NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ita kuwa jin dumin shi yasa ta qara maqaleshi gamida qara juyowa kanshi gaba
Daya
Hannuta ta Dan dago cikin yanayin mai fama da zazzabi
Ta sauqe hannun kan mararshi
A take yaji wani irin Abu ya ziyarceshi wata iriyar guguwar Sha,awa ta yunquro mai
Shiyasa bai San lkcin daya saki Dan wani irin sautiba wayyooooi
Shihhhhshi gami da
matsota jikinshi ya rinqa shafa ma zaunen ta
Burinsa yaji fatarta Na gogar tasa Amman ya rasa ta yadda hakan zai kasance
So yake yajishi a sabuwar duniya Amman ya rasa ta Yaya
A zuciyarshi kuwa cewa yake me kake sonyi haka Yusuf
Tsaki yake ja Amman a cikin ranshi
a fili kam Sai lips din Shi da suke ta motsawa
Cikin kidima ya manna qirjinshi
Duk da a ranshi wai ai so yake ya Kore mata sanyi da takejin.
zaiyi
Gaba daya ta fidda shi cikin hayyacinsa
Dole tasa ya rinqa cakudata cikin jikinshi
Da azabar da taurin kai ya samu baccin azabar ya debesu

Asuban faru ya zame jikinshi cikin jin haushin kanshi da kanshi
Qarin takai cinsa ma Sai yayi wonka
A haka dai ya shirya ya tafi massalaci

Ita kuwa tana tashi ta samu baya nan ta koma dakinta tai wonka da sallah gamida dawowa parlon
Zazzabi kuwa har yanxu yana Dan damunta
Shi kuwa Yusuf daga masallacin
Makarantasu ya nufa
Bai dawoba Sai bayan sallan insha

Yau ma kamar jiya haka ta tasashi agaba da kuka tana yunwa takeji Dan tun jiya bata Kuma cin komai ba
Shi kuwa fada ya rinqa yi
Dan takaici kuma ba yadda ya iya a dole ya fita ya seyo mata
Sannan Kuma
tace ita abinci su d tafarnuwa bazata Ciba
Dole yauma ya shiga kitchen
Ya Dan mata abinci mai Dan sauki

????????????????????????????????
A hankali yanayin zamansuya fara can zawa wani irin
Zama ya fara zama musu sabo
Zuwa yanxu Yusuf qarfi da yaji ya zama shike kula da Aysha sosai
Sun kuwa Dan saba dukda kullum Sai yayi ta mata masifa
Wasu lktan Kuma da dama tana haddasa mai tashi muguwar Sha,awarsa ta yadda yake kwana da axaba

Yau jumma,a
Tunda Yusuf ya fita da safe bai dawo ba sai yanxu da
Yake tafiya a hankali cikin yanayin shi Na nitsuwa
Yake takawa
Iskar damuna mai dadi da qamshi ke ta kadawa sosai yaji nishadi ya fara dibarsa
Iskace mai sanyid a qanshin furannin
A hankali walqiya ta rinqa haskawa
Rugugi ya fara a hankali

A haka ya iso tsakiyar parlon
Ita kuwa Aysha gaba daya ta gama firgita da razana
Wani irin walqiya akayi da sautin qaran aradu mai matuqar tsawa da rikitarwa dai dai
Lkcin ……..

Ina Alfahari daku members Na
Gaishe ki Aysha s bayero
Fatan kina lfy

By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
Mi,WASMITI page
9⃣1⃣to9⃣2⃣Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????

Ina godiya da kulawarku rdrs da addu,oinku garen

Ya rinqa jin sautin kuka a cikin parlon
Daga can gefen 3 str phone dinshi ya zaro gamida kunna torch din ta
Hasken ya Dan gauraye parlon duk da ba wani haskene sosaiba
Dan yanayi Na dare ga Kuma duhun damuna Sai in andanyi walqiya ne Sai a Dan ga hasken
Can
Ya haggota kan 3 str ta lafe ta jikin hannun kujerar
Gaba daya ta qaqqame jikinta
Sai faman karkarwa takeyi
Ta rumtse idan ta Kuma gam Dan tana bala,in jin tsoron walqiya
Kuka kawai take
A hankali ya qarisa gun nata
Ido ya Dan zuba mata cikin tabe fuska yace mutum Sai shegen tsoron tsiya
Ita kam Sam bata jishiba Dan duk ta firgice
Kai ya Dan kawar Dan ganin surar jikinta Na bashi tsoro
Kukanta ya kuma jin ya qaru.
Dan wani rugugin da akayi kusan 3 a Jere irin mai kamar nishin nan
Tsugu nawa yayi a hankali
Cikin sanyin murya yace
Ke bude idanki me hakan
Jin muryarshi yasa ta dan
Bude idan da sauri
Gami da zuba mai idon cikin hawaye
Tace tsoro nakeji injin tsoron ruwan sama
Toh ruwan cinyeki
Zaiyi?
Murya na rawa tace
Hamma Yusuf ni ko a gida in ana ruwa Ummi bata barina ni kadai
Kuma ko ya Ahmad ma ya Sani wlh inajin tsoron tsawa
Sai hawaye shar ????a idanta
Gaba data Sai yaji jikinsa yayi sanyi tabbas yana iya tunawa
Muddin ana ruwan sama duk abin da sukayi Ahmad yakan zame jikinshi ya koma kusa da ita ya ruggumeta ya rinqa shafa kanta
Da taji tsawan Kuma Sai tai ta qaqqameshi
Kuma ya lura tabbas tsoron tsawa take har cikin ranta
Cikin sanyin jiki ya dago hannushi ya daura kan wuyanta gamida Dan tallabo bayan kunneta babbar yatsarsa Kuma ya daura kan kuncinta a hankali ya rinqa murza yatsar tasa kan habarta yana goge mata qollah????
Ido ya qura mata cikin wani irin yanayi yau a fili yake gano kamar da ake cewa sunayi da ita a zahiri Kuma yaga kamar da ake cewa sunayi da Ahmad
Qwayar idanta irin Na Ahmad ne sak
Qara zuba mata ido yayi cikin Dan kada mata kai alamar ta bar kukan.
Gaba daya yaji Ahmad ya dawo mar lkci daya yanayin shi ya sauya

Ita kuwa cikin tsoron ta kamo hannushi ta riqe
Tana mai zubda qollah????
Wani irin walqiya akayi mai hasken gsk
A lkci gida Kuma aka saki tsawa mai firgitar wa
Da qarfi cikin razani ta abka jikinshi har saida ya koma ya fadi qasa kan carpen dirsham
Da qarfi Kuma ta rinqa qwaqumoshi tana tura kanta cikin qirjinshi
Shi kam Yusuf ya gama macewa a zaune bai iya tabuka komai ba
Sai sanyi da ya farajin yana ratsashi
Gaba daya qarfin jikinshi ya bace
A take Kuma ruwan ya kece kamar da bakin qorya
Sai iska mai sanyi da take busawa
Da gyer cikin qarfin hali ya tattaro sauran jarumtarsa
Ya yunquro
Ya Dan koma jikin kujera ya jingina
Ita kuwa kanshi ta qara mirginowa
Gamida Sa hannu bibbiyu ta sanqalo wuyan shi
A hankali ya rinqa furta mata Addu,oi cikin kunneta hannushi yasa ya qara matsota jikinshi
Ita Kuma Sai faman qaqqanda rewa takeyi
Hannushi yasa gami da tallabo fuskarta
Gaba daya ta birkice
Cikin qarfin hali ya miqe ruggume da ita kai tsaye bedroom dinshi ya wuce da ita
Yana ruqqune da itan ya juya ya rufe qofofin gidan
Gami da ajiye hasken phone dinshi kan beed side
Zama yayi gamida jawo pillows ya jera
A bayanshi ya Dan jingina dashi
Ita kuwa jawota yayi ya daura ta kan qirjinshi
Yasa hannu ya tattaro gashin kanta ya mayar matashi bayan ta
Hannushi daya Kuma hannuta ya koma ya saka cikin nashi gamida harde yatsunsu
Ita ma ta sanqalo daya hannuta a bayanshi
Daya hannushi Kuma kan fuskarta ya daura ya rinqa shafawa har zuwa kan gadon bayan ta
Yayinda daya Hannu kuwa da yake cikin hannuta ya rinqa Dan murza yatsunshi a hankali cikin tafin hannun nata
Ajiyar zuciya ya rinqa sauqewa Dan jin wani irin taushi da laushin hannun nata
Lkci daya Kuma ya fara daburcewa
Lips dinshi suka fara Bari ga sanyin gari ga sanyin A,C
Ga wani irin buqatuwa da yakeji
Sosai ya qara matsota jikinshi ya rinqa shaqar qamshin kanta
Sai faman tsotsar lips dinshi yake tayi makar zai tsinkesu ya hadiyesu ko yaji sanyi

Ita kuwa zuwa yanxu ta samu bacci ya debeta
Yayinda shi kuwa
Yake ta faman azab tuwa
Lkci guda yaji mararsa ta fara wani irin harbawa
Qara matsota yayi wai ko zaiji sanyi Amman ina a haka ya kwana cikin azabar
Bugata
Kafin qari ya waye ko gaba daya ciwon Mara ya isheshi gashi yasha tabs din Na shima a banza
Ko sallan asuba a gida yayi Dan bai iya mike tsawonsa
Bayan ya idarne
Ya Dan matso bakin gadon
Cikin cije lips dinshi yace
Ke
Ke tashi kiyi sallah.
A hankali ta bude idanta
Cikin muryar bacci tai addu a ta yawo ta dawo bakin gado qafaqunta Na qasa
Kai ya sunkuyar ya qurawa qafar tata ido yatsunta kab irin nashi ne
Hatta farcensu iri daya ne har zuwa sharabarta Sai dai shi
Jikinshi a kawai gashi Zara Zara masu laushi da baqin
Mu samman ma qirjinshi da hannushi
Sauqa tayi cikin Dan bacci 2 ta juya ta tsaya ta bashi baya
Ta yi miqa ta yadda rigar jikinta ta qara yin sama
Qirjinta ya taso
Ido ya sauqe kan ququnta
A hankali take tafiya Amman ququnta Sai wani juyawa yakeyi mazau nenta ya tsurawa ido
Har ji yake kamar idanshi zasu manne a jikinta cinyarta ya kuma qara tsurawa idan
A dai2 lkcin ita Kuma tayi woje

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button