihun da takeyi Kuma shi a gunshi wasane
Gaba daya hankali mutane ya komo kanta ihun takeyi a firgice
Yusuf dake binta a baya da fari
Cewa yayi da kyau
Karen ya yayyagu sheki dai ba son yawoba
Sai kuma yaga gaba daya ta firgice ihu take da iya qarfin ta ta tsaya a wurin Kuma kamar wacce aka dasa
A take ya tuna wata rana da irin haka ya faru
Ahmad har kamar zaiyi kuka saida ya kai qaran masu Karen
Kamar a kunneshi yaji ana rada mai amanar Dan uwanka nefa
Cikin sauri ya tsinci kanshi da qarasawa
Gunta
Qirjinshi ya manna a bayan ta
Tare da bude hanna yenshi ya zagayota dasu ya matseta a jikin shi
Itama jin mutum a jikinta yasa da sauri ta sauqe hanna yenta da ta bude
Ta daura kan nashi
Ta qaqqameshi
Tanata goga jikinta a nashin
A hankali ya Dan sunkuyo
Ya manna wuyanshi Cikin tsakanin nata wuyan da kafadarta
Gemunshi Na kan kafadarta
Bakinshi ya saka dai2 kunneta
Cikin rada rada da sanyin jiki
Yace
Ke da Allah kina Tara mana jama,a
Ke baki iya addu,a bane Sai ihu
Kinitsu ko nace ki bude idanki
Karene fa ba kuraba
A hankali ta bude idan
Kai ta sunkuyar Sai kuma ta Kuma qaqqameshi Dan ganin Karen Na shinshina qafarta
Qara matseta yayi a jikin shi gami da dan daga ta ya tsalla kar da ita daga gaban Karen
Yasa qafa ya ture Karen
Da sauri mai Karen ya matso yana bawa Yusuf din haquri
Ba tare da ya kalleshi ba yaceba komai
Aysha kam quluwa tayi sosai
Abu Na Neman kasheta Amman Wai shi cewa ma yakeyi ba komai
Baki ta tura Cikin zubda qollah???? ta qarisa gun motar shiga tayi ta zauna tana ta kubbura baki
Usman kam dry
Yakeyi
Sosai harda riqe ciki
Yana ke zo zo kinga yadda kika rinqa zunduma ihu har kina watsa musu tattabarun su
Phone dinshi ya miqawa anty Sadiya yana Anuty ki gani duk motsin da tayi Na dauketa
Dan inason inje in nunawa su Rabi,u kai nama fasa yau dinan zan tura musu ta
WhatsApp
Anuty Sadiya kam dry takeson amman ta sani tanayi
Zata kama kuka shiyasa tayi shiru Sai murmushi
Kaway
kyau sukayi sosai a pictures din
Yadda sukayi abin tamkar masoya ga wani kyau da sukayi kamar larabawa
Bayansu ga tattabarun da sukayi musu rumfa
Yana isa kuwa ya shiga mota ya ja suka tafi
A cikin mota ko Sai tsaki yake tayi
Yana faman danna mata harara
Suna isa gida
Usman ya kalleshi Cikin girmamawa yace Hamma Yusuf ai ba sai mun shigaba kawai mu juya mu tafi masallacin ko
Bai kulashiba Sai wani dogon tsaki da yaja
Gami da fita
Kai tsaye dakinshi ya nufa
Yana shiga
Ya fara zare kayan jikinsa
Toilet ya shiga Cikin jin haushi yayi wonka tare da alwala ya fito ya sake wani sabon shirin
Kai ya rinqa jinjinawa a fili kuwa Sai Jan tsaki yakeyi
Yana fadin wannan yarinyar Sai kace mayya ga shegen naci da iya maqalewa a jikin mutane
Munafuka fitinenniya bata San irin fitinar da take Sa mutun a cikiba
Amman Bari zanyi mg ninta
A haka ya fito ya nufi masallacin shi da Usman
Sune basu dawoba Sai bayan insha
Suna dawowa suka samu suna ta hada kayansu
Ita kam Aysha Sai faman zubda qollah???? take tana ayyah yanxu gobe i war haka bakwanan
Ni kam ma Na gata kaina tunda aka kwasoni aka kawoni
Nan
Ayyan Nenne Dan Allah kice baba ya barmu mu tafi tare
Cikin lallashi Nenne tace toh ki tabbayi mijinki mana in dai ya barki to shike nan Sai mu tafi taren
Baki ta tura Cikin fushi tace
Wlh ni ni ban da wani mai hanani kawai dai bakwa son na koma ne
Toh bisu mana Dan Allah tashi ki tafi yanzuma
Jeki kije kfi ruwa tafiya
Wato kinga zasu tafi zaki dawo da iskan cinki Na ife ifen nanko
Toh wlh ki kiyeni
Banza kawai sokuwa
Aiko haka ta faru Dan tun jiya taqi cin abinci sannan yau Kuma ta fara kuka
Haka ta kwana kuka da safe ma da kukan ta tashi
Taqi cin komai
Har
Zuwa yanxu da suke
Gun da motocin su baba zasu debesu su tafi Cikin makka Kuma daga can zasu dawo
Nageria
Sosai baba yayiwa Yusuf fada da nasiha kan ya riqe amanar Dan uwanshi sannan yasan shi Aure ba wasaba
Hakama Nenne tai tamai nasiha
Sadiya Kuma dama tunda sukazo take ta faman nusar da Ayshan
9:30 Am
Moticin suka gama shirin su
Su Nenne duk suka rinqa miqawa Aysha hannu suna musabaha ta Sai mun hadu Kuma
A hankali Sadiya ta rugumota Cikin sanyin jiki da rawar murya tace
Aysha Sai wata rana fatan Allah ya hadamu kan alkhairi
Dan Allah Aysha am Ku daina yiwa Ahmad kuka
Kinji ko ?
Lkci daya Kuma
Kukan da take dannewa ne ya kufce mata
Itama Aysha Sai kukan takeyi
Da gyara ta saketa suka shiga mota
Gun Usman ta Kuma komawa
Fa dawa tayi jikin shi tana
Kuka tana ayyah ya Usman Sai kuma yaushe ne
Kukan kunji dadi zaku koma Cikin danginku gatanku ni kuwa bani da kowa a nan Sai Allah na
Shima Usman sosai yaji kewar qanwarshi abokiyar fadanshi Dan da yake kamar ita ke binshi shiyasa ta rai nashi
Cikin lallashi yace haba dai Aysha kina da kowa mana tunda ga Hamma Yusuf kiyi haquri wataran
Zakizo
A haka ya saketa ya shiga mota suka tafi suna daga musu hannu