
Kai ya mayar jikin godon gamida lumshe ido
A ranshi yake tunani ya zama dole NAYI Aure matuqar INA son Na kare mutum cina da lfy ta bazan iya jumre wannan uquba ba
Hannu yasa ya damqi mararsa gamida miqewa ya koma kan gadon ya konta
Ita kam Aysha Sai da tai wonka sannan tai sallah
Ta zauna gaban mirro
Mai ta Dan murza gamida Dan shafa turaruka masu sanyin qamshi
Atamfa ta dauko Riga da siket ne kalan atamfar ya amshi jikinta yayi ras a jikinta
Siket din ya Dan matseta
Dan kwalin ta Dan tubke kanta dashi
Miqewa tayi
Ta nufi dakinshi
Kan gadon taje ta zauna ta kamo hannushi cikin tura Dan bakinta tace
Hamma Yusuf ka tashi mana yunwa fa nakeji ka ganifa rana tayi
Cikin wahala ya bude idansa da suka rine sukayi jazur
Tsura mata idan yayi cikin kamo gefen lips dinshi Na qasa. ya fara tsotsa
Jikinshi dake rawa ya rinqa Dan kamewa
A karo Na 2 tace ni ka tashi yunwa nakeji
A hankali yace bazan iyaba
Kije kitchen kiyi duk abin da kikedo kici jogolgolenki
Qara matsoshi tayi ta kamo hannushi tana jawo shi
Ji dumin tafin hannuta ya qara ingizo halin da yake ciki
Gaba daya ya cika da takaici Dan ya rasa mafita
Shiyasa ya miqe cikin fada yace zo xoki ficemin a daki yarinya sai naci kamar mayya
Ko so kike ki kasheni tun kwana bai qareba
Ki barni naji da abinda ke damuna mana
Tasowa tayi cikin sanyi da Dan tsoro tace Hamma Yusuf baka da lfy ne ?
meke
damunka?
Bansani ba yace da ita
Toh meyasa baka iya miqewa?
Me ruwan ki da miqewata.
Cikin sanyi tace wlh baka da lfy gafa yadda idanka sukayi gashi baka iya miqewa
Ka ganifa gaba daya
Jikinka rawa yakeyi
Gashi Sai faman cije lips dinka kakeyi..
Harara ya watsa mata gamida yin parlo kan 1 str ya zauna Sai zufa keta keto mai
Ita Kuma phone dinta ta dauko
Ta zauna a parlon ta
Cikin sanin murya ya jiyita
Tana cewa
Hello
Ya Adam ka gani ko Hamma Yusuf bai da lfy.
Sai kuma ya jiya tayi shiru alamun ana mgn daga daya gefen
sai Kuma yaji tana fadin
Ya Adam wlh ko tsayuwa bata iyawa Sai cikinshi yaketa riqewa
Gashi Sai rawan sanyi yakeyi
Jin haka
da sauri ya shigo parlon phone din ya fixge
Cikin fada yace
Ke ni nace miki banda lfy da zaki wani zaqe ki rinqa yadani gun wannan yayan naki mai bakin tsiya
Yanxu ya isheni da surutun banza
Da sauri ya daqo phone dinshi Dan jin ana kira yana dubawa ko yaga Adam ne
Mitsssssss yaja godon tsaki gamida matsota cikin murtuqe fuska???? yace
Ni lfy ta lau Sai dai in kece baki da lfy
Asalima ni lfyarce ta jawomin haka
Amman tunda gani kike banda lfy toh zan tabbatar miki ni lafiyeyye ne kuma zaki gane kurenki
Banza kawai sokuwa
Ya qarshe mgnar cikin daga woyar tashi yana
Dagawa
Adam ya kece da dry
Cikin dry yace wlh ka kusa ka kashe kanka
Dab kake da ka resa ranka matuqar baka bar wannan baqin halin da mishkilanci ba kasanka sarai Allah yayika fitinenne Sai bakin jaraba sannan ka wanisa taurin Kai
Banza jarabebbe
Ustazu kawai
Ka bada kai bori ya fada.
A kufule yace Kai da Allah tafi daga nan ancema kowa irin kune jarabbabun tsiya
Sai matse qanana yara kuke tayi
Dan rashin abin yi
Dry Adam ya kumayi tare da cewa toh Allah ya sauwaqa in Kuma mganinka ne ya qare ai Sai ka kuma saya.
wai kaima Yusuf har zaka cewa wasu jarabbabu
Ai gwara kowa da kai kam
Katse kiran yayi
Tare da juyowa kanta cikin
Takaicin…………
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
Mi,WASMITI page Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????
Gaisuwa ta mai tarin yawa gareku
Yan uwana matan group din MUSAN JUNA MARUBUTA
Allah ya barmu tareya????????????????
Ina jidake Ummee Garkuwa Jennifer????????????????
Ido ya tsura mata cikin takaici Dan shi sosai yakejin takaicin yawan koke-koken da takeyi
Gashi Sai tai ta bibiyarsa tana shigemai
Cikin takaici
Ya isa gabanta
Kai ta dago ta kalleshi cikin zubda qollah????
Tana Hamma Yusuf yunwa nakeji.
Cikin fada yace
Toh gani cinyeni
Nace tashi ki cinyeni
Tunda dai ke kin maida kuka abincin ki
Ni wlh kin fara ban
tsoro dan
Haka kikayi tayin wannan kukan a lkutan baya baki bar yiba saida kika ciyemin Dan uwa mayya kawai fiti nenniya
Kin cinyeshi kin huta saura nima kin cinyeni
Dan da kullum kukun kike kina kiran sunansa yanxu kuwa kin dawo kaina ko?
Kai ta rinqa girgizawa tare da sakin kukan takaici wai ita Hamma Yusuf ke kira da mayya harda cewa itace ta cinye mai Dan uwan shi.
A kufuli yace ba zaki bar kukan bako?
Cikin rawar murya tace
Nifa yunwa nakeji
Juyawa yayi ya nufi kitchen Cikin
Takaici
Fruits ya debo a pilet gami da Dan lalla besu
Ya fito da nufin kai mata Dan ta barshi yaji da abinda ke damunsa
A kan steps din haurowa kitchen din ya sameta a zaune
Sai zubda qollah???? takeyi
A hankali ya zauna gefen ta
Cikin sanyin murya yace gashi kici wannan
Anjima in na danji sauqi
Zan miki abin da zakici
Hannu tasa a hankali ta sanqalo nashi hannun kanta ta kontar kan damtsen hannushi
Tare da sauqe ajiyar zuciya
Inabi ya dauko ya miqa mata
Karba tayi da hannuta daya daya Kuma tana riqe da nashi
A haka ta danci
Yana zaune yana kallonta Cikin mmk
Ita a kullum bata da wani abinci Sai fruits Kuma Sai Dan tea
Sannan shima bazata Ciba dole Sai ta takurashi
Kai ya Dan sunkuyar gamida leqo qwayar idanta
Kai ya jinjina gamida take baki da sauqe ajiyar hrt
A hakan tayi bacci a jikinshi ta Dan konto kanshi kanta Na kan damsten Hannushi
Ta lumshe idanta gashin ta yayi lub a baya
Sosai ya tsurawa fuskarta ido
Ta yadda a hakan Kuma in kana Kansu bazaka ga qwayar idanshi ba
Dan dama duk da Dan girman idan Yusuf Amman ganin idanshi yana wuya sabida koda yaushe kanshi a kasa yake Kuma a lumshe suke.
A hankali yaji wani Abu na shigemar Cikin zuciya
Lkci daya Kuma yaji jinin jikinshi ya tsinke yana wani irin harbawa,
Da gudana,
A fili ya rinqa sauqe ajiyar hrt
Lkci daya Kuma yaji tausayi ta Na ratsashi
A hankali ya Dan qara talla bota
Gamida lumshe idanshi
Jikinshi ya Dan rinqa sanyi Sai kuma bacci mai dadi ya debeshi.
Basu tashi ba sai 9:35 pm
A hankali Aysha ta bude idanta
Da sauri ta matsa ganin yadda shima ya qwaqwumota hannushi daya kan qirjinta duk da ba wai bres dinda ya taba ba.
Amman Sai taji haushin abin
Dan yawanci duk abinda Yusuf keyiwa Aysha bata Sani Dan Sai in tana Cikin tsoro ko firgici ko bacci ne yake Dan shi shige mata duk da shima yakan ji
Takaicin kansa
Idanshi ya bude Dan jin motsin ta
Kallonta yayi a fakaice
Gamida Dan daqo hannushi da ta maida pillow
A hankali ya danyi qara Dan zafin da yaji Dan hannu ya Tara jini
Hannushi daya yasa yana Jan dayan
Cikin qoqarin tashi dakinshi ya nufa
Har yaje baqin qofa Sai kuma ya Dan juyo
Itama shi take kallo
Ganin ya juyo yana kallonta ne yasa tai sauri tayi dakinta.
Bayan ya gama kimtsawa ya hada mata tea ya bata tasha shi Kuma
Ya wuce school.
????????????
Kwanaki sun ja mokonni sun ja
Har ya koma watanni sun ja
Bayan watanni 7
Yau tun
Da safe Yusuf bai fi taba
Yakuma yaqi ko tafasa ruwan tea din ma yau yace bazai
Yiba
In taga dama ta shiga tayi
Ita Kuma
Sai nadewa tayi
Kan 3 str
Tace wlh
Ita bazata iyaba
Shi kuwa zaune yake can gefen
Kan dining table
Ya Sa laptop a gaban shi yanata
Aikin karance- karance sa
Can ta daqo tace
Hamma Yusuf
Wlh yunwa nakeji har qirjina ya fara ciwo.
Bai kalleta ba bai Kuma yi mgn ba
Hakan ya cikata a Dan qasa qasa tace mugu kawai azzalumi
Sai kuma ta miqe ta nufi inda yake
Jawo kujera tayi ta zauna kusa dashi
Cikin tura baki tace
Hamma Yusu!
Bata qarisa mgnar ba ta tsura mai ido Dan ganin yadda ya wani tsura mata ido Cikin yanayin zanfa saba miki