
Allah ka bani ikon kauda kaina kan wannan yarinyar rabbi ka hanani jin kunya Allah ka sauqaqamin yawan buqatar da nake ciki
A haka yaita addu a har akazo akayi sallan asuba
Qur ani ya kuma dauka yaci gaba da karatu
Har zuwa 12:20 pm
Har dai akazo akayi azahar
Yana son komawa gida bai San da wanne yanayi zai shigaba
Haka ya zauna har akayi LA asar
sannan
Ya kama hanyan gidan
Cikin murtuqe fuska wai shi karma taga qofa ta rai nashi
Lol ????
Ita kuwa
Tunda baccin ya dauke ta bata farka ba sai 6 dai dai
Da sauri ta miqe gamida fira daga kan gadon
Cikin mmk ta Kuma wore idanta ta zubawa dakin ido
A fili
tace me ya kawo ni nan kuma
Nan take Kuma ta tuno su Nenne sun tafi
Ahankali ta sunkuyar ta kalli jikinta Riga dai da wondo sunanan Sai dai ba laffayan ba hula
A hankali ta fara tuno mafarkin da tayi Na karnuka Na binta
Kai takuma dagawa Cikin kallon dakin a fili tace toh kenan zuwana dakin nan Kuma ya akayishi ko dai abin da Na gani a mafarkin da gsk ne
Kai a a ta bawa kanta amsa Hamma Yusuf dinne zai wani abin a a dama dai ya Ahmad ne
A haka dai ta bar abin a matsayin mafarkin
Tana idar da sallan asuban ta Dan Sa yar qaramar Riga Wanda iya ka cinta guiwa kalar read da hulanta sabida Dan yanayin zafin garin gashinta ta mayar ta baya
Tana gamawa
Yunwa Kuma tace assalamu alaikum
Sosai takejin yuwar harda jiri jiri takeji
Cikin ta kaici ta kira Sadiya amman Kuma layin bai shiga
Parlo ta dawo ta zauna bayan ta Duba Cikin kitchen din ba wani Abu deffefe
Zama tayi kan kujera tana riqe da jikinta hawayen Na bin fuskarta
A hankali take fadin wayyo Allah Na yunwa nakeji wayyo Ummi Na
Haka fa ta zauna har zuwa yanzun duk ta jeme
A haka ya shigo ya sameta tana ta kuka
Fuska ya qara hadewa????gamida
Watsa mata harara
Ya ja tsaki ya wuce parlon shi
Ganin haka yasa takaici ya kuma cikata
Tashi tayi ta bishi tana kuka
Da sauri ya juyo ya kalleta Cikin tsawa
Yace me hakan zaki wani rinqa bina a baya kinata kuka
Me akayi miki
Qara matsoshi tayi Cikin
Yanayin ta Na shigo bar da ta sabayiwa Ahmad dasu Adam
Tace yunwa nakeji
Ido ya Dan bude Cikin mmk
yace toh yau kuma sabon salon iskanci ne
Me kike nufi kenan
Ni xan miki girkinne?
Ita dai Sai kuka takeyi tana qara matsoshi sabida jiri takeyi
Cikin kuka tace wlh yunwa nakeji Hamma Yusuf yau kwana 3 banci abinci ba
Tsaki yaja gamida shigewa Cikin dakin yana fadin Sai kuma akace kizo kiyi tamin kuka
Binshi tayi a baya duk inda yaje Sai ta matso gefenshi tana kuka
Tana dire dire
Sosai ya hatsalo da qarfi ya juyo Cikin zafin nama
Ya matso dab da ita ido ya tsura mata gami da qara matsota……..????
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????Mi WASMITI .page 8⃣9⃣to9⃣0⃣Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????
Kuka ta Kuma saki gamida kamo hannushi ta matse a tsakiyar qirjinta Dan jin wani irin suka da yake mata
Ga jiri da takeji gaba daya bata gani sosai
Mmk
yakeyi sosai
Dan gaba daya ya lura ta daina tsoronsa kamar da
Hannu yasa zai hanka data
Sai kuma jin kanta yayi ta daura kan damtsen hannushi
Cikin muryar kuka
Take fadin
Wayyo Allah Na wayyo cikin qirjina kaina yunwa zata kasheni
Ido ya tsura mata cikin hade fuska
Yace
Ke da Allah can gafara
Ni ban son koke kokenki Na banzan nan
Hannu yasa yana daga kanta Amman INA ta maqaleshi
So yake ya zuba mata mari amman Kuma zuciyarsa ta tunamar anar Ahmad ce
Hannushi ya Dan zame cikin Dan
Fada fada yace
Toh ai saiki sakeni
Inyaso nasan yadda zanyi
Qara kamo hannun tayi
Da Dan qarfi ya janye hannushi Dan jin ta fara sauya mai yanayin gudun jininsa
Toilet ya shige
Gamida rufe qofar
Ita kuwa a bakin qofar ta tsaya tanata kukan
Wonka yayi gamida maida kayan shi ya fito Dan yana jinta
Yana fita tabi bayan shi
Gaban madubi ya zauna
Yana goge sumar kanshi
Ita kuwa tsayuwa tayi a bayanshi tana zubda qollah????
Shi dai bai kulata ba a hankali ta qara matsoshi tana
Cikina
Yunwa nakeji
Tsaki ya ja cikin jin haushin ta ya miqe ya koma parlo
A falonma zuwa tai gefenshi kan 3 str ta zauna gamida kamo hannushi ta kontar da kanta a damtsen hannushi
A hankali ya sunkuyar da kai
Ya zuba mata ido
Dan jin gaba daya jikinta Sai rawa yakeyi
Sai wani numfashi tafe sauqewa
Hannushi ya zame gamida miqewa
Ya kalleta afakaice yace toh ki sakeni mana zan fita Na seyo miki abincin.
Ni dai mu tafi tare. tace dashi cikin kuka
Da kaji mgnar ta kasan tana tare da yunwa
Janye hannun yayi gamida ficeea
Da sauri yana yarinya Sai koken koken tsiya
Yana fita masallacin ya wuce Sai da yayi insha ya biya rstr
Ya saye mata abinci
Gida ya nufa da qafa yake tafe da yake ba nida tsana ninsu
A bakin qofar shiga ya sameta jingine da qofar Sai kuka take yi
Ganin ya wuce ne ta bishi da Dan sauri
Gamida kamo hannushi
Juyowa yayi yace Dan Allah ki daina takuramin kije kitchen ki dauko pilet.
Cikin rawar murya tace
Ni bazan iyaba
Jiri nakeji
Kai ya jinjina gamida miqewa ya dauko ya zuba mata ya tura mata gaban ta
Da sauri ta ture pilet din. Tana
Ni bazanci wannan kayan tafarnu wannaba
Ni dai ka dafamin ko tea ne
Zuwa yanxu kam ya gama hatsalowa
Shiyasa ya miqe cikin fushi yana kar kici Dan Allah karma kici cikina ko naki
In kinga dama ki tabbata a haka kaji iskanci
Ni nema zan miki girki
Daki ya nufa yanata mita
Itama tashi tayi ta bishi a baya
Tsayuwa tayi a gefebshi ta rinqa rusa kuka
A fili yace wlh bappa Yaya kun cuceni
Miqewa yayi kitchen ya shige inda yake jinta a dakin tana ta rusa kukan
Da sauri sauri ya hada mata komai
Ya kai mata
Karba tayi da sauri cikin jin yunwar ta kurba Sai kuma tai maza ta kamo hannushi gamida Sa qara
Cikin kufula yace Allah shi qara ai kina sane yanxu Na tafasashi
Anan kuwa ta tasashi fafur dole shi ya fifita ya bata tasha
Tana gama shanyewa ta daura mai cup din kan cinyarsa
Ta Sa kanta jikin hannushi
A take Kuma
Sai zufe keta tsatsafo mata tako INA
Lkci daya Kuma ta fara rawan sanyi
Sai karkarwa takeyi.cup din ya dauka ya daura kan beed side
Ya zame ya ja baya daita gamida tura mata pillows gabanta da bayanta
Shiko yaje ya rurrufe ko INA gamida kashe filun
A hankali ba tare da tuna komai ba yazo ya konta a gefenta
Phone dinshi
Ya zaro
Adam ya kira cikin
Sanyin murya ya daga gamida cewa wlh kai banza ne Yusuf ko yaushe Sai kadaidaci inajin dadin rayuwarta da mata ta Sai kawani matsamin
Tsaki yaja cikin kufula yace banza kawai Na mamajo
Kashe woyar in bai maba.
dry ya danyi cikin tsokana yace gsky ka Bari da safe muyi mgn Dan yanxu kam inajin dumin matata.
Mitsssss
ya ja tsaki gamida katse kiran
Lumshe idanshi yayi gamida shaqar sanyin da A,C ke fesa musu
Ga wani irin qamshi da dakin keyi
Lkci daya tunanin shi ya fara juyawa
Blanket ya jawo ya rufe jijinshi
Sosai yayi nisa cikin tunani
Can ya rinqa jin
Yadda take rawan sanyi Sai qara matsoshi takeyi
A hankali ya Dan ja baya
Ita kuwa jib dumin blanket yasa Sai qara matsoshi takeyi
A hankali ta mirgina ta isa cikin jijinshi
Qara matsoshi tayi Dan jin dumin jikishi Na ratsa ta
Kam ta kamo shi
Cikin a zabebben zazzabi da takeji
Kanta ta tura cikin wuyanshi
Tana sauke numfashinta
Wayyo Allah shi kam Yusuf ya koma tamkar zaucecce Sai numfashi yake tafixga da ajiyar hrt da qarfi qarfi
Sosai yaji sanyin jikinta Na ratsashi
Duk da jallabiyar dake jikinshi Dan bai samu yashirin baccin ba
Hannushi ya Dan Sa da niyar tureta Amman Sam baida qarfin hakan
Dan duk jinin jikinshi ya tsaya
Konyarsa kuwa tamkar an cunna mata wutane
CiKin rashin sanin halin da yafada ya jawota jikinshi da qarfi ya matseta lkci daya Kuma ya Riga ajiyar hrt
Lips dinsa suka fara motsawa a hankali jikinshi ya fara jarkin