NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

A hankali take tfy har ta iso qofar gidansu dai dai baking get in taga wasu maza su biyu zasu kai Sa,annin ya Ahmad kanta a kasa tana tfy cikin gaji tana kai gidan kaka sai shegen nisa in bakajeba tai ta mita tazo daidai gunsu da sauri dayan yace yauwa qanwata yaki ta dan kalleshi a nitse ta iso ta gaidasu suka amsa da fara,arsu dayan yace aha qanwata in kin shiga kicewa yayanki Yusuf ya fito mu tafi
Ta dan kallesu a yatsine tace ni bani da wani Yaya mai wannan sunan ehe ban sanshiba ta qarishe mgn tana qoqarin tfy da sauri suka kalli juna har suna hada baki wajen cewa ina ke yar gidannane ehh ta basu amsa da mmk sukace kuma kice baki San Yusuf ba ?
Ta dan juya ido tace ehh ni yayuna ba Yusuf sai ya Ahmad da ya Adam kuma basannan ta juya da nufin tfy a firgice ta zaro ido ????ta dan ganinshi a bayanta juyawa tayi da sauri zata Koma inda ta fito cak ta tsaya sabida tsawar da ya watsa mata maza kixo ki wuce gida yarinya sai shegen yawon tsiya zan kamakine ya kada kai suka shiga mota itako tai cikin gida
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐

Bayan sallan ????isha Ahmad ya shigo gida a lokacin tare suka shigo da Abba ya ajiye mar jakarsa ya fito a parlor suka hadu da Aysha su Ummi Na zazzaune ya dan kalketa cikin salon tsantsar qauna ya dan shafa cikinshi yace Aysha yunwa nakeji a kawomin abinci dan Allah toh tace cikin zumudi tace ya Ahmad me zan dafa maka ?hankali cikin murmushi yace matayassara Ummi ta danyi dry tace inbanda abinka Ahmad gani ga Nenne duk baka tabbayemu abincinba sai itta zaka tabbaya ya dan Sosa qeya yace uhum Ummi ai gwara tun wuri ta koyi kula dani dan nasan Abbbana kam ya bani ita sai dai bansan me baba kuma zai ceba ya dan kalli Nenne yace Nenne inason Aysha inasonta a raina bana iya boye sonta a zuciyata???? da Zahirina cikin wani yanayi Nenne ta kauda kanta daga kallon dan nata
abin qaunarta Tanajin Ahmad tamkar bugun zuciyartane ya matso gabanta ya rusuna yace Nenne banason yadda kikemin in namiki mgnar Aurena da Aysha
A hankali ta daura hannunta a tsakiyar kanshi tace Allah ya maka albarka kai da sauran yan uwanka baki daya Amin yace cikin jin didi ya juya ya tf part ensu

⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
A harabar gidan ya samu Adam da Amira suna hira cikin nishadi SLM kawai ya musu ya wice ciki a parlor ya tadda Yusuf zaune kan kujera ya miqe qafafunsa kan Center table ya daura laptop enshi kan qafafun yana daukar lacturer ta online Jallabiyace a jikinshi ya gyara gashin kanshi gonin Sha,awa Sai qamshi yake kamar fure cikin qaunar juna suka gaisa da Ahmad ya dan kalleshi yace biyaye ina ka tsaya haka sai yanxu tare muke da Abba ya fada yana cire kayan jikinshi yaci gaba da cewa bari naje Na dan watsa ruwa ya tafi bedroom enshi kai tsaye toilet ya wuce

⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
A hankali tai SLM gami da dire tiren abincin kan dining ta juyo cikin sanda ta tsaya saitin kanshi duk a tunaninta Ahmad ne dan komai Nasu iri daya hatta gyaran gashinsu Sam bata gane shine a gunba a hankali ta sunkuyo kanshi tasa bakinta daidai kunneshi ta dan hura issaka ta dan tura yatsunta cikin lallausar gashin kanshi mai qamshin gaske cikin rada tace I love u ya Ahmad tana maici gaba da wasa da gashinshi cikin daqiqa daya ya gano itace ya San ba mai haukannan sai ita a take ji wani malulun baqin ci da takaici duk illahirin tsikar jikinshi sai da ta tashi gaba daya ya harxuqo cikin fushi da zafin nama ya juyo kamar walqiya ta ganshi gabanta tunda ya juyo fuskarsa ta saki qara tana baya jikinta bari yake sosai gaba data ta fiddo idanta woje Ahmad dake toilet da sauri ya dauro towel ya fito cikin xafin nama yana ai dama nasani za,Rina sai ya sata kuka
Shikuma Yusuf hannushi har rawa yake cikin daga murya yace zonan bakince baki da nitsuba ba dama inada cikinki yau sai Na babbalaki gutsi gutsi ya fada yana gwada yadda xai ballatan ya daga hannushi zai yarfa mata marinshi mai bala,in zafi da Sauri Ahmad ya shiga tsakaninsu yace cikin salon kar ka daketa yace huce a kaina ninace ta kawimin abinci yasa hannushi ya dan balleta a jikinshi yace tf Aysha sai da safe ko aiko a guje tai cikin gida Amira kam dama tunda taji qaranta tai cikin gida cikin
Fushi sosai ya kalli Ahmad da Adam wlh kun isheni kun isheni abin yayi yawa ko kunya bakwaji qatti daku Ku liqewa yara qanana salon Ku jamin raini kallekafa biyaye da girmanka ka wani dauro towel a ququ girjinka duk yana woje yanzu da daurin ya kwance shikenanfa ka kade a gaban qanwar qanwar bayanka den tasoka ko ta rainaka Adam yayi dry sosai Yace toh me a ciki ba shikenan ba tasan German abinda zata aura ba ???? shi dai Ahmad shiru yayi sosai Yusuf kuma ke fada yayinda Adam ke qara tunzurashi A qufule yace Wlh Ku daina kiramin su nan in bakusan kunyaba Ni inajin kunya bira girma ya fadi Yaya Yaya ase yayun banzane

⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐

      Mambila

Yau lahadi tun da sassafe suke shirin komawa cikin Tarawa dan sunyi hutunsu Na qarshen sati gaba dayansu daga kan Adam har zuwa kan Aysha suna zaune kan dining suna karyawa yayinda sukma manyan suna tsakiyar Palon sun da tattaunawa Aysha da Amira ke Serving ensu duk sun xubawa kowa suna tunani ya zasuyiwa Yusuf shi ba ,amai gwaninta Ahmad ne ya dan kalli Aysha cikin mgn da ido ya nuna mata shima ta hadamar tea cikin dan jin tsoronshi ta jawo cup ☕ta zuba mai tea duk hankalinta Na kanshi ta ina zaiyi matsifa Koma taji mari cikin tsoron har ta zuba mai gishiri a madadin sugar a cikin tea en
Shi kuma tunda ta fara yake kallon farshen dan qaramin yatsar hannuta Na hagu ta barshi wai ita gayu shi kuma kyamar farce yake a rayuwarsa
Ya kalli sadiq dake gefenshi yace kai. Sadiq Kawomin scissors enka toh yace gami da miqewa ya lura Sarai gishiri tasa shiyasa ya jawo cup en ya dan kurba dai dai lkcin Sadiq ya mi qamai ✂ ya karba ya tura mata cup en yace gishir a madadin sugar kasheni kike shirin yi ko toh ke zaki shanye yasa hannushi ya kamo dan yatsar ya dan dannan scissors en da niyar yanke farcen aiko ya hada da kan dan yatsar

By garkuwan Fulani
[4/9, 1:48 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ???????????????????????????????? MI,WASMITI…..page 4⃣ Na Aysha Ali Garkuwa ????????????????????????????????

⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐

Gaba dayansu suna cike a porlon cikin shirin komawa
Sunyi sit dan bppa Yaya zai musu Nasiha da Addu,a kamar yadda yake musu ko yaushe in sunzo komawa i dan da wani mai buqata ko uzuri ko umurni toh duk a wannan lokacen yake bawa yayanshi damarsu
Shiru sukayi cikin maida hankali kanshi
Sadiq ne yayi slm tare da shigowa da sauri Aysha ta juyo gunshi cikin harara tace Allah Sadiq ka kawomin kayana ko baka dinkaba ni gsky Na gaji Amira tace gsky kam kaya kusan shekara baka dinkasuba Usman dake gefenshi ya kaleshi a yatsine yace gsky dai Sadiq ka shiga tara tunda Sam baka da cika alqawari duk halayen teloli kai ka hada ga shegen son kudi Kaine dinkin yan mata kaine dinkin samari har Na tsofaffi baka bari….
Innayi ta amshe zance da cewa ai Sadiq kam sai a hankali wlh nima tun bayan sallahn bara Na bashi fatarina ya dinkamin aljihu a jikinsa Na samu gun ajiye yan canji da woyata Amman har yau bai baniba
Mixxixx Rabi,u ya ja tsaki sai da duk suka juyo gunshi yace kajifa kaji shirmanta ko ana mgnan kaya masu rai kekuma kina mana mgn bujenki Duk sukayi dry Adam yace tab innayi kawai ya batar miki da fatari .
Tab tace aiko sai ya biyani shidai Sadiq sai dry yake Abdul ya kalleshi yace ai ba dry kakeba biyan fatari zakayi
Ya dan gyada kanshi ya ajiye wata qatuwar leda yace toh kudai ga naku dan wlh dama nasan su Aysha Anty masifa jiya ko bacci banyiba saida Na gama hada muku ya kalli su Usman yace Yaya Usman kuma ga naku.
Abba ya danyi gyaran murya yace toh Ku saurara ai mana Addu,a Bappa Yaya ya rinqa musu nasiha da sanya musu albarka daga qarshe ya musu Addu,a
…….. Duk suka fito suka shishshiga mota a hankali Yusuf ya yafito Sadiq da hannushi da sauri ya iso gunshi cikin kulawa yace kai Sadiq anya kuwa kana maida hankali kan kara tunka ? Cikin girmamawa yace sosaima Hamma Yusuf nama kusa try Universityn zariya yace ka dai kula dan naga gaba daya so kake ka zama mai dabi,ar mata shiyasa bansoka da dinkin nanba dan mafi akasari telolin mata da masu daukan photo dabi,ar mata suke dauka haka dai ya dan mai nasiha
Suka tfy suna kewar juna

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button