NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Shi kuwa Yusuf tun sanda ta fara firan
Ya zo bakin kitchen din Dan so yake ya fita da wuri yaje masallacin gashi yau zasu wuce 9j
Yana isa qofar kitchen din yayi baqin gani injishi da fada Dan gaba daya ta watsa mai tunanin shi
Lkci daya ya zamo tamkar an dasashi ba abinda yakeyi Sai
Bin qugunta da Ifo ko qefta idan ya kasa
sosai yake mmk yaushe yarinyar nan ta cika haka gaba daya jikinta Sai kadawa
Yakeyi
Zuciyarshi ke raya mai ya qarisa gunta ya shafi bye bye dintan ko zaiji sauqi
Aiko yabi umurni hrt dinshi a hankali ya fara takawa har yazo dab da ita
Gashi dama gaba daya jiya ya kwana da kewar ta
Ya daqo hannushi kenan ita Kuma ta juyo
Ganin yadda yanayin shi ya sauya
Lips dinshi Sai bari sukayi ya bude idanan ras Sai faman kadasu yakeyi.
hakan ya bata tsoro ta juyo da sauri Dan matsawa baya.
aiko
Hannuta Sai Cikin kaskon mayin

Cikin jin azaba da radadi
Ta saki qara gamida xillowa tayi bayanshi
Salle takeyi kamar yarinya qarama lkci daya kuma yatsarta ma nuniya da tashiga cikin mayin tayi jazazur
Gaba daya hannun nata sai karkarwa yakeyi

Ihunta shi ya dawo dashi cikin hayya cinsa
Da sauri yayi kanta ita kuma sai zillewa takiyi tana jawo qasan rigarta tana goge yatsar
Da qarfi ya samu ya komo hannun gaba daya shima ya rikice
Ita kuma sai yarfa hannu take tabs wayyo Allah wayyo Hamma Yusuf hannuna ya nuna
Ganin taqiyin shirun ne yasashi
Kamo yatsar cikin wani irin salo yasa yatsar cikin bikinshi
A hankali yasa harshen shi ya rinqa zagaye yatsar gamida Dan tsotsar ta
Da fare taji zafin dubin bakinshi sai kuma a hankali taji sanyin harshen nashi Na ratsa yatsar tata
Shiyasa a hankali ta rinqa sauqe ajiyar hrt cikin tsura mai ido
Shi kuma
Gaba daya hankalin shi ya koma kan qirjinta
Dan dukiyar fulaninta ya zubawa ido ganin yada suke tsaye cur kamar zasu tsone mai ido
Da qarfu yayi ajiyar zuciya sanadin tuno yadda ta rinqa tsalle a gabanshi qirjinta Na kadawa ma zaunen ta Na juyawa

Sosai ta zuba mai ido gami da sunkuyar da kanta Dan taga me yake gani
Ido cikin ido sukayi
A take taji jinkita ya fara rawa ganin yadda idanshi suka qara yin ja ya wani kamo lips dinshi sai tsotsa yakeyi
A hankali ta fara zaro yatsarta daga kan harcensa
Shi kuwa sai qara cabke yatsar yayi
Cikin rawan murya tace
Ha Ham Hamma Yusuf
Zafi nakeji
Jin yadda take mgn ne ya sashi komo hannuta ya zaro yatsar daga
bakinshi
Ido ya tsura mata cikin lasar lips dinshi da yin piki piki da idanshi
Jan hannuta yayi ya wuce da ita har bedroom dinshi a baking gado ya ajiye ta
Robar zam-zam ya dauko mai sanyi

Gabanta yazo ya durkusa gamida kamo hannun.
ya balle bakin
robar
Ya rinqa zuba mata ruwan zam-zam din
yana shafawa
A take taji wani irin sanyi Na ratsa hannu nata gaba daya.
lkci 1 ta nemi zafin qunan ta rasa
Sai sauqe ajiyar zuciya takeyi

Tashi ya kuma yi ya jawo mata pillows
Cikin wani irin murya yace
Konta bari naje Na qarisa aikin
Kai kawai tageda mai gamida lumshe idanta
A ranta take tunani menene a kan harshen Hamma Yusuf
Ko ya yake iya sarrafa harshen sa
Da tunanin tayi
Bacci

Shi kuma zuwa yayi ya kashe gas din
Ya koma parlon ta ya konta kan 3 str yayi ruf da cikin
Ya rinqa matse kanshi wai ko zai samu nitsuwa Amman ina
Sai wahala kawai da yake Sha
Shi baison ta gane halin da yake ciki
Da qer dai ya samu hajia ta Dan konta????

Sannan yaje ya hada sauran aikin
Sai da ya hada mata tea sannan yazo ya tasheta
Tayi breakfast
Shikuwa toilet ya shige yaje yayi wonka
Kafin ya fito ta koma parlo.
bayan ta tattara wurin

  10:27 Pm 

Ya fito cikin shiga ta alfarma
Manyan kaya ya saka farare tas sai hularsa CE da takalmin shi ne baqaqe
Sai aqoqon hannushi Na Axurfa da yaketa shegi

Ya kifa hular nan tayi Ras a kanshi ta gefe gefe kuma da qeyarsa gashine kwonce lub
Sai wani irin qamshi yake fita daga jikinshi
Ido ta zuba mai Dan ganin yau kamarsa da ya Ahmad tafi ko yau she fitowa
Gabanta yaxo ya Dan tsaya
Cikin
Kauda kai Dan gani yake kamar zata gane halin da yake ciki
Dan dolece ta sashi Sa jomfa Dan baiso ta gani a sana yake????

Cikin kauda kan yace ki shirya
ana sauqowa sallan jumma,a zamu tafi
Eprt
Dan qarfe 2:20 pm jirgin mu ✈zai tashi

Wayyo dadi gun Aysha ba,a mgn
Qara tayi cikin tsantsar farin cikin da
Rakadi ta buqa tsalle ta fada hikinshi hannu bibbiyu tasa ta sanqalo wuyanshi
Cikin murna ta manna mai lafiyeyyen kiss a kumatun sa Na dama
sai kuma ta arce a guje tayi
Dakinta tana
Alhamdulillah (habde kam mi hota tai)
Yau kam zan koma.

Shi kam Yusuf dole ya fada kan kujerar Dan ya samu ya saita kanshi tukun
A ranshi kuma zafi yakeji meyasa take farin cikin komawa?

Toh fa Yusuf anya Kansan menene a zuciyar ?
Ni dai Garkuwa wannan tabayar nayiwa Yusuf kuma banda amsarta

Amman kumuje zuwa

2:30 pm jirginsu✈ Yusuf ya dage xuwa qasarmu ta aihuwa
Nigeria

Qarfe bakwai dai-dai…

By garkuwan fulani
[4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI,WASMITI, page 9⃣5⃣Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????

Suka shigo
Babban parlon gidan Adam da Yusuf suna jere riqe da hannun juna farin cikin fal zuqatan su
Aysha ko tana shiga Amira tayi kanta da sauri cikin fara,a da tura katon cikin ta
Cikin mmk Aysha ta ruqumuto
Gamida shafa cikin
Da alamu tabbaya
Ta kalleta cikin zumudi tace
Amira cikin kema har kin qunsa shine ko ki gayamin Na tayaki addu,a Allah ya raba lfy
Amira kan sai murmushi da sune kai Dan kunya sosai Aysha ta bata ga Hamma Yusuf da take jin tsoro yanzu zaice sun ishesu da surutu
Da sauri ta kuma sakin Amira jikin Maryam ta fada cikin kewar juna suka ruqqumi juna
Sun kasa mgn sai dai su kalli juna su sake fadawa jikin juna.
Ummi ce
tai dry cikin qaunar Aysha tace
Yau naga ikon Allah Aysha ase kinfi kewar yan uwanki damu
Da sauri kuma ta saki Maryam ta konta jikin umminta cikin qaunarta tarinqa sinsinar ta tana I miss you so much my lovely Ummi Na
Gaba daya suka kwashe da dry daga gun Ummi ta koma gun Nenne
A haka dai duk ta bisu da gaisuwa.

Shi kam Yusuf suna shiga ya zauna kan kujera 2 str bayan ya gaidasu daya bayan daya.
Kaka dake ruqqume da jaririn tazo ta miqamai
Hannu bibbiyu yasa gamida karbar yaron
Cikin tsantsar son yaron ya zuba mai ido
Lkci daya tunanin Dan uwanshi ya fadomai
Qaunar yaronne ya rinqa ratsa zuciyarshi
A hankali ya daqo yaron ya mannashi a qirjinshi
Cikin sanyin murya da alamun quna a zuciya
Ya kalli Maryam yace maryam Allah ya raya manashi da imani,
Amin ya rabbi ta fada cikin muryar kuka
Tare da qoqe qollah
Aysha dake jikin Nenne ta miqe da sauri tayi gun Yusuf
Cikin zaquwa tace
Hamma Yusuf banishi
Bai kalleta ba bai kuma Ciro ‘Dan ajikin shiba
Cikin jin haushi tace kabani yarona
Mana
Kaka dake qefensu tace toh in banda abinki
A hakan zaki karbi Dan Ki xauna mana.
Naqi in zaunan
Ke wlh ai kuma mutum ya boni da shishiginki
Da sa ido
Ehh nayi Sa idan shegen baki Na kin samu kin miqe
Harda wasu duwaiwuka da kika ajiye kin kasa daukan cikin sai she gen kadifiri

Gaba daya kuma sai mgnar kaka ta Dan sasu murmushi Amman banda Yusuf
Da sai yanzu kaka ta darso mai wani Abu a ransa
Wani Aysha ta kasa daukan cikin

Tofa Yusuf????

Nenne CE tace Aysha zauna ko ki karbi danku
Toh tace
Gamida zama kusa da Yusuf din har hips dinta Na gogan cinyarsa
Hannu tasa a hankali ta tura ta qasan jaririn daya hannu kuma ta sama
Cikin qoqarin dago yaron ne ta yi kuskuren tura hannu har ya shafo oga Yusuf
Da sauri ya matse cinyarsa gami da sauqe wani irin nannauyan ajiyar zuciya
Itako batama San tayiba
Daqa yaro tayi ta zuba mai ido cikin
Sanyin murya tace photo copy ya Ahmad
Kai ta sunkuyar ta rinqa subbatarsa
Cikin rawar murya take fadin
Maryam ina son yaron nan maryam zaki banishi
Sai hawaye shar a idanta
Shima jajari kamar ya sani sai ya rinqa kuka
Hannu Yusuf yasa ya karbeshi ya sashi kan kafadarshi
Cikin murya qasa qasa yace
Kayi haquri dan
Uwana banson jin kukan ka
Randa
Baban ka zai rasu ya gayamin kaine madadin shi a guna a hankali yaro kam ya fara shiru
Ita kuwa Aysha cikin kuka
Ta Dan roqqofo
Jikin Yusuf har qirjinta Na gogar kafadarshi
Tana tayar mai da tsikar jikinshi
Da son samune duk ya hadasu ya ruqqume da jaririn
Dan ya tabbata da Ahmad yana Raye da haka zaiyi,
Hawayen
Ta ne suka rinqa diga kan habarsa
Cikin kuka tace
Hamma Yusuf kawoshi ko yunwa yakeji
Ido ya tsura mata cikin miqa mata shi ya hada da hannuta
Ya riqe ta kasan blanket din yaro
Ya rinqa murza yatsunta cikin salon lallashi
Kai ya kuma dagawa cikin alamun kibar kukan
A haka suka riqe yaron
Yana kan cinyar Aysha Yusuf kuma idanshi Na kan yaron

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button